Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Bala Hassan

Amurka Ta Sanya Hanu Kan Yarjejeniyar Kiwon Lafiya Da Ƙasashen Madagascar, Saliyo, Botswana, Ethiopia
Published: December 25, 2025 at 7:33 AM | By: Bala Hassan

Posted on December 25, 2025 By Bala Hassan No Comments on Amurka Ta Sanya Hanu Kan Yarjejeniyar Kiwon Lafiya Da Ƙasashen Madagascar, Saliyo, Botswana, Ethiopia
Published: December 25, 2025 at 7:33 AM | By: Bala Hassan
Amurka Ta Sanya Hanu Kan Yarjejeniyar  Kiwon Lafiya Da Ƙasashen Madagascar, Saliyo, Botswana, EthiopiaPublished: December 25, 2025 at 7:33 AM | By: Bala Hassan

Amurka ta sanya hanu kan sabbin yarjejeniyoyin kan kiwon lafiya da kasashen Madagascar, Saliyo, da Botswana, da kuma Ethiopia, wadda adadin kudaden da shirin zai bukata suka kai kusan dala bilyyan 2 da milyan 300, kamar yadda ma’aikatar harkokin wajen Amurka ta fada a ranar talata. A cikin watan Nuwambana bana ne gwamnatin shugaba Trump…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Ta Sanya Hanu Kan Yarjejeniyar Kiwon Lafiya Da Ƙasashen Madagascar, Saliyo, Botswana, Ethiopia” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Netanyahu: Zamu Kashe Dala Billiyan $110 Cikin Shekaru Hudu Don Kera Makamai
Published: December 25, 2025 at 7:12 AM | By: Bala Hassan | Updated: December 25, 2025

Posted on December 25, 2025December 25, 2025 By Bala Hassan No Comments on Netanyahu: Zamu Kashe Dala Billiyan $110 Cikin Shekaru Hudu Don Kera Makamai
Published: December 25, 2025 at 7:12 AM | By: Bala Hassan | Updated: December 25, 2025
Netanyahu: Zamu Kashe Dala Billiyan $110 Cikin Shekaru Hudu Don Kera MakamaiPublished: December 25, 2025 at 7:12 AM | By: Bala Hassan | Updated: December 25, 2025

Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu a laraba yace kasar bani yahudun, zata kashe kudi dala bilyan 110 cikin shekaru hudu masu zuwa, wajen kafa sashen kera makamai maizaman kansa domin kasar ta rage dogaro kan wasu kasashe wajen samun makamai. “Zamu ci gaba da neman wasu muhimman bukatu, a hanu daya kuma zamu samar da makamai…

Ci Gaba Da Karatu “Netanyahu: Zamu Kashe Dala Billiyan $110 Cikin Shekaru Hudu Don Kera Makamai” »

Sauran Duniya

Zelensky Na Buƙatar Ganawa Da Trump Domin Cimma Matsaya Kan Batutuwa Masu Sarƙaƙiya
Published: December 25, 2025 at 6:48 AM | By: Bala Hassan

Posted on December 25, 2025 By Bala Hassan No Comments on Zelensky Na Buƙatar Ganawa Da Trump Domin Cimma Matsaya Kan Batutuwa Masu Sarƙaƙiya
Published: December 25, 2025 at 6:48 AM | By: Bala Hassan
Zelensky Na Buƙatar Ganawa Da Trump Domin Cimma Matsaya Kan Batutuwa Masu SarƙaƙiyaPublished: December 25, 2025 at 6:48 AM | By: Bala Hassan

Shugaba Zelensky na Ukraine ya bayyana bukatar ganawa da shugaba Trump, domin cimma matsaya dangane batutuwa masu sarkakiya da suka hada da iko kan wasu sassan kasar, a yunkurinda kasashen suke yi na kawo karshen yaki da kasar take yi da Rasha, sakamakon shawarwari da aka gudanar a baya bayan nan tsakanin jami’an Amurka dana…

Ci Gaba Da Karatu “Zelensky Na Buƙatar Ganawa Da Trump Domin Cimma Matsaya Kan Batutuwa Masu Sarƙaƙiya” »

Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Thailand Da Cambodia Sun Fara Tattauunawa Kan Batun Tsagaita Wuta
Published: December 25, 2025 at 6:32 AM | By: Bala Hassan

Posted on December 25, 2025 By Bala Hassan No Comments on Thailand Da Cambodia Sun Fara Tattauunawa Kan Batun Tsagaita Wuta
Published: December 25, 2025 at 6:32 AM | By: Bala Hassan
Thailand Da Cambodia Sun Fara Tattauunawa Kan Batun Tsagaita WutaPublished: December 25, 2025 at 6:32 AM | By: Bala Hassan

Jami’an soji a kasashen Thailand da Cambodia sun fada a laraba cewa sun fara tattauunawa da Ƙasashen batun tsagaita wuta, bayan da suka koma fagen yaki mai tsanani da yanzu suke yi na tsawon kwanaki 16, mutane akalla 86 ne suka halaka. Wannan zaman shawarwarin yana zuwa ne kwanaki biyu, bayan da ministocin harkokin wajen…

Ci Gaba Da Karatu “Thailand Da Cambodia Sun Fara Tattauunawa Kan Batun Tsagaita Wuta” »

Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Dogarawan Ruwa Na Amurka Suna Yunkurin Shiga Wani jirgin Dakon Mai Da Aka Allakan Ta Da Venezuela
Published: December 25, 2025 at 6:08 AM | By: Bala Hassan

Posted on December 25, 2025 By Bala Hassan No Comments on Dogarawan Ruwa Na Amurka Suna Yunkurin Shiga Wani jirgin Dakon Mai Da Aka Allakan Ta Da Venezuela
Published: December 25, 2025 at 6:08 AM | By: Bala Hassan
Dogarawan Ruwa Na Amurka Suna Yunkurin Shiga Wani jirgin Dakon Mai Da Aka Allakan Ta Da VenezuelaPublished: December 25, 2025 at 6:08 AM | By: Bala Hassan

Dogarawan ruwa na Amurka suna dakon isowar karin jami’anta kamin su sake yunkurin shiga wani jirgin dakon mai da suka kama wadda ake zargi yana da alaka da kasar Venezuela da suke binsa tun ranar lahadi, bayan da jirgin yaki amincewa dakarun su shiga jirgin, kamar yadda wani jami’ia da wani da yake da masaniya…

Ci Gaba Da Karatu “Dogarawan Ruwa Na Amurka Suna Yunkurin Shiga Wani jirgin Dakon Mai Da Aka Allakan Ta Da Venezuela” »

Labarai

‘Yan Sanda Sun Kama Mutane Takwas Da Ake Zargi Da Siyar Da Tikitin AFCON Ba Bisa Ka’ida Ba
Published: December 24, 2025 at 9:06 PM | By: Bala Hassan

Posted on December 24, 2025 By Bala Hassan No Comments on ‘Yan Sanda Sun Kama Mutane Takwas Da Ake Zargi Da Siyar Da Tikitin AFCON Ba Bisa Ka’ida Ba
Published: December 24, 2025 at 9:06 PM | By: Bala Hassan
‘Yan Sanda Sun Kama Mutane Takwas Da Ake Zargi Da Siyar Da Tikitin AFCON Ba Bisa Ka’ida BaPublished: December 24, 2025 at 9:06 PM | By: Bala Hassan

‘Yan Sanda Sun Kama Mutane Takwas Da Ake Zargi Da Siyar Da Tikitin AFCON Ba Bisa Ka’ida Ba A wata rahoto daga kafafen yada labarai na MoroccoWorldNews ta wallafa ta cewa lamarin gasar cin kofin duniya ta Qatar ta 2022 ya sake maimaita kansa a lokacin gasar cin kofin kasashen Afirka ta 2025 (AFCON) da…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Sanda Sun Kama Mutane Takwas Da Ake Zargi Da Siyar Da Tikitin AFCON Ba Bisa Ka’ida Ba” »

Wasanni

“Yan Wasan Super Eagles Sun Karbi Alkawarin Da Gwamnati Tayi Musu AFCON 2023
Published: December 23, 2025 at 10:39 AM | By: Bala Hassan

Posted on December 23, 2025 By Bala Hassan No Comments on “Yan Wasan Super Eagles Sun Karbi Alkawarin Da Gwamnati Tayi Musu AFCON 2023
Published: December 23, 2025 at 10:39 AM | By: Bala Hassan
“Yan Wasan Super Eagles Sun Karbi Alkawarin Da Gwamnati Tayi Musu AFCON 2023Published: December 23, 2025 at 10:39 AM | By: Bala Hassan

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta cika alkawarin da tayi na bai wa ‘yan wasan Super Eagles Gidajen bayan kammala Gasar AFCON 2023. ‘Yan wasan tawagar Ƙungiyar Kwallon kafar Super Eagles na Najeriya sun karbi Gidajen da Gwamnatin Ƙasar ta yi musu alkawari sakamakon nasarar da suka samu  a Gasar cin kofin Kasashen Afirka na 2023 (AFCON)…

Ci Gaba Da Karatu ““Yan Wasan Super Eagles Sun Karbi Alkawarin Da Gwamnati Tayi Musu AFCON 2023” »

Labarai

An Sako Ɗaliban Makaranta 130 Da Aka Sace A Jihar Neja 
Published: December 21, 2025 at 8:30 PM | By: Bala Hassan

Posted on December 21, 2025 By Bala Hassan No Comments on An Sako Ɗaliban Makaranta 130 Da Aka Sace A Jihar Neja 
Published: December 21, 2025 at 8:30 PM | By: Bala Hassan
An Sako Ɗaliban Makaranta 130 Da Aka Sace A Jihar Neja Published: December 21, 2025 at 8:30 PM | By: Bala Hassan

An sako Ɗaliban makaranta 130 da aka sace a Jihar Neja An saki dukkan ɗaliban makaranta da aka sace daga makarantar St. Mary’s Catholic School da ke Papiri a Jihar Neja. An kubutar da rukunin ƙarshe mai ɗalibai 130, lamarin da ya kai adadin waɗanda aka ceto gaba ɗaya zuwa 230. Jami’an Ofishin Mai baiwa…

Ci Gaba Da Karatu “An Sako Ɗaliban Makaranta 130 Da Aka Sace A Jihar Neja ” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

An Dakatar Da Daniel Bisa Zargin Fyade
Published: December 21, 2025 at 8:15 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 21, 2025

Posted on December 21, 2025December 21, 2025 By Bala Hassan No Comments on An Dakatar Da Daniel Bisa Zargin Fyade
Published: December 21, 2025 at 8:15 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 21, 2025
An Dakatar Da Daniel Bisa Zargin FyadePublished: December 21, 2025 at 8:15 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 21, 2025

Tuhume-tuhumen cin zarafi yasa Molde FK ta dakatar da Daniel dan Najeriya. Dan wasan tsakiya na kwallon kafa ta Najeriya mai tashe Daniel Daga, yana fuskantar shari’a bayan ana tuhume shi da laifin cin zarafin wa ta mata ba tare da izini ba a kasar Norway. Kungiyarsa ta Molde FK, ta tabbatar da wannan lamari,…

Ci Gaba Da Karatu “An Dakatar Da Daniel Bisa Zargin Fyade” »

Wasanni

Motsepe, Daga 2028 AFCON Zata Sauya Daga Shekaru Biyu Zuwa Hudu
Published: December 20, 2025 at 9:23 PM | By: Bala Hassan

Posted on December 20, 2025 By Bala Hassan No Comments on Motsepe, Daga 2028 AFCON Zata Sauya Daga Shekaru Biyu Zuwa Hudu
Published: December 20, 2025 at 9:23 PM | By: Bala Hassan
Motsepe, Daga 2028 AFCON Zata Sauya Daga Shekaru Biyu Zuwa HuduPublished: December 20, 2025 at 9:23 PM | By: Bala Hassan

Za’a dawo buga gasar cin kofin Afirka duk bayan shekaru hudu daga 2028, bayan wani muhimmin mataki da Patrice Motsepe, Shugaban Hukumar Kwallon Kafa ta Afirka (CAF) ya sanar a ranar Asabar. Motsepe yabai na hakan ne a lokacin wani taron manema labarai a Rabat Moroko Moulay Abdellah Complex, yana mai bayyana matakin a matsayin…

Ci Gaba Da Karatu “Motsepe, Daga 2028 AFCON Zata Sauya Daga Shekaru Biyu Zuwa Hudu” »

Wasanni

Posts pagination

Previous 1 … 6 7 8 … 15 Next

Sabbin Labarai

  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro
  • Gombe Ta Haɗa Kai Da UNICEF Don Kare Yara Daga Tamowa Tun Kafin Haihuwa

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Wata Kotu A Abuja Ta Wanke Abba Kyari Afrika
  • Rikici Ya Lafa A Kasar Iran Bayan Daukar Matakai Labarai
  • ECOWAS Ta Saka Dokar Ta Baci A Afrika Ta Yamma Afrika
  • Ana Cigaba Da Yaki Tsakanin Amurka Da Isra’ila Da Kasar Iran Afrika
  • Amurka Zata Bada Gudunwa Ga Masu Zanga-Zanga A Iran Sauran Duniya
  • Jagoran Addinin Kirista A Kaduna Ya Rabawa Fiye Da Musulmai Dubu Kayan Abincin Azumi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Venezuela Ta Sako Karin Mutanen Da Take Tsare Dasu Labarai
  • Kungiyar Kwallon Mata Sun Tsallaka Iyakar Turkiyya Zuwa Iran Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.