Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Amurka Zata Aika Jiragen Yaki Biyu Gabas Ta Tsakiya
Published: February 13, 2026 at 9:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Jumu’a ne wasu jami’an Amurka biyu suka shaidawa kamfanin dillacin labarai na Reuters cewa Amurka zata aike da jirgin ruwan dakon jiragen yakin ta dake yankin Carribean zuwa gabas ta tsakiya. Wannan zai kara Adadin jiragen zuwa biyu a yankin, daidai lokacin kuma da zaman zullumi yayi tsamari tsakanin Amurka da kasar Iran.

Jirgin mai suna Gerald R. Ford wanda shine mafi sabunta a jiragen dakon na Amurka, kuma mafi girma a duniya, ya kasance yana aiki ne a yankin caribbean tare da wasu jiragen ruwa masu mara masa baya, kuma anyi amfani da shi a hare-haren da aka kai Venezuela a farkon shekarar nan.

Daya daga cikin jami’an da ya nemi a boye sunan sa yace jirgin zai dauki a kalla mako daya kafin ya isa Gabas ta Tsakiya.

Amurka, Labarai, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Magajin Garin Istanbul Dake Kurkuku Ya Bukaci A Gudanar Da Zabe
Next Post: Kasar Malawi Ta Kaddamar Da Rigakafin Shan Inna

Karin Labarai Masu Alaka

An Canza Shugabannin Hukumar Hakar Ma’adanai A Congo Labarai
Samar Da Albarkatun Mai Ya Ragu A Iraq Afrika
Jirgi Marar Matuka Yayi Luguden Wutan A Abu Dhabi Afrika
Fiye Da Mutane 10 Sun Mutu A Hatsarin Hanyar Kano Labarai
Tinubu Ya Bayyana ‘Yan Bindiga Da Cewa Ruwa Yakarewa Dan Kada Afrika
Rwanda Tana Keta Yarjejeniyar Zaman Lafiya – Tshisekedi Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Jihar Gombe Tayi Fice A Bangaren Inganta Lafiya Matakin Farko Najeriya
  • Kungiyar Kiristoci Ta Wanke Gwamnan Bauchi Daga Zargin Ta’addanci Labarai
  • Gwamnatin Najeriya Tace Ta Farmaki Mayakan ISIS A Jihar Sokoto Labarai
  • Madrid, Arsenal Da Chelsea Sun Fara Zaurancen Dan-Wasa Kenan Yildiz Wasanni
  • Musulmai A Kasashen Duniya Da Dama Sunfara Azumin Ramadan Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Majalisar Wakilai Tayi Allah Wadai Da Hare-Haren ‘Yan Bindiga A Gombe Labarai
  • NNPC Da Wasu Kamfanoni Sunyi Yarjejeniyar Iskar Gas Najeriya
  • Sabunta Manhajar Ilimi A Duk Matakai Nasara Ce! Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.