Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya zai gabatar da kuri’a ranar Jumu’a kan kudurin da kasar Bahrain ta gabatar na kariya ga jigilar kayayyakin kasuwanci a ciki da kewayen mashigin ruwa na Hormuz, a cewar jakadu, amma China dake da damar ikon hanawa, ta nuna karara rashin goyon bayan ta ga bada damar amfani da…
Ci Gaba Da Karatu “Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki” »

