Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Shugaban Ƙasar Djibouti Ya Sake Lashe Zaben Shugaban Kasar
Published: April 12, 2026 at 8:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban kasar Djibouti Ismael Omar Guelleh ya sake lashe zaben kasar da aka gudanar a ranar Jumu’a da kaci 97.8 cikin dari na kuri’u, a cewar kafar yada labarai ta kasar a ranar Asabar. Wannan ya bashi damar sake rike ragamar mulkin kasar a karo na shida, inda Zai ci gaba da mulkin da ya shafe shekaru 27 yana kai.

Shugaba Guelle ya sa hotonsa a kafar sada zumunta da kalmar cewa An sake zaben sa.

A watan Oktobar bara ne majalisar kasar ta soke dokar da tace duk wanda ya zarta shekaru 75 ba zai iya tsayawa takara ba, abinda ya bawa Guelle me shekaru 78 damar sake tsayawa takara.

Afrika, Labarai, Siyasa

Post navigation

Previous Post: Gwamnatin Najeriya Ta Tura Mutane 386 Gidan Yari
Next Post: Kotu A Najeriya Ta Kame Mutane Bisa Zargin Ta’addaci

Karin Labarai Masu Alaka

An Kama Tsohon Jakadan Birtaniya A Amurka Peter Mandelson Amurka
Isra’ila Takai Hare Hare Birnin Tehran Afrika
Dogarawan Ruwa Na Amurka Suna Yunkurin Shiga Wani jirgin Dakon Mai Da Aka Allakan Ta Da Venezuela Labarai
Yayale Ahmed Ya Jagoranci Kwamitin Amintattu Na Asusun Tsaron Arewa Afrika
Baital Malin Amurka Tace Sahannun Trump Zai Fito A Kudin Kasar Amurka
GoHealth Ta Buɗe Sabon Babin Kula Da Lafiya Ta Hanyar Fasaha Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Sojojin Kasar Isra’ila Sun Kashe Wani Babban Kwamandan Hamas Labarai
  • Muhimmin Sako Ga Alhazai Dake Kasar Saudiya Afrika
  • ‘Yan Bindiga Sun Jikkata Mutane A Arewacin Kasar Benin Afrika
  • Kasar India Ta Sayi Iskar Gas Daga Iran Labarai
  • Majalisa A Kasar Somaliya Ta Amince Da Sauya Tsarin Mulkin Kasar Afrika
  • Shugaban Lebanon Ya Nemi Gudanar Da Shawarwari Kai Tsaye Afrika
  • Shirin Safe 0500 UTC Yau Asabar 11.15.2025 Rediyo
  • Kasashe 5 Da Ke Fama Da Matsanancin Zazzabin Cizon Sauro Rediyo
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.