Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Bala Hassan

Newcastle Na Dab Da Kammala Yarjejeniyar Daukar Højbjerg Daga Marseille Kan €15m
Published: August 10, 2026 at 9:42 PM | By: Bala Hassan

Posted on August 10, 2026 By Bala Hassan No Comments on Newcastle Na Dab Da Kammala Yarjejeniyar Daukar Højbjerg Daga Marseille Kan €15m
Published: August 10, 2026 at 9:42 PM | By: Bala Hassan
Newcastle Na Dab Da Kammala Yarjejeniyar Daukar Højbjerg Daga Marseille Kan €15mPublished: August 10, 2026 at 9:42 PM | By: Bala Hassan

Newcastle na Dab da Kammala Yarjejeniyar Daukar Højbjerg daga Marseille kan €15m Rahotanni na baya-bayan nan sun ce Pierre-Emile Højbjerg na daf da barin Marseille zuwa Newcastle United, yayin da kungiyoyin biyu ke gab da cimma yarjejeniyar da ta kai kusan €15m. Sai dai sabbin rahotanni na ranar Litinin sun nuna cewa duk da kusantar…

Ci Gaba Da Karatu “Newcastle Na Dab Da Kammala Yarjejeniyar Daukar Højbjerg Daga Marseille Kan €15m” »

Wasanni

Arsenal Tana Ci Gaba Da Kokarin Dauko Morgan Rogers
Published: July 18, 2026 at 12:28 PM | By: Bala Hassan

Posted on July 18, 2026 By Bala Hassan No Comments on Arsenal Tana Ci Gaba Da Kokarin Dauko Morgan Rogers
Published: July 18, 2026 at 12:28 PM | By: Bala Hassan
Arsenal Tana Ci Gaba Da Kokarin Dauko Morgan RogersPublished: July 18, 2026 at 12:28 PM | By: Bala Hassan

Ƙungiyar Kwallon Kafa ta Arsenal tana ci gaba da kokarin dauko Morgan Rogers a matsayin ɗan wasan gefe na hagu bayan Christos Tzolis. Gunners za ta kawo ɗan wasan gefe na hagu Morgan bayan Tzolis daga Brugge Rogers ya na daya daga cikin wadda Arsenal ta fi so a wannan bazarar. An fara tattaunawa kan…

Ci Gaba Da Karatu “Arsenal Tana Ci Gaba Da Kokarin Dauko Morgan Rogers” »

Wasanni

Ƙungiyar Mata Sunyi Kira Ga Jam’iyar P R P Da Ta Dauki Baheejja A Matsayin Mataimakiyar Gwamnan A Bauchi 2027
Published: July 17, 2026 at 11:40 AM | By: Bala Hassan | Updated: July 17, 2026

Posted on July 17, 2026July 17, 2026 By Bala Hassan No Comments on Ƙungiyar Mata Sunyi Kira Ga Jam’iyar P R P Da Ta Dauki Baheejja A Matsayin Mataimakiyar Gwamnan A Bauchi 2027
Published: July 17, 2026 at 11:40 AM | By: Bala Hassan | Updated: July 17, 2026
Ƙungiyar Mata Sunyi Kira Ga Jam’iyar P R P Da Ta Dauki Baheejja A Matsayin Mataimakiyar Gwamnan A Bauchi 2027Published: July 17, 2026 at 11:40 AM | By: Bala Hassan | Updated: July 17, 2026

Dalilin da yasa Mata keso PRP ta dauki mace ‘yar takarar mataimakiyar gwamna Daga Ahmad Muhammad, Bauchi Shugabanni da membobin da kungiyoyi sama da 2,600 masu zaman kansu (NGOs) a fadin jihar Bauchi, tare da hadin gwiwar kungiyar mata ta zaman lafiya mai dorewa da kuma samun nasara da tabbatar da ci gaban dimukradiyya Mai…

Ci Gaba Da Karatu “Ƙungiyar Mata Sunyi Kira Ga Jam’iyar P R P Da Ta Dauki Baheejja A Matsayin Mataimakiyar Gwamnan A Bauchi 2027” »

Labarai

An Bude Gasar Bauchi Annual International Polo 2026
Published: July 13, 2026 at 10:42 PM | By: Bala Hassan

Posted on July 13, 2026 By Bala Hassan No Comments on An Bude Gasar Bauchi Annual International Polo 2026
Published: July 13, 2026 at 10:42 PM | By: Bala Hassan
An Bude Gasar Bauchi Annual International Polo 2026Published: July 13, 2026 at 10:42 PM | By: Bala Hassan

An Fara Gasar Bauchi Annual International Polo A ranar litinin 13 ga watan Yulin 2026 ne aka ƙaddamar da gasar Bauchi Annual International Polo Tournament 2026 a filin wasan Col. AD Umar Polo Ground da ke kan titin Ningi a jihar Bauchi a tarayyan Najeriya. Bikin buɗe gasar ya samu halartar manyan baƙi, masu ruwa…

Ci Gaba Da Karatu “An Bude Gasar Bauchi Annual International Polo 2026” »

Wasanni

An Yaba Wa Gwamnatin Bauchi Bisa Karban Bakuncin Gasar Polo
Published: July 12, 2026 at 8:14 PM | By: Bala Hassan

Posted on July 12, 2026 By Bala Hassan No Comments on An Yaba Wa Gwamnatin Bauchi Bisa Karban Bakuncin Gasar Polo
Published: July 12, 2026 at 8:14 PM | By: Bala Hassan
An Yaba Wa Gwamnatin Bauchi Bisa Karban Bakuncin Gasar PoloPublished: July 12, 2026 at 8:14 PM | By: Bala Hassan

Sakataren Polo na Bauchi a tarayyar Najeriya ya Jinjinawa Gwamna Bauchi Bala Mohammed saboda Inganta hanyar shiga filin Wasa da dakin baki da yayi. Yayin da ake shirin fara gasar wasan Polo a Jihar Bauchi ranar Litinin, 13 ga Yuli, 2026, Sakataren Kungiyar Polo ta Jihar Bauchi, Alhaji Haruna Ningi, ya bayyana godiya ga Mai…

Ci Gaba Da Karatu “An Yaba Wa Gwamnatin Bauchi Bisa Karban Bakuncin Gasar Polo” »

Wasanni

Dan Takarar Gwamna Na Jam’iyyar APM A Bauchi Ya Bada Gudummawar Naira Miliyan ₦21 Ga Wadanda Ambaliyar Ruwa Ta Shafa A Bara Da Shira
Published: June 23, 2026 at 7:40 PM | By: Bala Hassan

Posted on June 23, 2026 By Bala Hassan No Comments on Dan Takarar Gwamna Na Jam’iyyar APM A Bauchi Ya Bada Gudummawar Naira Miliyan ₦21 Ga Wadanda Ambaliyar Ruwa Ta Shafa A Bara Da Shira
Published: June 23, 2026 at 7:40 PM | By: Bala Hassan
Dan Takarar Gwamna Na Jam’iyyar APM A Bauchi Ya Bada Gudummawar Naira Miliyan ₦21 Ga Wadanda Ambaliyar Ruwa Ta Shafa A Bara Da ShiraPublished: June 23, 2026 at 7:40 PM | By: Bala Hassan

Dan takarar gwamna na jam’iyyar APM ya bayar da gudummawar Naira miliyan ₦21 ga wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a Bara,da wadanda guguwar iska ta afkawa a Shira Daga Ahmad Muhammad, Bauchi Dan takarar gwamnan jihar Bauchi na jam’iyyar Allied Peoples Movement (APM) a jihar Bauchi, Dakta Yakubu Adamu, ya bayar da gudummawar Naira miliyan…

Ci Gaba Da Karatu “Dan Takarar Gwamna Na Jam’iyyar APM A Bauchi Ya Bada Gudummawar Naira Miliyan ₦21 Ga Wadanda Ambaliyar Ruwa Ta Shafa A Bara Da Shira” »

Labarai

Idan Allah Yasa Muka Kafa Gwamnati Zamu Kyautata Wa Ma’aikata Yakubu Adamu Dan Takarar Kujeran Gwamnan Bauchi
Published: June 23, 2026 at 5:11 PM | By: Bala Hassan

Posted on June 23, 2026 By Bala Hassan No Comments on Idan Allah Yasa Muka Kafa Gwamnati Zamu Kyautata Wa Ma’aikata Yakubu Adamu Dan Takarar Kujeran Gwamnan Bauchi
Published: June 23, 2026 at 5:11 PM | By: Bala Hassan
Idan Allah Yasa Muka Kafa Gwamnati Zamu Kyautata Wa Ma’aikata Yakubu Adamu Dan Takarar Kujeran Gwamnan BauchiPublished: June 23, 2026 at 5:11 PM | By: Bala Hassan

Irin hanyoyin da zanbi in cika burin ci gaba da kyautata rayuwar Al’ummar Jihar Bauchi – Yakubu Adamu Daga Ahmed Mohammed, Bauchi Dokta Yakubu Adamu,tsohon kwamishinan kudin Jihar Bauchi,gogaggen ma’aikacin bankine, gashi matashi, shine Dan Takarar Gwamnan Jihar Bauchi a Jam’iyyar APM Mai alamar rogo,cikin zantawarsa da Yan Jarida ya bayyana aniyarsa ci gaba da…

Ci Gaba Da Karatu “Idan Allah Yasa Muka Kafa Gwamnati Zamu Kyautata Wa Ma’aikata Yakubu Adamu Dan Takarar Kujeran Gwamnan Bauchi” »

Labarai

Za’a Bude Gasar Cin Kofin Kwallon Kafa Ta Duniya 2026
Published: June 11, 2026 at 6:27 PM | By: Bala Hassan

Posted on June 11, 2026 By Bala Hassan No Comments on Za’a Bude Gasar Cin Kofin Kwallon Kafa Ta Duniya 2026
Published: June 11, 2026 at 6:27 PM | By: Bala Hassan
Za’a Bude Gasar Cin Kofin Kwallon Kafa Ta Duniya  2026Published: June 11, 2026 at 6:27 PM | By: Bala Hassan

A yau Alhamis za’a bude gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya ta 2026. Cikakken jadawalin wasannin gasar cin kofin duniya ta 2026 na kungiyoyi 48 wadda ƙasashen Mexico, Amurka da Kanada zasu dauki nauyi In da za’a fara gasar a Burtaniya; Mexico za ta karbi bakuncin Afirka ta Kudu a yau 11 ga Yuni…

Ci Gaba Da Karatu “Za’a Bude Gasar Cin Kofin Kwallon Kafa Ta Duniya 2026” »

Wasanni

Uefa Ta Zabi Artan, Ya Jagoranci Wasan Cin Kofin Uefa Super Cup
Published: June 11, 2026 at 5:35 PM | By: Bala Hassan

Posted on June 11, 2026 By Bala Hassan No Comments on Uefa Ta Zabi Artan, Ya Jagoranci Wasan Cin Kofin Uefa Super Cup
Published: June 11, 2026 at 5:35 PM | By: Bala Hassan
Uefa Ta Zabi Artan,  Ya Jagoranci Wasan Cin Kofin Uefa Super CupPublished: June 11, 2026 at 5:35 PM | By: Bala Hassan

Alkalin wasan Somalia Omar Artan, wanda aka hana shi shiga ƙasar Amurka don yin alkalancin gasar cin kofin duniya, an zabe shi domin ya jagoranci wasan cin kofin Uefa Super Cup tsakanin Paris St-Germain da Aston Villa a wannan bazarar. An shirya fafatawar tsakanin PSG, wacce ta lashe gasar zakarun Turai a kakar wasa ta…

Ci Gaba Da Karatu “Uefa Ta Zabi Artan, Ya Jagoranci Wasan Cin Kofin Uefa Super Cup” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Wasanni

Mourinho Ya ƙara Ta’azzara Takaddamarsa Da Hukumomin ƙwallon ƙafar Turkiyya
Published: June 4, 2026 at 4:31 PM | By: Bala Hassan

Posted on June 4, 2026 By Bala Hassan No Comments on Mourinho Ya ƙara Ta’azzara Takaddamarsa Da Hukumomin ƙwallon ƙafar Turkiyya
Published: June 4, 2026 at 4:31 PM | By: Bala Hassan
Mourinho Ya ƙara Ta’azzara Takaddamarsa Da Hukumomin ƙwallon ƙafar TurkiyyaPublished: June 4, 2026 at 4:31 PM | By: Bala Hassan

Jose Mourinho ya ƙara ta’azzara takaddamarsa da hukumomin ƙwallon ƙafa na Turkiyya ta hanyar shigar da ƙara a hukumance ga Kotun Kare Hakkin Bil Adama ta Turai (ECHR). Ɗan ƙasar Portugal ɗin, wanda ake sa ran zai koma ƙungiyar kwallon kafa ta Real Madrid da ke Spain bayan zaɓen shugaban da za a yi a…

Ci Gaba Da Karatu “Mourinho Ya ƙara Ta’azzara Takaddamarsa Da Hukumomin ƙwallon ƙafar Turkiyya” »

Wasanni

Posts pagination

Previous 1 … 4 5 6 … 19 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • CP Chuso Ya Yaba da Matakan Gwamnatin Gombe Wajen Rage Rikicin Makiyaya Da Manoma Afrika
  • Yaki Tsakanin Rasha Da Ukraine Yayi Ajalin ‘Yan Ghana 50 Afrika
  • Jagoran Kasar Iran Yace Basa Bukatar Tallafin Kasar Amurka Afrika
  • Sabuwar Shekarar Musulunci 1448: Kiristoci Sun Yi Murna, Sunyi Kiran Samar Da Hutu Ga Shekarar Musulunci Afrika
  • Wasu Muhimman Abubuwa Da Najeriya Ba Zata Manta Da Su Ba A 2025 Labarai
  • Kasashen Daular Larabawa Tare Da Saudiya Da Jordan Sunyi Allah Wadai Da kasar Israel Afrika
  • Iran Zata Sassauta Shirin Nukiliya Tsakaninta Da Amurka Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • ‘Yan Kasar Venuzuela Zasu Fara Komawa Gida Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.