Nasarawa United Ta Kai Wasan Kusa da Ƙarshe Na Gasar Gusau/Ahlan 2026
Ƙungiyar Kwallon Kafa Na Nasarawa United da ke Tarayyar Najeriya Ta Kai Wasan Kusa da na Ƙarshe Bayan Ta Doke Katsina United a Bugun Fenariti Nasarawa United ta samu gurbin zuwa wasan kusa da na ƙarshe na gasar **Gusau/Ahlan Pre season Tournament ** ta bana, bayan ta doke mai masaukin baki Katsina United da ci 4-3…
Ci Gaba Da Karatu “Nasarawa United Ta Kai Wasan Kusa da Ƙarshe Na Gasar Gusau/Ahlan 2026” »

