Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani Afrika
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027 Afrika
  • Najeriya: Gombe ‘Yan Sanda Sun Kammala Bikin Ranar Matasa Da Dasa Itatuwa Domin Makoma Mai Ɗorewa Afrika
  • Inuwa Yahaya Zai Jagoranci Tattara Masu Ruwa da Tsaki Na APC A Arewa Maso Gabashin Najeriya Afrika
  • APC Ta Tsayar Da Usman Maijama’a Kallamu A Zaɓen Cike Gurbi Na Gombe, Kwami Da Funakaye Afrika

Sojojin Amurka Sunfara Isowa Gabas Ta Tsakiya
Published: March 31, 2026 at 5:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dubbannan sojojin Amurka masu dirga daga jiragen sama sun fara isowa Gabas ta Tsakiya, a cewar wasu jami’an Amurka biyu da suka zanta da kamfanin dillancin labarai na Reuters ranar Litinin, yayin da shugaba Donald Trump ke duba mataki na gaba da zai dauka a yakin da ake tafkawa da Iran.

Sojojin masu dirgowa daga jiragen sama da suka fito daga sansanin soji na Fort Bragg a jihar North Carolina, sun biyo bayan karin dubbannan matukan jirgin ruwa, sojin ruwa da kuma Dakaru na musamman da aka aike yankin. A karshen makon nan sojin ruwa kusan 2,500 ne suka isa Gabas ta Tsakiya.

Jami’an da suka nemi a sakaya sunayen su, basu fadi ainihin inda za’a tura sojojin ba. Daya daga cikin jami’an yace, ba’a yanke shawarar tura dakarun Iran ba tukun, amma zasu ci gaba da taruwa don aiki nan gaba a yankin.

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Iran Tace Jakadan Kasar Ta A Lebanon Zai Cigaba Da Zama A Beirut
Next Post: Dakarun Zaman Lafiya Na Majalisar Dinkin Duniya Sun Rasa Rayukan Su

Karin Labarai Masu Alaka

Rundunar ‘Yan Sanda Sun Ceto Wani Daga Hannun Masu Garkuwa Najeriya
Rundunar Operation Hadinkai Sunyi Nasara Akan ISWAP Da Boko Haram Najeriya
Masu Ruwa Da Tsaki Sun Buƙaci Ƙarin Tallafi Ga Iyaye Mata Masu Shayarwa A Gombe Afrika
CHAN Ta Duba Lafiyar Idanun ‘Yan Jarida A Filato Afrika
Muhimmin Sako Ga Alhazai Dake Kasar Saudiya Afrika
Mamakon Ruwan Sama Da Iska Ya Hallaka Mutane Uku A Jihar Yobe Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kasar Ghana Ta Tono Gold Na Miliyoyin Kudade Kimiya
  • Tsohon Alkalin Alkalai A Najeriya Ya Rasu Yana Da Shekaru 71 Labarai
  • Zargin Tauye Ka’idojin Zabe: Malam Pantami Ya Janye Daga Takara Afrika
  • Sojojin Da Suka Kifar Da Farar Hula A Guinea-Bissau Sun Sanar Da Cewa! Afrika
  • Shugaba Tinubu Ya Turawa Majalisa Sunayen Mutane Biyun Da Zasu Shugabanci Sashin Albarkatun Mai Labarai
  • Tashoshin Mai Basa Iya Loda Mai A Rasha Labarai
  • Ana Cigaba Da Bincike Game Da Mutuwar Matar Da Likita Ya Manta Almakashi A Cikinta A Kano Najeriya
  • Tsohon Ma’aikacin VOA Saleh Shehu Ashaka Ya Rasu Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.