Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Samar Da Tsaro A Jihar Kano Ba Sai An Sa Siyasa Ba!
Published: November 30, 2025 at 1:39 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Yayin da aka fara musayar yawu tsakanin gwamnatin jihar Kano da tsohon gwamna Abdullhi Umar Ganduje, da kuma mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya Sanata Barau Jibrin, game da batun tsaro a jihar.

Inda gwamnatin Abba Kabir Yusuf, ke ganin cewar gwamnatin da ta shude ce ta kai su inda suke a yanzu, a bangare daya kuwa tsohon gwamna Abdullahi Ganduje, ke alakanta tabarbarewar tsaro a jihar a matsayin rashin sanin makamar aiki da wannan gwamnatin ke nunawa.

Masu sharhi kan tsaro da sha’anin mulki sun gargadi bangarorin biyu, su cire siyasa a cikin harkoki da suka shafi tsaro, don kuwa a duk lokacin da abubuwa suka ki yin dadi, babu maganar jam’iyya ko addini.

Duk wani bababnci da ‘yan siyasa ke da shi a tsakanin su, to su maida hankali wajen ganin sun kawowa al’ummar da suke wakilata tsaro, siyasar su ta tsaya a tsakanin su. Dr. Sa’idu Ahmad Dukawa, ya kara da cewar, ba illa bane idan ita gwamnati mai ci ta nemi shawarar tsohon gwamna, don sanin wasu dabaru da suka kamata su yi amfani da su wajen shawo kan matsalar tsaro a jihar.

https://gtahausa.com/wp-content/uploads/2025/11/KANO-POLITICS-AND-PUBLIC-SECURITY.mp3
Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

Post navigation

Previous Post: Gwamnatin Soji A Nijar Ta Hana Fitar Da Albarkatun Kasa
Next Post: Nasarawa Ce Zakara A Wasan Kwallon Kafa Ta Kurame 2025

Karin Labarai Masu Alaka

Margayi Shugaba Muhammadu Buhari 1942-2025 Labarai
Mulkin Kama Karya Yazo Karshe a Kasar Bulgaria Siyasa
Manoma Da Makiyaya: An Bukaci A Gaggauta Tantance Hanyoyin Shanu Da Iyakoki A Dukku Afrika
Fubara Yana Yiwa Dimokraɗiyya Zagon Kasa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Hanyar Gombe Dukku Darazo Ta Zamo Abun Damuwa Ga Al’ummar Arewa Maso Gabashin Najeriya Afrika
Amurka Ta Girke Jirage Marasa Matuki Tare Da Sojoji A Najeriya Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shugaban Amurka Donald Trump Yace Bai Taba Shiga Jirgin Jeffrey Epstein Ba Labarai
  • Tsohon Dan-Takarar Gwamnan PDP A Gombe Ya Shiga ADC Siyasa
  • Ganduje Ne Yasa Aka Kama Ni Inji Muhuyi Magaji Najeriya
  • Amurka Zata Bada Gudunwa Ga Masu Zanga-Zanga A Iran Sauran Duniya
  • An Dakatar Da Daniel Bisa Zargin Fyade Wasanni
  • Makiyaya Sun Shiga Matsala Sakamakon Fari A Kasar Kenya Afrika
  • Kwankwaso Yayi Kakkausar Lafazi Bayan Ficewar Abba Kabir Yusuf Daga NNPP Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Za’ayi Auren Zawarawa Dubu Uku A Kano Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.