Ukraine Takai Hari Wajen Kera Makami Mai Linzami A Rasha
Ranar Asabar Ukraine ta bada sanarwar cewa ta kai farmaki kan wata masana’antar kera makamai masu linzami a can wani wuri mai nesa a Rasha, Kyiv tayi amfani da makami mai linzami wadda ta kera a cikin gida wajen kai wannan farmaki da ta kai wa Rasha cikin dare. Rundunar mayakan ukraine ta kuma fada…
Ci Gaba Da Karatu “Ukraine Takai Hari Wajen Kera Makami Mai Linzami A Rasha” »

