Tsohon Minista Ngige Ya Shiga Komar EFCC
Chris Ngige, tsohon Ministan Kwadago, yana tsare a hannun Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta EFCC a halin yanzu kamar yadda Majiyar Daily Trust ta rawaito. Fred Chukwuelobe, mai taimaka wa tsohon ministan a bangaren yada labarai, ne ya tabbatar da hakan a wani bayani da ya fitar da safiyar ranar Alhamis. Chukwuelobe…
Ci Gaba Da Karatu “Tsohon Minista Ngige Ya Shiga Komar EFCC” »

