Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Jagoran Kasar Iran Yace Basa Bukatar Tallafin Kasar Amurka
Published: January 3, 2026 at 9:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban addini Islama na Iran, Ayatollah Ali Khameni, yace ba zai bada kai ba, bayanda shugaban Amurka Donald Trump yayi barazanar zai kai dauki ga ‘yan kasar da suke zanga zanga, a dai dai lokacin da kungiyoyin kare hakkin Bil’adama a Farisan, suke bada labarin hukumomi sun zafafa kame, bayan da aka shafe kwanaki mutane suna zanga zanga saboda tashin farashin kayayyaki.

Da yake magana a wani lamari ranar Asabar, Khameni yace, jamhuriyar Farisa mai bin tafarkin Islama, “ba zata sakarwa makiyinta ba,” kuma ayi maganin masu zanga zanga.”

Kafofin yada labaran kasar, sun bada rahoton mutuwar mutane uku a ranar Asabar, yayinda kungiyoyin kare hakkin Bil’adama suka ce mutane akalla 10 ne suka mutu a duk fadin kasar tun ranar lahadi data gabata, yayinda darajar kudin kasar yayi mummunar faduwa a yayinda tattalin arzikin kasar ke fama da takunkumai.

Afrika, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Post navigation

Previous Post: Kasashen Duniya Sunyi Tir Da Hambarar Da Gwamnatin Venezuela
Next Post: Kasar Habasha Ta Cimma Matsaya Da Masu Binta Bashi

Karin Labarai Masu Alaka

An Kaiwa Sojojin Ghana Hari Da Makami Mai Linzami Afrika
Shugaba Tinubu Zai Shafe Makonni Uku A Hutun Shekara-Shekara Afrika
Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Ta Bukaci Rwanda Ta Daina Marawa ‘Yan Tawayen M23 Baya Afrika
An Kaiwa Sojojin Ghana Hari A Lebanon Afrika
Gwamnatin Najeriya Ta Tura Mutane 386 Gidan Yari Afrika
Malaman Addinin Musulunci Da Kirista Sunyi Bikin Cika Shekara 15 Na Iftar A Najeriya Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • An Yankewa Prime Ministan Kasar Tunisiya Hukuncin Shekaru 24 A Gidan Yari Afrika
  • Akwai Shakku Akan Sanin Wacce Kungiyar Kwallon Kaface Zata Lashe Gasar Kofin Afirka Da Akeyi A Morocco Nishadi
  • RUWASSA Ta Hada Masu Ruwa Da Tsaki Domin Inganta Aiwatar Da Shirin NG-SURWASH Afrika
  • Shugaba Trump Yace Amurka Zata Janye Yaki Da Iran Afrika
  • ‘Yan Kungiyar Boko Haram Sun Yi Awon Gaba Da Mata 13 A Borno Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mataimakin Shugaban Amurka Ya Sauka A Islamabad Domin Tattaunawa Afrika
  • Jirage Marasa Matuka Sun Kaiwa Jiragen Ruwan Mai Hari A Gulf Afrika
  • Nijar: Zamu Tsananta Bincike A Bakin Iyakokin Mu Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.