Sojojin Kasar Isra’ila Sun Kashe Wani Babban Kwamandan Hamas
Rundunar sojojin bani Isra’ila ta ce ta kashe wani babban kwamandan Hamas mai suna Raed Saed, a harin da ta kai kan wata mota ranar asabar a birnin Gaza. Wannan shine kisa na wani babban dan kungiyar Hamas na farko tun lokacin da aka kulla yarjejeniyar tsagaita wuta a watan Oktoba. A wata sanarwar hadin…
Ci Gaba Da Karatu “Sojojin Kasar Isra’ila Sun Kashe Wani Babban Kwamandan Hamas” »

