Hatsarin ya faru ne a Yammacin yau Litinin a ƙaramar hukumar Billiri ta jihar Gombe, a lokacin da suka dawo daga wani biki da suka halarta, a Wani kauye na Ma’aikaciyar Gidan Talabijin na NTA Gombe, inda akasamu mutuwar a kalla ‘yan Jarida 6 a Jihar Wanda kuma Dukansu mambobin Kungiyar NUJ ne.

Nan gaba kaɗan za mu kawo muku cikakken bayani akan iftila’in.


