Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Shugaba Trump Yayi Barazanar Tarwatsa Cibiyar Makamashin Iran
Published: April 7, 2026 at 8:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump yayi barazanar tarwatsa duk wata gada da cibiyar makamashi a Iran, abinda zai wuce gona da iri, har wasu kwararru a fannin dokokin soji suke cewa zai iya zama saba dokar yaki.

Abinda za’a duba shine ko ya kamata a kai wa wuraren hari, kuma hari ya dace da irin harin da itama Iran din ta kai, sannan kuma ko za’a iya kaucewa asarar rayukan farar hula da dama.

Barazanar da Trump yayi bata yi la’akari da irin cutarwa da za’a yiwa fararen hula ba, abinda ya sa ‘yan jam’iyyar democrat a majalisa da wasu Jami’an Majalisar Dinkin Duniya da kuma masana dokokin soji suka ce irin wadannan hare-hare zasu sabawa dokokin kasa da kasa.

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Matatar Man Dangote Ta Kara Yawan Mai Dake Zuwa Kasashen Afirka
Next Post: Farashin Mai Ya Cigaba Da Tashi

Karin Labarai Masu Alaka

Gwamnatin Kasar Guinea Ta Soke Wasu Jam’iyyun Siyasa Afrika
Kasar Amurka Takara Saka Takunkumi Akan Kasar Venezuela Amurka
Trump Yace Kawayen Amurka A Kungiyar NATO Basa Goyon Bayan Su Afrika
Hanyar Gombe Dukku Darazo Ta Zamo Abun Damuwa Ga Al’ummar Arewa Maso Gabashin Najeriya Afrika
Shugaba Tinubu Yasa Hannu Kan Dokar Kasafin 2026 Afrika
Gwamnatin Najeriya Tace A Maboyar ‘Yan Ta’adda Aka Kai Harin Jilli Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Duniyar Dambe A Makon Jiya Nishadi
  • Shugaba Tinubu Ya Shiga Takara Wa’adi Na Biyu Afrika
  • ‘Yan Sanda A Gombe Sun Kama Barayin Shanu Tsaro
  • Yusuf Gawuna Ya Koma Jam’iyar ADC Afrika
  • Yaki Ta Sararin Samaniya Ya Cigaba Tsakanin Amurka, Isra’ila Da Iran Afrika
  • Iran Tayi Allah Wadai Da Kai Hari Cibiyar Pars Afrika
  • Amurka Ta Daina Bawa Israila Bayanan Sirri Amurka
  • An Maka Wasu Jami’an Immigration A Kotu Bisa Zargin Rashin Da’a A Birtaniya Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.