Jihar Gombe Tayi Fice A Bangaren Inganta Lafiya Matakin Farko
Jihar Gombe ta yi fice a gasar kiwon lafiya a Matakin farko ta ƙasa ta 2025, ta lashe Dalar Amurka 400,000 Jihar Gombe ta sake tabbatar da jajircewarta wajen inganta harkar kiwon lafiya, inda ta samu matsayi na biyu a shiyyar Arewa Maso Gabas a gasar Jagorancin Kiwon Lafiya Matakin Farko (PHC Leadership Challenge) ta…
Ci Gaba Da Karatu “Jihar Gombe Tayi Fice A Bangaren Inganta Lafiya Matakin Farko” »

