Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya Afrika
  • Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin Gumel Afrika
  • Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin Aiki Afrika
  • Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe Afrika
  • ‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba Afrika

Rikicin Hakar Gwal Ya Janyo Hallaka Mutane 70 A Sudan Ta Kudu
Published: March 31, 2026 at 5:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

‘Yan bindiga sun hallaka fiye da mutane 70 a Sudan ta Kudu biyo bayan rikici kan hakar gwal a gefen Juba, babban birnin kasar a karshen makon da ya gabata a cewar ‘yan sanda ranar Litinin.

Wani hoton video da aka yada a yanar gizo ya nuna gawawwakin mutane zube a kasa. Wani dan jarida a wajen yace akwai mutanen da abun ya shafa da yawa da ake tsammanin sun tsere cikin daji.

Cibiyar hakar gwal ta Jebel Iraq dake jihar Central Equatoria, a baya ta sha fama rigingimu da suka hada da masu hakar gwal da doka bata basu izini ba. A sudan ta Kudu, yawanci ba’a kafawa hakar gwal ka’ida, inda gwamnatocin jihohi suke tafiyar da nasu bangarorin da ban da na gwamnatin tarayya.

Mai magana da yawun ‘yan sanda Kwacijwok Dominic Amondoc, yace zai yi karin sharhi kan harin idan ya samu karin bayani. Yace a yanzu abinda ya sani kawai shine wasu ‘yan bindiga da ba’a san ko su wanene ba sun kai hari wurin hakar gwal dake Jebel Iraq. Mutane fiye da 70 sun hallaka, da yawa kuma sun samu raunuka.

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Harin ‘Yan Daba Ya Hallaka Mutane 70 A Kasar Haiti
Next Post: An Saka Dokar Hana Fita A Jos Ta Arewa

Karin Labarai Masu Alaka

Majalisar Dattawar Najeriya Ta Amince Da Tura Sakamakon Zabe Ta Intanet Labarai
Al’ummar Jihar Nasarawa Suna Cecekuce Bisa Tsaida Aliyu Wadada Takarar Gwamna Afrika
Wani Jirgin Sama Ya Karya Dokar Hana Zirga Zirga Amurka
Wani Harin ‘Yan Bindiga Ya Kashe Mutane 35 A Jihar Borno Labarai
Hukumar Hisbah Ta Kona Barasar Dubban Nairori A Katsina Labarai
Hawan Nasarawa A Jihar Kano Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya
  • Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin Gumel
  • Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin Aiki
  • Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe
  • ‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • A Kowacce Rana Kasar China Tana Sayan Danyen Mai Ganga Dubu 600 Daga Kasar Venezuela Amurka
  • ‘Yan Bindiga Sun Kashe Sojoji A Jihar Kebbi Afrika
  • Gwamnatin Tarayya Na Kokarin Hana Demokraɗiyya A Najeriya Siyasa
  • Dubban ‘Yan Gudun Hijira Sun Halaka Amurka
  • Sakataren Tsaron Amurka Yace Yaki Tsakanin Amurka Da Iran Zai Dauki Sabon Salon Amurka
  • Sojin Najeriya Da Amurka Sun Hallaka Jagoran ISIS Afrika
  • Fargaba Ta Karu Duk Da Tsagaita Wuta Tsakanin Iran Da Amurka Afrika
  • Harin Iran A Kasar Saudiya Ya Haifar Da Tattaunawa Tsakanin Shugabanni Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.