Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa Afrika
  • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19 Afrika

Rikici Ya Lafa A Kasar Iran Bayan Daukar Matakai
Published: January 17, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Daukan tsauraran matakai da hukumomin kasar Iran sukayi kan masu zanga-zanga ya shawo kan abun, hargitsi ya dan lafa a yanzu, a cewar mazauna wajen ranar Jumu’a, yayin da kafar talabijin ta kasar ta ruwaito cewa an sake yin Kamen mutane.

Shugaban Amurka Donald Trump ya sha barazanar kai wa masu zanga-zanga dauki idan aka ci gaba da kashe su.

Trump, wanda barazanar tasa ta hada da yin alwashin daukan mataki me karfi idan ta zartar da hukuncin kisa kan masu zanga-zanga, ya ce hukumomi a Tehran sun fasa kudurin su na rataye mutane da dama.

Trump ya wallafa a shafin sa na sada zumunta cewa yana farin cikin cewa shugabannin Iran sun fasa kaddamar da hukunci rataya ga mutane da yawa, wajen su 800 da ya kamata a yi jiya, Na gode, in ji shi.

Iran bata sanar cewa zata yi wannan hukunci ba, kuma bata ce ta soke ba.

Rikici ya barke a Iran ne ranar 28 ga Watan Disamba saboda matsin tattalin arziki, abunda ya munana zuwa zanga-zangar adawa ga gwamnati a fadin kasar, da ke kira da kawo karshen mulkin shugabbannin addini.

Labarai, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Ruwan Sama Yayi Ajalin Daruruwan Mutane A Afirka Ta Kudu
Next Post: An Kashe Mutane 7 A Unguwar Dorayi Dake Kano

Karin Labarai Masu Alaka

‘Yan-Ta’adda Sun Yi Ma Wasu Mutane Yankan Rago A Jihar Neja Labarai
CAF Ta Hukunta Samuel Eto’o AFCON 2025 Labarai
Babu Alamar Tsagaita Wuta A Yaki Da Akeyi Tsakanin Isra’ila Da Amurka Afrika
Farashin Mai Yayi Tashin Gwaron Zabi Afrika
Amurka Tafara Yiwa Kasar Iraq Barazana Amurka
An Maka Wasu Jami’an Immigration A Kotu Bisa Zargin Rashin Da’a A Birtaniya Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Farashin Mai Yayi Tashin Gwaron Zabi Afrika
  • Gwamnan Jihar Kebbi Ya Amince Da Biyan Hakkokin Tsofin Ma’aikata 800 Labarai
  • An Kaiwa Sojojin Ghana Hari A Lebanon Afrika
  • An Zargi Kasar Eritrea Da Cin Zarafin Sojojin Habasha Afrika
  • Onana Ba Ya Cikin Tawagar Kamaru (AFCON) Wasanni
  • Wata Kotu A Abuja Ta Wanke Abba Kyari Afrika
  • Kasar Spain Zata Bada Diyya Ga Iyalen Wadanda Da Suka Rasu A Hatsarin Jirgin Kasa Labarai
  • Meyasa Israela Take Hana Kaiwa Gaza Kayan Tallafi Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.