Rundunar Sojin Amurka Sunfara Ficewa Daga Kasar Sham
Rundunar sojin Amurka sun fara ficewa daga babban sansanin su dake arewa maso gabashin kasar Sham a ranar Litinin, a cewar wasu jami’an tsaron kasar su 3. Wannan na daga cikin tsarin ficewar sojojin Amurka daga Sham baki daya, yayin da gwamnatin fadar Damascus dake kawance da Amurka ta karfafa iko a ragamar mulkin kasar….
Ci Gaba Da Karatu “Rundunar Sojin Amurka Sunfara Ficewa Daga Kasar Sham” »

