Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Amurka Ta Yi Juyin Mulki A Kasar Venezuela
Published: January 3, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 3, 2026

Posted on January 3, 2026January 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Ta Yi Juyin Mulki A Kasar Venezuela
Published: January 3, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 3, 2026
Amurka Ta Yi Juyin Mulki A Kasar VenezuelaPublished: January 3, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 3, 2026

Amurka ta hambare gwanatin shugaba Maduro a Venezuela, kuma tace zata gudanar da harkokin kasar har zuwa lokacin da ya dace. Shugaban Amurka Donald Trump ne ya bayyana haka a wani taron da manema labarai a Mar-Largo, wurin shakatawarsa dake jihar Florida. Da manema labarai suka matsa neman karin bayani kan yadda Amurka zata tafiyar…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Ta Yi Juyin Mulki A Kasar Venezuela” »

Amurka, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Farashin Dalar Amurka Ya Tashi Ranan Juma’a
Published: January 3, 2026 at 6:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farashin Dalar Amurka Ya Tashi Ranan Juma’a
Published: January 3, 2026 at 6:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farashin Dalar Amurka Ya Tashi Ranan Juma’aPublished: January 3, 2026 at 6:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farashin dalar Amurka ya yi sama ranar Jumu’a, abin da ya wanke raunin da ta yi kan yawancin kudade. Tashin ya biyo bayan faduwar da tayi, da kashi 9 cikin dari, wanda bata taba kai haka ba tun shekarar 2017, a dalilin tsarin kudin ruwa na bashi, da rigingimun kasuwanci na duniya. Bayanan da zasu…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Dalar Amurka Ya Tashi Ranan Juma’a” »

Amurka, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Anyi Girgizar Kasa Mai Karfi A Kasar Mexico
Published: January 3, 2026 at 6:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 3, 2026

Posted on January 3, 2026January 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Anyi Girgizar Kasa Mai Karfi A Kasar Mexico
Published: January 3, 2026 at 6:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 3, 2026
Anyi Girgizar Kasa Mai Karfi A Kasar MexicoPublished: January 3, 2026 at 6:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 3, 2026

An yi girgizar kasa me Karfin gaske a kudancin kasar Mexico ranar Jumu’a da safe, inda ta lalata tituna da asibitoci, kuma ta kawo dan jinkiri ga jawabin shugaba Claudia Sheinbaum a Taron Manema labarai na farko a wannan shekarar. Wata mata me shekaru 50 ta rasu a jihar Guerrero da ke kudu maso gabashin…

Ci Gaba Da Karatu “Anyi Girgizar Kasa Mai Karfi A Kasar Mexico” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Sabon Magajin Garin New York Zai Soke Wasu Dokoki
Published: January 3, 2026 at 6:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 3, 2026

Posted on January 3, 2026January 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sabon Magajin Garin New York Zai Soke Wasu Dokoki
Published: January 3, 2026 at 6:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 3, 2026
Sabon Magajin Garin New York Zai Soke Wasu DokokiPublished: January 3, 2026 at 6:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 3, 2026

Magajin garin New York, Zohran Mamdani ya kare shawarar da ya yanke na soke wasu dokoki da magabacin sa Eric Adams ya zantar, bayan da aka kama shi Adams din da karban haramtattun kudaden da aka tara don zabe. A cikin dokokin da yawa da ya zartar ya hada da barin jami’an tsaro na kasa,…

Ci Gaba Da Karatu “Sabon Magajin Garin New York Zai Soke Wasu Dokoki” »

Amurka

Amurka Zata Bada Gudunwa Ga Masu Zanga-Zanga A Iran
Published: January 3, 2026 at 6:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 3, 2026

Posted on January 3, 2026January 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Zata Bada Gudunwa Ga Masu Zanga-Zanga A Iran
Published: January 3, 2026 at 6:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 3, 2026
Amurka Zata Bada Gudunwa Ga Masu Zanga-Zanga A IranPublished: January 3, 2026 at 6:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 3, 2026

Shugaban Amurka Donald Trump ya yi barazanar kaiwa masu zanga-zanga a Iran dauki idan jami’an tsaro suka yi harbi a kan su, kwanaki bayan hargitsin da yayi sanadiyyar kashe mutane da dama, wannan hargitsi na iya zama mafi girman barazana ta cikin gida ga hukumomin Iran. A wata sanarwa da ya wallafa a shafin sada…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Zata Bada Gudunwa Ga Masu Zanga-Zanga A Iran” »

Sauran Duniya

Ba Mamaki APC Ta Kafa Tarihi A Ranar Litinin
Published: January 2, 2026 at 9:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 3, 2026

Posted on January 2, 2026January 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ba Mamaki APC Ta Kafa Tarihi A Ranar Litinin
Published: January 2, 2026 at 9:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 3, 2026
Ba Mamaki APC Ta Kafa Tarihi A Ranar LitininPublished: January 2, 2026 at 9:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 3, 2026

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, zai shiga jam’iyya mai mulki ta APC a hukumance a ranar Litinin, kamar yadda Wata Majiya ta rawaito. Abba Yusuf, wanda shi kaɗai ne gwamna a jam’iyyar NNPP, ya riga ya isa Abuja domin kammala shirye-shiryen sauya shekar tasa. Majiyoyi da ke da masaniya kan shirin sauya shekar gwamnan…

Ci Gaba Da Karatu “Ba Mamaki APC Ta Kafa Tarihi A Ranar Litinin” »

Najeriya

Gwamnatin Gombe Ta Raba Naira Miliyan 14 Ga Iyalen ‘Yan Jaridan Da Suka Rasu
Published: January 2, 2026 at 7:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 3, 2026

Posted on January 2, 2026January 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Gombe Ta Raba Naira Miliyan 14 Ga Iyalen ‘Yan Jaridan Da Suka Rasu
Published: January 2, 2026 at 7:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 3, 2026

Gwamnatin jihar Gombe ta raba jimillar Naira miliyan 14 ga iyalan ’yan jarida bakwai da suka rasu sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya faru a kan hanyar Billiri–Kumo. Hatsarin ya auku ne a ranar Litinin, 29 ga Disamba, 2025, yayin da ’yan jaridan ke dawowa daga bikin auren wani abokin aikinsu da aka gudanar…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Gombe Ta Raba Naira Miliyan 14 Ga Iyalen ‘Yan Jaridan Da Suka Rasu” »

Najeriya

NUJ: Akwai Bukatar Inganta Albashin ‘Yan Jarida A Najeriya
Published: January 2, 2026 at 5:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 2, 2026

Posted on January 2, 2026January 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NUJ: Akwai Bukatar Inganta Albashin ‘Yan Jarida A Najeriya
Published: January 2, 2026 at 5:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 2, 2026
NUJ: Akwai Bukatar Inganta Albashin ‘Yan Jarida A NajeriyaPublished: January 2, 2026 at 5:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 2, 2026

Shugaban Ƙungiyar Ƴan Jarida ta Najeriya (NUJ), Comrade Alhassan Yahaya Abdullahi, ya bayya cewa, ƴan jarida da ke aiki a kafafen yaɗa labarai na gwamnati da masu zaman kansu na fama da rashin albashi mai kyau a Najeriya. Comrade Yahaya, ya bayya hakan ne a hirarsa da Manema labarai ranar Juma’a, yana mai cewa akwai…

Ci Gaba Da Karatu “NUJ: Akwai Bukatar Inganta Albashin ‘Yan Jarida A Najeriya” »

Najeriya

‘Yan Sanda A Finland Sun Kwace Jirgin Ruwan Kasar Rasha
Published: January 2, 2026 at 2:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Sanda A Finland Sun Kwace Jirgin Ruwan Kasar Rasha
Published: January 2, 2026 at 2:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Sanda A Finland Sun Kwace Jirgin Ruwan Kasar RashaPublished: January 2, 2026 at 2:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Laraba ‘yan sandan kasar Finland suka kwace wani jirgin ruwa da ya taso daga Rasha, bisa zargin lalata wayoyin lantarki na tarho a karkashin ruwa, da suka taso daga Helsinki zuwa Estonia suka ratsa gulbin na Finland, gurin da a shekarun baya ya gamu da irin wannan barna. Jirgin da aka kwace me suna…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Sanda A Finland Sun Kwace Jirgin Ruwan Kasar Rasha” »

Afrika

Yakin Rasha Da Ukrain Babban Kalubale Ne Ga Kasashen Turai
Published: January 2, 2026 at 2:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yakin Rasha Da Ukrain Babban Kalubale Ne Ga Kasashen Turai
Published: January 2, 2026 at 2:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Yakin Rasha Da Ukrain Babban Kalubale Ne Ga Kasashen TuraiPublished: January 2, 2026 at 2:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An shiga damuwa a Turai kan abin da jama’a suke gani karin barazanar daga Rasha tun lokacin da ta fara yaki da Ukrain, abin da ita Rashan ta karyata. Kasuwar hada hadar hannun jari ta Amurka da ke Wall Street ta dan yi kasa ranar Laraba, tana kamanceceniya da takwarorin ta na duniya, yayi da…

Ci Gaba Da Karatu “Yakin Rasha Da Ukrain Babban Kalubale Ne Ga Kasashen Turai” »

Labarai

Posts pagination

Previous 1 … 102 103 104 … 130 Next

Sabbin Labarai

  • NDLEA Ta Kama Dan Kasuwa Da Ke Yunkurin Safarar Hodar Iblis
  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Fadar Shugaban Kasa Ta Karyata Jita-Jitar Yunkurin Sanya Wa Tinubu Guba A Abinci Afrika
  • Gwamna Abba Kabir Ya Hana Yunkurin Kafa Sabuwar Hisba A Kano Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Karamar Sallah: Hukumar Kashe Gobara A Gombe Ta Kuduri Aniyar Kare Al’umma Afrika
  • Rundunar Tsaron Haɗin Gwiwa Ta Arewa Maso Gabas Ta Kashe Fiye Da ‘Yan Ta’adda 438 Labarai
  • Mun Kwato Kimanin Naira Biliyan 40 Na Badakala A Tsawon Shekara Daya Labarai
  • Hukumar Tsaro Ta DSS Ta Aika Sammaci Dr. Yusuf Baba-Ahmed Labarai
  • Ingila, Hauhawar Farashi Yayi ƙasa Sosai Labarai
  • Shugaban Kasar Najeriya Ya Nada Sabon Ministan Kudi Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.