A Zaman Majalisar Tsaro da jihar ta Gudanar jihar Gombe ta Ayyana haramta sana’ar Sayar da ƙarafa ko kuma Jari Bola a fadin jihar.
Amma Wani dottijo wanda ya shafe Shekaru fiye da hamsin a wannar sana’ar Malam Muhammadu Umaru Kalshingi Bawada, a zantawarsa da Wakilin GTA Hausa Amurka Ke Magana a Gombe Aliyu Bala Gerengi, game da hukuncin ya bayyana cewa akwai bukatar gwamnati ta sa’ido kuma ta Samar da Shugabanci domin tsaftace sana’ar a mai-makon soketa.
Cue…in


