Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Bala Hassan

Salmanu: Ci Gaban Wikki Tourist FC Shine A Gaba Na
Published: January 5, 2026 at 7:41 AM | By: Bala Hassan

Posted on January 5, 2026 By Bala Hassan No Comments on Salmanu: Ci Gaban Wikki Tourist FC Shine A Gaba Na
Published: January 5, 2026 at 7:41 AM | By: Bala Hassan
Salmanu: Ci Gaban Wikki Tourist FC Shine A Gaba NaPublished: January 5, 2026 at 7:41 AM | By: Bala Hassan

Sabon Shugaban ƙungiyar Kwallon Kafa ta Wikki Tourist FC Bauchi dake tarayyar Najeriya Salmanu Abubakar yayi alkawarin kawo ci gaba a ƙungiyar. Salmanu Abubakar ya ce tun kafin ya zo wannan matsayi dama ya san matsalolinta, domin ya rike matsayin Sakataren ƙungiyar magoya bayan Wikki. Babban matsalar Wikki shine shishigi wajan shiga aikin da ba…

Ci Gaba Da Karatu “Salmanu: Ci Gaban Wikki Tourist FC Shine A Gaba Na” »

Wasanni

Mali Da Burkina Faso Za Su Haramta Wa Amurkawa Izinin Shiga Ƙasashen Su
Published: January 1, 2026 at 10:44 AM | By: Bala Hassan

Posted on January 1, 2026 By Bala Hassan No Comments on Mali Da Burkina Faso Za Su Haramta Wa Amurkawa Izinin Shiga Ƙasashen Su
Published: January 1, 2026 at 10:44 AM | By: Bala Hassan
Mali Da Burkina Faso  Za Su Haramta Wa Amurkawa Izinin Shiga Ƙasashen SuPublished: January 1, 2026 at 10:44 AM | By: Bala Hassan

Kasashen Mali da Burkina Faso sunce za su hana Amurkawa izinin shiga kasashen su, martani kan irin wannnan matakai da gwamnatin Trump ta bada sanarwa akai a farkon watan Disemban 2025. A cikin sanarwar da ma’aikatun harkokin kasashen wajen biyu suka bayar daban-daban a daren  litinin, kasashen biyu da suke Afirka ta yamma sunce suna…

Ci Gaba Da Karatu “Mali Da Burkina Faso Za Su Haramta Wa Amurkawa Izinin Shiga Ƙasashen Su” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Guinea An Zabi Madugun Sojojin Da Suka yi Juyin Mulki Mamady A Shugaban Ƙasar,
Published: January 1, 2026 at 10:31 AM | By: Bala Hassan

Posted on January 1, 2026 By Bala Hassan No Comments on Guinea An Zabi Madugun Sojojin Da Suka yi Juyin Mulki Mamady A Shugaban Ƙasar,
Published: January 1, 2026 at 10:31 AM | By: Bala Hassan
Guinea An Zabi Madugun Sojojin Da Suka yi Juyin Mulki  Mamady A Shugaban Ƙasar,Published: January 1, 2026 at 10:31 AM | By: Bala Hassan

 Ƙasar Guinea kuma an zabi Mamady Doumbuya, madugun sojojin da suka yi juyin mulki a zaman shugaban kasa, kamar yadda kwarya-kwaryar sakamakon zabe da aka bayyana jiya talata, mataki da ya kammala shirin maido da kasar kan turbar demokuradiyya, ga kasar dake Afirka ta yamma da Allah Ya yiwa albarkar karfe.  Tsohon kwamandan dakaru na…

Ci Gaba Da Karatu “Guinea An Zabi Madugun Sojojin Da Suka yi Juyin Mulki Mamady A Shugaban Ƙasar,” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

‘Yansandan Uganda Sun Tsare ‘Yar Fafutukar Kare Hakkin Bil’adama Sarah Bireete
Published: January 1, 2026 at 10:15 AM | By: Bala Hassan

Posted on January 1, 2026 By Bala Hassan No Comments on ‘Yansandan Uganda Sun Tsare ‘Yar Fafutukar Kare Hakkin Bil’adama Sarah Bireete
Published: January 1, 2026 at 10:15 AM | By: Bala Hassan
‘Yansandan Uganda Sun Tsare  ‘Yar Fafutukar  Kare Hakkin Bil’adama Sarah BireetePublished: January 1, 2026 at 10:15 AM | By: Bala Hassan

A halinda ake ciki kuma a Uganda, yansandan kasar sun bada sanarwar cewa sun tsare wata ‘yar fafutuka mai rajin kare hakkin Bil’adama Sarah  Bireete, a lokacinda gwamnatin shugaba Yuweri Museveni wacce ta juma tana mulkin kasar, ta na fada da matakan murkushe ‘yan adawa da masu sukar lamirinta, gabannin zaben kasar da za yi…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yansandan Uganda Sun Tsare ‘Yar Fafutukar Kare Hakkin Bil’adama Sarah Bireete” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Putin, Sakon Sabuwar Shekara Ya Jinjinawa Dakarun Rasha Da Suke Yaki A Ukraine
Published: January 1, 2026 at 9:58 AM | By: Bala Hassan | Updated: January 2, 2026

Posted on January 1, 2026January 2, 2026 By Bala Hassan No Comments on Putin, Sakon Sabuwar Shekara Ya Jinjinawa Dakarun Rasha Da Suke Yaki A Ukraine
Published: January 1, 2026 at 9:58 AM | By: Bala Hassan | Updated: January 2, 2026
Putin, Sakon Sabuwar Shekara Ya Jinjinawa Dakarun Rasha Da Suke Yaki A UkrainePublished: January 1, 2026 at 9:58 AM | By: Bala Hassan | Updated: January 2, 2026

Shugaban Rasha Vldimir Putin, a jawabinsa na sabuwar shekara ta talabijin, yayi amfani da damar wajen jinjinawa dakarun kasar da suke yaki a Ukraine, yana mai karfafa musu guiwar cewa yayi imanin za su sami galaba a yakin da yake nunawa a zaman ko a mutu ko a rayu, a fafatawa da Rasha take yi…

Ci Gaba Da Karatu “Putin, Sakon Sabuwar Shekara Ya Jinjinawa Dakarun Rasha Da Suke Yaki A Ukraine” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Farashin Mai A Kasuwannin Duniya Yayi ƙasa Kadan
Published: January 1, 2026 at 9:40 AM | By: Bala Hassan

Posted on January 1, 2026 By Bala Hassan No Comments on Farashin Mai A Kasuwannin Duniya Yayi ƙasa Kadan
Published: January 1, 2026 at 9:40 AM | By: Bala Hassan
Farashin Mai A Kasuwannin Duniya Yayi ƙasa KadanPublished: January 1, 2026 at 9:40 AM | By: Bala Hassan

Farashin mai a kasuwannin duniya yayi kasa kadan, waddaa yake nuna farashin mai yayi kasa da kamar kashi 15 cikin dari a shekaran nan da ta kare, saboda zaton za’a sami  kwantai, sakamakon   karin haraji kan cinikayya, karin mai da kunigyar kasashe masu arzikin mai OPEC suke fitarwa, da kuma takunkumin da aka azawa Rasha,…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Mai A Kasuwannin Duniya Yayi ƙasa Kadan” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Najeriya, Sojoji Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Sama Da 80, Sun Ceto 34
Published: December 29, 2025 at 4:42 PM | By: Bala Hassan

Posted on December 29, 2025 By Bala Hassan No Comments on Najeriya, Sojoji Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Sama Da 80, Sun Ceto 34
Published: December 29, 2025 at 4:42 PM | By: Bala Hassan
Najeriya, Sojoji Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Sama Da 80, Sun Ceto 34Published: December 29, 2025 at 4:42 PM | By: Bala Hassan

Sojoji sun hallaka ‘yan ta’adda sama da 80, sun ceto mutane 34 a jihohi da dama Rundunar Sojin Ƙasa ta Najeriya ta sanar da cewa dakarunta sun hallaka ‘yan ta’adda sama da 80, tare da ceto mutane 34 da aka sace, a jerin hare-haren haɗin gwiwa da aka gudanar tsakanin ranakun 25 zuwa 29 ga…

Ci Gaba Da Karatu “Najeriya, Sojoji Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Sama Da 80, Sun Ceto 34” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Gwamnatin Najeriya Ta Horar Da Matasa Sama 7,000 A Matsayin Masu Tsaron Daji
Published: December 27, 2025 at 6:35 PM | By: Bala Hassan

Posted on December 27, 2025 By Bala Hassan No Comments on Gwamnatin Najeriya Ta Horar Da Matasa Sama 7,000 A Matsayin Masu Tsaron Daji
Published: December 27, 2025 at 6:35 PM | By: Bala Hassan
Gwamnatin Najeriya Ta Horar Da Matasa Sama 7,000 A Matsayin Masu Tsaron DajiPublished: December 27, 2025 at 6:35 PM | By: Bala Hassan

Gwamnati Ta Kammala Horar da Sama da Matasa 7,000 a Matsayin Masu Tsaron Daji Da Za a Tura su Aiki Nan take Gwamnatin Tarayya ta sanar da kammala horar da fiye da matasa 7,000 da aka dauka a matsayin Masu Tsaron Daji (Forest Guards) a jihohi bakwai da ake ganin suna fuskantar matsanancin barazanar tsaro….

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Najeriya Ta Horar Da Matasa Sama 7,000 A Matsayin Masu Tsaron Daji” »

Labarai

CAF Ta Ci Tarar Ƙasar Masar Dala 5,000 AFCON 2025
Published: December 27, 2025 at 6:26 AM | By: Bala Hassan

Posted on December 27, 2025 By Bala Hassan No Comments on CAF Ta Ci Tarar Ƙasar Masar Dala 5,000 AFCON 2025
Published: December 27, 2025 at 6:26 AM | By: Bala Hassan
CAF Ta Ci Tarar Ƙasar Masar Dala 5,000 AFCON 2025Published: December 27, 2025 at 6:26 AM | By: Bala Hassan

Hukumar Kwallon Kafa ta Afirka (CAF) ta ci tarar dala 5,000 ga tawagar kasar Masar bayan ta yi ki bada dama wa kafofin watsa labarai a wasan farko da ta yi da Zimbabwe 2-1 a gasar cin kofin kasashen Afirka ta 2025, A cewar CAF, an yanke hukuncin ne bayan da ‘yan wasa da masu…

Ci Gaba Da Karatu “CAF Ta Ci Tarar Ƙasar Masar Dala 5,000 AFCON 2025” »

Wasanni

Fadar Shugaban Ƙasan Najeriya Ta Musanta Wani Labarin ƙarya
Published: December 25, 2025 at 5:39 PM | By: Bala Hassan

Posted on December 25, 2025 By Bala Hassan No Comments on Fadar Shugaban Ƙasan Najeriya Ta Musanta Wani Labarin ƙarya
Published: December 25, 2025 at 5:39 PM | By: Bala Hassan
Fadar Shugaban Ƙasan Najeriya Ta Musanta Wani Labarin ƙaryaPublished: December 25, 2025 at 5:39 PM | By: Bala Hassan

Ba a maye gurbin Gbajabiamila da Muri-Okunola ba — Fadar Shugaban Ƙasa Fadar Shugaban Ƙasan Najeriya ta musanta wani labari na ƙarya da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke ikirarin cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sauya Shugaban Ma’aikatan Fadarsa (Chief of Staff), Hon. Femi Gbajabiamila, da Babban Sakataren Sirrinsa (Principal Private Secretary),…

Ci Gaba Da Karatu “Fadar Shugaban Ƙasan Najeriya Ta Musanta Wani Labarin ƙarya” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Posts pagination

Previous 1 … 5 6 7 … 15 Next

Sabbin Labarai

  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro
  • Gombe Ta Haɗa Kai Da UNICEF Don Kare Yara Daga Tamowa Tun Kafin Haihuwa

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kayan Jinya Da Ayyukan Kiwon Lafiya Suna Barazanar Karewa A Sudan Kiwon Lafiya
  • Gwamna Kefas Na Jihar Taraba Ya Karbi Shaidar Jam’iyar APC Siyasa
  • Kudi Sunfi Rayuwar Mutum Muhimmanci A Asibitocin Najeriya Kiwon Lafiya
  • Akwai Bukatar APC Tayi Gyare-Gyare Kafun Zabe Afrika
  • Anyi Girgizar Kasa Mai Karfi A Kasar Mexico Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • An Gano Kwale-Kwalen Fir’auna A Birnin Masar Afrika
  • Majalisun Najeriya Sun Amince Ta Karin Kasafin Kudi Afrika
  • Jami’an Tsaro: Babu Abun Tashin Hankali Kan Shawagin Jiragen Amurka Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.