Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

An Samu Nasarar Karbo Karin Yara 130 Daga Hannun ‘Yan-Ta’adda
Published: December 23, 2025 at 2:18 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 23, 2025

Gwamnatin Jihar Neja  Najeriya ta karbi sauran yara 130 da aka samu nasarar akarbowa bayan da wasu yanbindiga suka yi garkuwa dasu daga makarantar St. Mary dake garin Papiri a yankin karamar Hukumar Agwara.

Duk da yake dai kamar abaya babu wani karin haske akan yadda aka karbo wadan nan yara da aka sace, tun a farkon watan Nuwamban da tagabata, amma Gwamnan Jihar Umar Muhammad Bago yace yana cikin farin ciki akan samun yaran cikin koshin lafiya.

Dan Majalisar wakilan Najeriya mai wakiltar yankin na Agwara da Bargu Hon. Jafaru Agwara, wanda shima ya taba tsallake rijiya da baya daga hannun yanfashin dajin. Yace duk da yake yankin na Agwara ya shiga yanayi na rudani amma yanzu sun fara samun kwanciyar hankali.

Shugaban karamar hukumar ta Agwara Iliyasu Zakari amadadin iyayen yaran, yace idan aka kalli yaran tabbas akwai ‘yar matsala shi yasa a yanzu haka an shirya jami’an kiwon lafiya da zasu duba su.

Har yanzu dai akwai wasu mata 14 na garin Ibeto, tare da wasu Mazaje biyar ciki harda Kwamishina a hukumar zaben Jihar Nejan Barista Muhammad Borgu na hannun yanbindigar a Jihar Nejan, da ake tsare dasu tun a cikin watan oktoba da ta gabata inda rahotanni suka tabbatar da cewa daya daga cikin matan ta mutu a cikin makon da yagabata.

https://gtahausa.com/wp-content/uploads/2025/12/PAPIRI-22-12-2025-1.mp3
Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Post navigation

Previous Post: Nuhu Ribadu Ya Mika Yara 130 Da Aka Kubutar Ga Gwamna Bago
Next Post: Jami’an Tsaro: Babu Abun Tashin Hankali Kan Shawagin Jiragen Amurka

Karin Labarai Masu Alaka

An Gudanar Da Tiyatar Ido Kyauta A Gombe Afrika
Gwamnatin Tarayya Ta Cire Sharadin Rubuta UTME Ga Masu Neman Shiga Kwalejojin Ilimi Afrika
Ministan Tsaron Najeriya Badaru Yayi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Dr. Kabiru Hassan Ya Kammala Wa’adinsa A GOGIS, Ya Yi Bitar Sauye-Sauyen Harkokin Filaye Afrika
Ministan Sufurin Najeriya Ya Ajiye Mukaminsa Domin Takarar Gwamna Afrika
NAHCON Ta Yaba da Nasarar Hajjin 2026, Ta Fara Shirin Hajjin Shekara Mai Zuwa Amurka

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kasar Kenya Zata Samar Da Makamashi Labarai
  • An Kai Hari Kan Masu Hakar Ma’adanai A Kasar Mali Tsaro
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe Afrika
  • An Hana Yada Rahotannin Siyasa A Kasar Uganda Tsaro
  • An Kai Shugaban Kasar Venezuela Kotu Amurka
  • ‘Yan Sanda Sun Kama Mutane Takwas Da Ake Zargi Da Siyar Da Tikitin AFCON Ba Bisa Ka’ida Ba Wasanni
  • Darajar Kudin Afirka Ta Kudu Ya Tashi Afrika
  • RSF Ta Nemi A Gaggauta Gano Dan Jarida Moussa Kaka Da Ya Bace A Yamai Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.