Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Fubara Yana Yiwa Dimokraɗiyya Zagon Kasa
Published: January 9, 2026 at 7:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Fubara Yana Yiwa Dimokraɗiyya Zagon Kasa
Published: January 9, 2026 at 7:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Fubara Yana Yiwa Dimokraɗiyya Zagon KasaPublished: January 9, 2026 at 7:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kakakin majalisar dokokin jihar Rivers a Najeriya, Martins Amaewhule, ya zargi gwamna Siminalayi Fubara da tauye tafiyar dimokuraɗiyya a jihar. Amaewhule ya yi wannan zargi ne a ranar Alhamis, jim kaɗan bayan majalisar ta fara shirin tsige gwamnan da mataimakiyarsa, Ngozi Odu, bisa zargin aikata manyan laifuka. A cewar kakakin, ɓangaren zartarwa na gwamnati ya…

Ci Gaba Da Karatu “Fubara Yana Yiwa Dimokraɗiyya Zagon Kasa” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Barau Jibril: Mu Ba ‘Yan Amshin Shata Bane A Majalisa
Published: January 8, 2026 at 7:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Barau Jibril: Mu Ba ‘Yan Amshin Shata Bane A Majalisa
Published: January 8, 2026 at 7:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Barau Jibril: Mu Ba ‘Yan Amshin Shata Bane A MajalisaPublished: January 8, 2026 at 7:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Barau Jibrin, ya karyata zargin cewa majalisar dokoki ta ƙasa tana bin umarnin bangaren zartarwa ba tare da ‘yanci ba. Barau Jibrin ya bayyana hakan ne a Ilorin yayin da yake gabatar da laccar bikin yaye ɗalibai karo na 15 a Jami’ar Al-Hikmah, inda ya ce haɗin kai tsakanin majalisa…

Ci Gaba Da Karatu “Barau Jibril: Mu Ba ‘Yan Amshin Shata Bane A Majalisa” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Wani Ya Yiwa ‘Yar Sa Mai Shekaru 8 Fyade A Bauchi
Published: January 8, 2026 at 5:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wani Ya Yiwa ‘Yar Sa Mai Shekaru 8 Fyade A Bauchi
Published: January 8, 2026 at 5:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Wani Ya Yiwa ‘Yar Sa Mai Shekaru 8 Fyade A BauchiPublished: January 8, 2026 at 5:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ‘Yan Sandan jihar Bauchi a Najeriya ta kama wani mutum mai suna Baffaji Abba mai shekaru 28, bisa zargin yi wa ‘yarsa ta cikinsa mai shekaru takwas fyaɗe a ƙaramar hukumar Alkaleri. A cikin wata sanarwa da jami’in hulɗa da jama’a na rundunar, SP Nafiu Habib ya fitar, ya bayyana cewa wani ɗan’uwan wanda…

Ci Gaba Da Karatu “Wani Ya Yiwa ‘Yar Sa Mai Shekaru 8 Fyade A Bauchi” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Sarkin Kagarko Ya Rasu Yana Da Shekaru 110
Published: January 8, 2026 at 3:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sarkin Kagarko Ya Rasu Yana Da Shekaru 110
Published: January 8, 2026 at 3:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sarkin Kagarko Ya Rasu Yana Da Shekaru 110Published: January 8, 2026 at 3:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Allah Ya yi wa Mai Martaba Sarkin Kagarko Alhaji Sa’ad Abubakar rasuwa a yau Alhamis. Ya rasu yana mai shekara 110. Za a gudanar da jana’izar sa a gobe Juma’a bayan Sallar Juma’ah a Masallacin kofar Fadar sa dake Kagarko, jihar Kaduna a Najeriya. Basaraken Ya Rasu bayan fama jinya a Wani asibiti a Kaduna.

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Amurka Ta Kama Tsohon Ministan Kudin Kasar Ghana
Published: January 8, 2026 at 1:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Ta Kama Tsohon Ministan Kudin Kasar Ghana
Published: January 8, 2026 at 1:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Ta Kama Tsohon Ministan Kudin Kasar GhanaPublished: January 8, 2026 at 1:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dama dai tun a watan Junairun shekarar da ta gabata ne tsohon ministan kuɗaɗen Ghana, Ken Ofori-Atta ya tsere daga Accra zuwa Amurka da sunan neman lafiya. Tsohon ministan wanda gwamnatin Accra ta zarge shi da badaƙalar maƙudan kuɗaɗe, har ma ta ce ya tsere daga ƙasar ne saboda gudun fuskantar shari’a, ya nemi tsawaita…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Ta Kama Tsohon Ministan Kudin Kasar Ghana” »

Afrika, Amurka

Majalisar Dokokin Rivers Zata Tsige Fubara
Published: January 8, 2026 at 12:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Majalisar Dokokin Rivers Zata Tsige Fubara
Published: January 8, 2026 at 12:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Majalisar Dokokin Rivers Zata Tsige FubaraPublished: January 8, 2026 at 12:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Majalisar Dokokin Jihar Rivers, tafara shirin tsige Gwamna Fubara. Majalisar dokokin jihar Rivers ta fara aiwatar da matakan tsige Gwamnan jihar, Siminalayi Fubara, inda ta kaddamar da shirin tsige shi ne a zaman majalisa na ranar Alhamis. ’Yan majalisar suna zargin Gwamna Fubara da aikata manyan laifuka

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Amurka Ta Kwace Jirgin Mai Mallakar Rasha
Published: January 7, 2026 at 7:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Ta Kwace Jirgin Mai Mallakar Rasha
Published: January 7, 2026 at 7:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Ta Kwace Jirgin Mai Mallakar RashaPublished: January 7, 2026 at 7:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Amurka ta tabbatar da ƙwace wani jirgin dakon man fetur da ke ɗauke da tutar ƙasar Rasha, bisa zargin karya dokokin takunkumin da aka kakabawa Moscow. Rahotanni sun bayyana cewa jami’an tsaron ruwan Amurka ne suka mamaye jirgin a cikin teku, inda suka karbe iko da shi bisa zargin yana jigilar danyen mai ba…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Ta Kwace Jirgin Mai Mallakar Rasha” »

Amurka

NUJ: Akwai Bukatar Samar Da Inshorar Lafiya Ga ‘Yan Jarida A Najeriya
Published: January 7, 2026 at 7:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NUJ: Akwai Bukatar Samar Da Inshorar Lafiya Ga ‘Yan Jarida A Najeriya
Published: January 7, 2026 at 7:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
NUJ: Akwai Bukatar Samar Da Inshorar Lafiya Ga ‘Yan Jarida A NajeriyaPublished: January 7, 2026 at 7:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Kungiyar ‘yan Jarida a Najeriya Kwamrade Alhassan Yahya Abdullahi ya bayyana bukatar dake akwai na samar da inshorar lafiya data Rayuwar ‘yan jarida a fadin ƙasar. Shugaban ya bayyana hakane lokacin da Yake shaida bada tallafin Kudade ga iyalen ‘yan jarida bakwai da suka Rasa Rayukansu a hatsarin mota a makon daya gabata a…

Ci Gaba Da Karatu “NUJ: Akwai Bukatar Samar Da Inshorar Lafiya Ga ‘Yan Jarida A Najeriya” »

Rediyo

An Kama Maharan Bom Din Maiduguri
Published: January 7, 2026 at 5:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kama Maharan Bom Din Maiduguri
Published: January 7, 2026 at 5:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kama Maharan Bom Din MaiduguriPublished: January 7, 2026 at 5:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sojoji sun kama ƙarin mutane 8 da ake zargi da hannu a harin bam na masallacin Borno Sojojin rundunar Operation Hadin Kai sun kama ƙarin mutane takwas da ake zargi da hannun su a harin bam da wani mai tayar da kai ya kai a wani masallaci da ke Maiduguri, jihar Borno. Wannan na zuwa…

Ci Gaba Da Karatu “An Kama Maharan Bom Din Maiduguri” »

Tsaro

Kotu Ta Bada Belin Abubakar Malami Bisa Wasu Sharruda
Published: January 7, 2026 at 9:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 7, 2026

Posted on January 7, 2026January 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kotu Ta Bada Belin Abubakar Malami Bisa Wasu Sharruda
Published: January 7, 2026 at 9:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 7, 2026
Kotu Ta Bada Belin Abubakar Malami Bisa Wasu SharrudaPublished: January 7, 2026 at 9:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 7, 2026

Kotu ta bayar da belin Abubakar Malami, dansa da matarsa akan naira miliyan N500 kowanen su. Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da belin tsohon Antoni Janar na Tarayyar Najeriya, Abubakar Malami (SAN), tare da ɗansa Abubakar Abdulaziz Malami da kuma matarsa Bashir Asabe. A hukuncin da alkalin kotun, Emeka Nwite, ya yanke…

Ci Gaba Da Karatu “Kotu Ta Bada Belin Abubakar Malami Bisa Wasu Sharruda” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Posts pagination

Previous 1 … 27 28 29 … 58 Next

Sabbin Labarai

  • Sojoji Zasu Taimakawa ‘Yan Sanda Wajen Yaki Da Mugayen Ayyuka
  • Kasar Ghana Ta Tono Gold Na Miliyoyin Kudade
  • Kamfanin Mai Na NNPC Yasamu Gwaggwabar Riba
  • Take Hakkin Dan Adam Zai Haifar Da Juyin Juya Hali A Najeriya
  • Gwamnatin Sokoto Tabada Umarnin Biyan Albashin Watan Feburairu

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Gwamnatin Gombe Ta Raba Naira Miliyan 14 Ga Iyalen ‘Yan Jaridan Da Suka Rasu Najeriya
  • Gwamnan Jihar Kebbi Ya Amince Da Kasafin Kudi Mai Sauya Fasali Da Karfafa Rayuwar Al’umma Labarai
  • ‘Yan Kungiyar Boko Haram Sun Yi Awon Gaba Da Mata 13 A Borno Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Hari Akan Wata Mashaya Ya Rutsa Da Mutane 9 A Afirka Ta Kudu Afrika
  • CAF Ta Ci Tarar Ƙasar Masar Dala 5,000 AFCON 2025 Wasanni
  • Wike: Bazamuyi Sake Fubara Ya Sake Samun Nasara Ba Najeriya
  • Takaddama Ta Barke Tsakanin Lebanon Da Isra’ila Akan Bakin Iyaka Labarai
  • Okoye Na Shirin Maye Gurbin Nwabali, AFCON 2025: Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.