Suvr Jahun: Ya Kamata Obasanjo Ya Bar Al’umar Ƙasa Su Fito Da Wadda Suke So 2027
An ja hankalin tsohon Shugaban Kasar Najeriya Olushegun Obasanjo kan wasu kalaman kiyayya da yake yi wa Atiku Abubakar Suvr. Lawal Jahun Chiroman Galadiman Bauchi tsohon Malamin Kwalejin kimiya da fasaha na gwamnatin tarayyar Najeriya dake Bauchi shine yayi wannan kira ga Obasanjo, a wata hira da yayi da GTA Hausa. Lawal yace Obasanjo yanzu…

