Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Papa Roma Leo Yayi Gargadi Game Da Rushewar Dimokraɗiyya
Published: April 14, 2026 at 8:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Papa Roma Leo yayi gargadin cewa akwai kasadar tsarin mulkin demokuradiyya yana kan rushewa a koma mulkin kama kariya, hakan yana kunshe ne a cikin wasikar da fadar Vatican ta fitar a ranar talata, kwana biyu bayan da shugaban Amurka Donald Trump ya caccaki shugaban darikar katholika a shafin sada zumunta.

Papa Roma Leo, ba Amurke na farko da aka nada kan wannan mukami, a cikin wasikar da ya aikewa wani taro a fadar Vatican kan amfani da karfi a kasashe da suke bin tafarkin demokuradiyya, shugaban darikar katholikan yace tafarkin demokuradiyya zai ci gaba da wanzuwa muddin aka dora shi kan gaskiya.

Papa Roma Leo ya ci gaba da cewa, muddin tafarkin ya rasa wannan harsashi, akwai kasadar tsarin ya koma na karfafa, ko kuma babakere ta fuskar tattali arziki da fasaha.

Wasikar da fadar ta Vatican ta bayyana a yayinda Papa Roman yake ziyarar aiki na kwanaki 10 a kasashen Afirka hudu, kai tsaye bai ambaci sunan Amurka ko wata kasa mai bin tafarkin demokuradiyya ba.

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya

Post navigation

Previous Post: Jiragen Ruwa Suna Biyayya Ga Dokar Hana Ketare Ruwa
Next Post: ‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 33 Bisa Zargin Kai Hari A Jihar Kwara

Karin Labarai Masu Alaka

An Tura Rundunar Tsaron Sham Zuwa Kakarshin Ikon Kurdawa Labarai
An Bude Kamfanin Sarrafa Ma’adanai A Kasar Mozambique Labarai
Amurka Zata Fice Daga Iran Cikin Gaggawa Afrika
Rundunar Sojin Iran Tace Harin Amurka Ya Kashe Musu Sama Da Mutane Dari Afrika
‘Yan Tawaye A Burkina Faso Sun Kashe ‘Yan Kasar Ghana Afrika
Sakataren Kungiyar NATO Yayi Magana Da Hukumomin Kasashe Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Gwamnonin Arewa Sun Kaddamar da Kwamitin Asusun Tsaro Afrika
  • Hukumar Hasashen Kasuwanci Na Zargin Saida Bayanan Sirri Amurka
  • Rasha: Zamu Ba Gwamnatin Venezuel Gudunmawa Sauran Duniya
  • Jami’an Tsaro Sun Dakile Safarar Makamai Daga Jos Zuwa Jihar Neja Afrika
  • Shugaba Tinubu Zai Kara Karbo Bashin Dala Miliyan 516 Afrika
  • Kasar Belarus Zata Taffawa Jamhuriyar Nijar Afrika
  • Gwamnan Jihar Adamawa Fintiri Ya Koma APC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • ADC Ta Kaucewa INEC Ta Gudanar Da Babban Taro Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.