Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

An Kashe Sojojin Ukraine Dubu 55 A Kasar Rasha
Published: February 5, 2026 at 8:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Volodymyr Zelensky na Ukraine ya fadawa gidan talabijin na France 2 cewa kimanin sojojin kasarsa su dubu 55 ne aka kashe a bakin daga a yakin da suke yi da kasar Rasha.

A cikin wata hirarsa da aka watsa ranar laraba, shugaba Zelensky yace wadannan sojoji dubu 55 sun hada da kwararrun sojoji da wadanda aka tilasta ma shiga aikin soja a dalilin yakin.

A bayan wannan adadi na wadanda suka mutu kuma, akwai wasu mutanen masu yawan gaske da ake lissafawa a matsayin wadanda suka bata domin ba a san abinda ya same su ba.

A baya, Zelensky ya fadawa gidan telebijin na NBC na Amurka a watan Feburairun shekarar da ta shige cewa ‘yan kasar Ukraine su dubu 46 ne aka kashe a wannan yaki.

Afrika, Labarai

Post navigation

Previous Post: Ansamu Maganin Da Yake Rage Kitsen Jijiyoyi A Amurka
Next Post: Al’ummomin da Ambaliyar Ruwan Mokwa a Jihar Nejan Najeriya ta sharewa gidaje sun Koka.

Karin Labarai Masu Alaka

Rikici Ya Lafa A Kasar Iran Bayan Daukar Matakai Labarai
Netanyahu Yayi Gaggawar Amincewa Da Kasafin Kudin Kasar Afrika
Iran Tace Farisa Zata Kai Hari Kan Mayakan Amurka Amurka
Chadi Ta Sauyawa ‘Yan Gudun Hijira Matsuguni Afrika
Ruwan Sama Yayi Ajalin Daruruwan Mutane A Afirka Ta Kudu Afrika
Amurka Da Iran Zasu Tattauna A Kasar Oman Amurka

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Man Da Matatar Dangote Take Fitarwa Zuwa Kasashen Afirka Ya Karu Afrika
  • Tattalin Arzikin Kasar Botswana Zai Farfado Afrika
  • Koriya Ta Arewa Ta Gudanar Da Gwajin Makami Mai Linzami Tsaro
  • Jihar Kano Tayi Rashin ‘Yan Majalisu Biyu Najeriya
  • Kasar Namibiya Tayi Watsi Da Yarjejeniya Tsakanin Ta Da Kamfanin Total Labarai
  • Gwamnatin Kasar Ghana Ta Rage Farashin Cocoa Afrika
  • SERVICOM, ATBUTH Ta Cafke Wani Da Ake Zargin Dan Damfara Ne Labarai
  • Amurka Ta Kwace Jirgin Mai Mallakar Rasha Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.