Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Jam’iyar NNPP: Abba Kabir Yusuf Yaci Amanar Mu
Published: January 24, 2026 at 1:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jam’iyar NNPP: Abba Kabir Yusuf Yaci Amanar Mu
Published: January 24, 2026 at 1:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jam’iyar NNPP: Abba Kabir Yusuf Yaci Amanar MuPublished: January 24, 2026 at 1:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jam’iyyar NNPP ta bayyana takaicinta kan ficewar Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, daga jam’iyyar inda ta bayyana matakin a matsayin cin amanar al’ummar da su ka zaɓe shi. A cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar Juma’a, sakataren yaɗa labarai na ƙasa na NNPP, Ladipo Johnson, ya ce an zaɓi Yusuf ne bisa…

Ci Gaba Da Karatu “Jam’iyar NNPP: Abba Kabir Yusuf Yaci Amanar Mu” »

Siyasa

Babban Hafsan Tsaron Najeriya Ya Gargadi Masu Tayar Da Hankali
Published: January 24, 2026 at 9:24 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Babban Hafsan Tsaron Najeriya Ya Gargadi Masu Tayar Da Hankali
Published: January 24, 2026 at 9:24 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Babban Hafsan Tsaron Najeriya Ya Gargadi Masu Tayar Da HankaliPublished: January 24, 2026 at 9:24 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Babban Hafsan Sojin Ƙasarln Najeriya, Laftanar Janar Waidi Shaibu, ya yi gargaɗi mai tsanani ga masu aikata laifuka da ke tayar da hankalin al’umma a faɗin ƙasar, inda ya ce za su fuskanci ƙarfin sojoji matuƙar ba su tuba daga munanan ayyukansu ba. Fiye da sojojin musamman dubu ɗaya (1,000) ne aka ƙara tura wa…

Ci Gaba Da Karatu “Babban Hafsan Tsaron Najeriya Ya Gargadi Masu Tayar Da Hankali” »

Najeriya, Tsaro

Gwamna Ododo Ya Gargadi Sarakunan Gargajiya
Published: January 24, 2026 at 9:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamna Ododo Ya Gargadi Sarakunan Gargajiya
Published: January 24, 2026 at 9:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamna Ododo Ya Gargadi Sarakunan GargajiyaPublished: January 24, 2026 at 9:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Kogi, Ahmed Usman Ododo, ya gargadi sarakunan gargajiya da su daina raba filaye ba bisa ka’ida ba, inda ya ce duk wanda aka kama yana aikata hakan zai Rasa kujerar sa. Gwamnan ya bayyana hakan ne yayin ziyararsa ga Elulu na Mopa, Oba Muyiwa Ibeun, a fadarsa, ya rawaito cewa gwamnan ya kuma…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamna Ododo Ya Gargadi Sarakunan Gargajiya” »

Najeriya

Yeriman Ingila Ya Mayarwa Trump Martani
Published: January 24, 2026 at 9:11 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yeriman Ingila Ya Mayarwa Trump Martani
Published: January 24, 2026 at 9:11 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Yeriman Ingila Ya Mayarwa Trump MartaniPublished: January 24, 2026 at 9:11 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Yeriman Ingila Harry ya maida martani kan sukar da shugaban Amurka Donald Trump ya yi wa dakaru daga kasashe dake Kungiyar tsaro ta NATO, cewa sun kauracewa fagen yaki a Afghanistan. Yerima Harry yace irin sadaukar da kai da sojojin NATO suka yi a yakin nan Afghanistan, akwai bukatar ayi magana akai, a fadi gaskiya,…

Ci Gaba Da Karatu “Yeriman Ingila Ya Mayarwa Trump Martani” »

Amurka

Wakilan Rasha Da Ukraine Sun Tattauna A Abu Dhabi Ranar Juma’a
Published: January 24, 2026 at 8:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wakilan Rasha Da Ukraine Sun Tattauna A Abu Dhabi Ranar Juma’a
Published: January 24, 2026 at 8:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Wakilan Rasha Da Ukraine Sun Tattauna A Abu Dhabi Ranar Juma’aPublished: January 24, 2026 at 8:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wakilan Rasha da Ukraine sun gana jiya Jumma’a a Abu Dhabi, domin shawarwari kan batu mafi sarkakiya watau muhalli ko yankin kasa. Kuma babu alamun samun daidaito yayinda wani harin da Rashar ta kai wa ukraine ya jefa kasar cikin duhu fiye da ako wani lokaci tunda aka fara wannan yaki kusan shekaru hudu yanzu….

Ci Gaba Da Karatu “Wakilan Rasha Da Ukraine Sun Tattauna A Abu Dhabi Ranar Juma’a” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Magoya Bayan Dan Hamayya A Afirka Ta Kudu Sun Hallara A Kotu
Published: January 24, 2026 at 8:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Magoya Bayan Dan Hamayya A Afirka Ta Kudu Sun Hallara A Kotu
Published: January 24, 2026 at 8:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Magoya Bayan Dan Hamayya A Afirka Ta Kudu Sun Hallara A KotuPublished: January 24, 2026 at 8:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dubban magoya bayan dan hamayya a Afirka ta kudu, Julius Malema ne suka hallara a harabar wani kotu, suna dakon hukuncin da za’a yanke masa saboda samunsa da laifin harba Bindiga a wani gangami. Lamarin ya auku ne a shekara ta 2018. A duk mataki a daukaka karar da yayi kotuan ba su canza hukuncin…

Ci Gaba Da Karatu “Magoya Bayan Dan Hamayya A Afirka Ta Kudu Sun Hallara A Kotu” »

Afrika, Siyasa

Tattalin Arzikin Kasar Congo Ya Bunkasa
Published: January 24, 2026 at 7:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tattalin Arzikin Kasar Congo Ya Bunkasa
Published: January 24, 2026 at 7:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tattalin Arzikin Kasar Congo Ya BunkasaPublished: January 24, 2026 at 7:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Babban kamfanin duniya dake auna lafiyar tattalin arziki kasashe da kuma kamfanin da ake kira S&P a takaice ya zake auna kasar Congo ya bata kyakkyawar maki, domin tsamanin kasar zata sami ci gaba ta fuskar haraji da tattali da dukiyar kasa, da kuma kyautatuwar yanayi na kasuwanci, da kuma ci gaba da cinikin ma’adinai…

Ci Gaba Da Karatu “Tattalin Arzikin Kasar Congo Ya Bunkasa” »

Labarai

Shugaban Kasar Ivory Coast Yayi Sauye-Sauye A Majalisar Ministocin Kasar
Published: January 24, 2026 at 7:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Kasar Ivory Coast Yayi Sauye-Sauye A Majalisar Ministocin Kasar
Published: January 24, 2026 at 7:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Kasar Ivory Coast Yayi Sauye-Sauye A Majalisar Ministocin KasarPublished: January 24, 2026 at 7:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban kasar Ivory coast  Allassane Ouattara yayi garambawul ga majalisar ministocin kasar, inda ya daukaka kani ko dan’uwansa wanda shine ministan tsaro, yanzu ya sami karin mukami na zama mukaddashin PM kasar. Tene Birahima Ouattara, zai kuma ci gaba da rike mukaminsa na ministan tsaro. Wannan mataki ya kara daukaka kanin na sa kan madafun…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Kasar Ivory Coast Yayi Sauye-Sauye A Majalisar Ministocin Kasar” »

Siyasa

Kwankwaso Yayi Kakkausar Lafazi Bayan Ficewar Abba Kabir Yusuf Daga NNPP
Published: January 24, 2026 at 5:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kwankwaso Yayi Kakkausar Lafazi Bayan Ficewar Abba Kabir Yusuf Daga NNPP
Published: January 24, 2026 at 5:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kwankwaso Yayi Kakkausar Lafazi Bayan Ficewar Abba Kabir Yusuf Daga NNPPPublished: January 24, 2026 at 5:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NNPP kuma jagoran Kwankwasiyya, Rabiu Musa Kwankwaso, ya sake jaddada tsayuwar sa kan akidun sa na siyasa, yana mai cewa ba zai sayar da ƙa’idojinsa domin amfanin kansa ba. Kwankwaso ya bayana hakan ne a daidai lokacin da rahotanni ke cewa Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, tare…

Ci Gaba Da Karatu “Kwankwaso Yayi Kakkausar Lafazi Bayan Ficewar Abba Kabir Yusuf Daga NNPP” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Siyasa

Gwamnatin Kasar Nijar Ta Kame Babban Dan Jarida
Published: January 24, 2026 at 5:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 24, 2026

Posted on January 24, 2026January 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Kasar Nijar Ta Kame Babban Dan Jarida
Published: January 24, 2026 at 5:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 24, 2026
Gwamnatin Kasar Nijar Ta Kame Babban Dan JaridaPublished: January 24, 2026 at 5:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 24, 2026

Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta tsare wakilin sashen Hausa na gidan rediyon Deutsche Welle (DW), Gazali Abdou Tasawa, inda aka kai shi gidan kaso. Rahotanni sun bayyana cewa matakin ya biyo bayan amsa kiran da ofishin mai gabatar da ƙara na babbar kotun birnin Yamai ya yi masa a ranar Juma’a, domin ya yi bayani kan…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Kasar Nijar Ta Kame Babban Dan Jarida” »

Afrika, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Posts pagination

Previous 1 … 16 17 18 … 59 Next

Sabbin Labarai

  • Amurka Zata Aika Jiragen Yaki Biyu Gabas Ta Tsakiya
  • Magajin Garin Istanbul Dake Kurkuku Ya Bukaci A Gudanar Da Zabe
  • Hukumar Hakar Ma’adanai A Kasar Zambiya Ta Dakatar Da Ayyukanta
  • Shugaban Kare Hakkin Dan Adam Na Majalisar Dinkin Duniya Yace RSF Sun Aikata Zalunci
  • Hukumar Zaben Najeriya Ta Sanar Da Ranar Zaben Shugaban Kasa

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • ADC Ta Sha Damarar Gwabzawa Da APC A Zaben 2027 Shirye-Shirye
  • Shugaban Kasar Ivory Coast Yayi Sauye-Sauye A Majalisar Ministocin Kasar Siyasa
  • An Yanke Mishi Hukuncin Kisa Saboda Neman Kudin Aure Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Hukumar EFCC Ta Kwace Gidan Tsohon Antoni Janar Abubakar Malami Najeriya
  • Kamfanin Jiragen Saman Ethiopia Zai Kafa Babban Filin Jirgi Afrika
  • Gwamnatin Jihar Gombe Ta Haramta Sana’ar Bola Jari Tsaro
  • Gwamnan Jihar Filato Ya Karbi Katin APC Labarai
  • Kasar Ukraine Tayi Watsi Da Shiga Kungiyar NATO Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.