Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Ana Cigaba Da Kai Kayan Agaji Kasar Morocco Sakamakon Tsananin Hunturu
Published: December 17, 2025 at 3:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 17, 2025

Posted on December 17, 2025December 17, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ana Cigaba Da Kai Kayan Agaji Kasar Morocco Sakamakon Tsananin Hunturu
Published: December 17, 2025 at 3:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 17, 2025
Ana Cigaba Da Kai Kayan Agaji Kasar Morocco Sakamakon Tsananin HunturuPublished: December 17, 2025 at 3:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 17, 2025

Kasar Morocco ta fara rarraba kayayyakin agaji a fadin kasar domin taimakawa dubban ‘yan kasar dake fuskantar tsananin sanyin hunturu da ruwan sama kamar da bakin kwarya tare da dusar kankara mai yawa a sassan dake kan tuddai da tsaunuka. Ambaliyar da ta biyo bayan ruwan sama kamar da bakin kwarya ta kashe mutane 37…

Ci Gaba Da Karatu “Ana Cigaba Da Kai Kayan Agaji Kasar Morocco Sakamakon Tsananin Hunturu” »

Afrika

Shugaban Kasar Amurka Yakara Hana Wasu Kasashe Shiga Amurka Ciki Harda Nijar
Published: December 17, 2025 at 3:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 17, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Kasar Amurka Yakara Hana Wasu Kasashe Shiga Amurka Ciki Harda Nijar
Published: December 17, 2025 at 3:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Kasar Amurka Yakara Hana Wasu Kasashe Shiga Amurka Ciki Harda NijarPublished: December 17, 2025 at 3:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Donald Trump na Amurka ya kara wasu kasashe 7 cikin kasashen da gwamnatinsa zata haramta ma ‘yan kasar shiga kasar Amurka, cikinsu har da ‘yan Jamhuriyar Nijar. Fadar White House ta fada ranar talata cewa, shugaba Trump ya sanya hannu a kan wata takardar sanarwa ta karawa da karfafa jerin kasashen da za a…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Kasar Amurka Yakara Hana Wasu Kasashe Shiga Amurka Ciki Harda Nijar” »

Amurka

Kungiyar Kwadago Ta NLC Ta Gudanar Da Zanga-Zanga Bisa Matsalar Tsaro
Published: December 17, 2025 at 12:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 17, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kungiyar Kwadago Ta NLC Ta Gudanar Da Zanga-Zanga Bisa Matsalar Tsaro
Published: December 17, 2025 at 12:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kungiyar Kwadago Ta NLC Ta Gudanar Da Zanga-Zanga Bisa Matsalar TsaroPublished: December 17, 2025 at 12:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mambobin Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) sun hallara a Sakatariyar NLC, wato Labour House da ke Abuja, a ranar Laraba, domin gudanar da zanga-zangar ƙasa baki ɗaya kan ƙaruwar matsalar tsaro da kuma tabarɓarewar halin tattalin arziki a faɗin ƙasar. Shugaba Bola Tinubu ya gana da shugabannin NLC a daren ranar Talata, a ƙoƙarin dakatar…

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyar Kwadago Ta NLC Ta Gudanar Da Zanga-Zanga Bisa Matsalar Tsaro” »

Tsaro

Gwamna Ahmad Aliyu Na Jihar Sokoto Ya Gabatar Da Kasafin Fiye Da Naira Biliyan 700
Published: December 17, 2025 at 12:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 17, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamna Ahmad Aliyu Na Jihar Sokoto Ya Gabatar Da Kasafin Fiye Da Naira Biliyan 700
Published: December 17, 2025 at 12:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamna Ahmad Aliyu Na Jihar Sokoto Ya Gabatar Da Kasafin Fiye Da Naira Biliyan 700Published: December 17, 2025 at 12:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Sokoto, a Najeriya Dr. Ahmad Aliyu Sokoto, ya gabatar da kasafin kuɗin shekarar 2026 wanda ya haura Naira biliyan 700, inda ya bayyana kudurin gwamnatinsa na ƙarfafa harkokin kiwon lafiya da ilimi a jihar. Yayin gabatar da kasafin kuɗin ranar laraba, Dr. Ahmad Aliyu Sokoto ya bayyana cewa gwamnati za ta ware muhimman…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamna Ahmad Aliyu Na Jihar Sokoto Ya Gabatar Da Kasafin Fiye Da Naira Biliyan 700” »

Labarai

Gwamnatin Gombe Zata Inganta Samar Da Wuta Wajen Amfani Da Hasken Rana
Published: December 17, 2025 at 11:47 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 17, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Gombe Zata Inganta Samar Da Wuta Wajen Amfani Da Hasken Rana
Published: December 17, 2025 at 11:47 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Gombe Zata Inganta Samar Da Wuta Wajen Amfani Da Hasken RanaPublished: December 17, 2025 at 11:47 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gombe Ta Faɗaɗa Kasuwar Wutar Lantarki, Inda Ta Buɗe Kofofinta Ga Masu Zuba Jari a Fannin Samar Da Wuta Daga Hasken Rana, da Makamashi Mai Tsafta Gwamnan jihar Gombe a Najeriya Muhammadu Inuwa Yahaya, ya sake jaddada alƙawarin da gwamnatin jihar Gombe ta ɗauka na buɗe damarmakin kafa ƙananan tashoshin samar da wutar lantarki daga…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Gombe Zata Inganta Samar Da Wuta Wajen Amfani Da Hasken Rana” »

Kimiya

Gwamnatin Jihar Yobe: Ana Cin Zarafin Fursunoni A Gidan Gyaran Halin Potiskum
Published: December 17, 2025 at 11:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 17, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Jihar Yobe: Ana Cin Zarafin Fursunoni A Gidan Gyaran Halin Potiskum
Published: December 17, 2025 at 11:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Jihar Yobe: Ana Cin Zarafin Fursunoni A Gidan Gyaran Halin PotiskumPublished: December 17, 2025 at 11:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Yobe a arewa maso gabashin Najeriya ta tabbatar da samuwar wata ƙungiyar dake lalata tare da cin zarafin fursunoni a Gidan Gyaran Hali na Potiskum. Mai bai wa Gwamna shawara kan harkokin tsaro, Birgediya Janar Abdulsalam Abubakar mai ritaya, ne ya bayyana hakan yayin da yake yi wa manema labarai bayani bayan taron…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Jihar Yobe: Ana Cin Zarafin Fursunoni A Gidan Gyaran Halin Potiskum” »

Tsaro

Kotu A Kasar Faransa Ta Daure Lumbala Shekaru 30 Bisa Laifin Cin Zarafi
Published: December 17, 2025 at 8:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 17, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kotu A Kasar Faransa Ta Daure Lumbala Shekaru 30 Bisa Laifin Cin Zarafi
Published: December 17, 2025 at 8:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kotu A Kasar Faransa Ta Daure Lumbala Shekaru 30 Bisa Laifin Cin ZarafiPublished: December 17, 2025 at 8:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wata kotu a kasar Faransa ta yanke hukuncin daurin shekaru 30 a gidan kurkuku a kan tsohon madugun ‘yan tawayen Kwango ta Kinshasa, Roger Lumbala, wanda ta samu da laifuffukan cin zarafin bil Adama a lokacin yakin Kwango na biyu. ‘Yan rajin ganin an hukumta masu aikata irin wadannan laifuffuka a gadin duniya sun yaba…

Ci Gaba Da Karatu “Kotu A Kasar Faransa Ta Daure Lumbala Shekaru 30 Bisa Laifin Cin Zarafi” »

Labarai

Wani Bayahude Ya Harbe Bafalatsine Dan Shekaru 16
Published: December 17, 2025 at 8:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 17, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wani Bayahude Ya Harbe Bafalatsine Dan Shekaru 16
Published: December 17, 2025 at 8:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani bayahude dan kama-wuri-zauna ya bindige wani Bafalatsine mai shekara 16 da haihuwa har lahira ranar talata a wani gari mai suna Tuqu dake yankin yammacin kogin Jordan, jim kadan a bayan da aka yi jana’izar wani matashin. Yahudawa ‘yan kama wuri zauna sun kara yawan hare-haren da suke kaiwa kan Falasdinawa a yankin yammacin…

Ci Gaba Da Karatu “Wani Bayahude Ya Harbe Bafalatsine Dan Shekaru 16” »

Tsaro

Kungiyar Kwadago Ta Shirya Zanga-Zanga A Najeriya
Published: December 17, 2025 at 5:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 17, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kungiyar Kwadago Ta Shirya Zanga-Zanga A Najeriya
Published: December 17, 2025 at 5:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kungiyar Kwadago Ta Shirya Zanga-Zanga A NajeriyaPublished: December 17, 2025 at 5:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gabannin zanga-zangar ƙasa baki ɗaya da Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) za ta gudanar a yau laraba, rundunar ‘yan sanda ta tura jami’an tsaro na musamman domin tabbatar da zaman lafiya da hana tashin hankali. NLC ta jaddada cewa ba za ta janye zanga-zangar ba, wadda aka shirya sakamakon tabarbarewar tsaro, tsadar rayuwa, da sauran…

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyar Kwadago Ta Shirya Zanga-Zanga A Najeriya” »

Najeriya

Wani Jirgi Yayi Saukar Angulu Ba Shiri
Published: December 17, 2025 at 4:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 19, 2025

Posted on December 17, 2025December 19, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wani Jirgi Yayi Saukar Angulu Ba Shiri
Published: December 17, 2025 at 4:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 19, 2025
Wani Jirgi Yayi Saukar Angulu Ba ShiriPublished: December 17, 2025 at 4:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 19, 2025

Wani Jirgin sama kirar Cessna 172 ya yi hatsari a filin jirgin saman Owerri. Wani jirgin sama kirar Cessna 172 na kamfanin Skypower Express ya yi hatsari da yammacin ranar Talata a Filin Jirgin Sama na Sam Mbakwe da ke Owerri, Jihar Imo, bayan da matukan jirgin suka sanar da shiga yanayin gaggawa. Jirgin, mai…

Ci Gaba Da Karatu “Wani Jirgi Yayi Saukar Angulu Ba Shiri” »

Najeriya

Posts pagination

Previous 1 … 127 128 129 … 139 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Yanayin Sanyi Yayi Kamari a Yankin Gaza Tsaro
  • Iran Ta Bukaci Duniya Ta Shirya Domin Fuskantar Tsadan Mai Amurka
  • Hukumomin Bada Agaji Sun Fadakar Da Al’ummar Jihar Gombe Afrika
  • Kotun Uganda Tayi Watsi Da Karar Hukumomin Kasar Afrika
  • Harin Isra’ila A Gaza Da Jirgi Maras Matuki Ya Kashe Mutane Afrika
  • TIC Dutse Ta Nemi Ƙarin Tallafin Gwamnatin Jigawa Don Faɗaɗa Ayyukanta Afrika
  • Gwamna Abba Kabir Ya Hana Yunkurin Kafa Sabuwar Hisba A Kano Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • ‘Yan Sanda A Gombe Sun Kama Barayin Shanu Tsaro
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.