Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya Afrika
  • Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin Gumel Afrika
  • Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin Aiki Afrika
  • Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe Afrika
  • ‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba Afrika

FIFA, Ta Raba Jaddawalin Rukuni Na Gasar Kofin Duniya 2026.
Published: December 5, 2025 at 11:09 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 6, 2025

A ranar Juma’a 5 ga watan Disamba 2025, ne aka raba jadawalin ƙasashen da za su fafata a gasar cin kofin ƙwallon ƙafar duniya FIFA WORLD CUP, 2026 wadda za’ayi a kasashen Amurka, Mexico, da Kanada.

Bikin raba jaddawalin ya gudana ne a birnin Washington na ƙasar Amurka.

Heidi Klum da Kevin Hart tare da Danny Ramirez suka jagoranci bikin.

Lokacin bikin FIFA ta karrma shugaban ƙasar Amurka Donald Trump da lambar yabo na Zaman lafiya.

Ƙasashe 48, da suka fito daga nahiya daban-daban dake fadin duniya ne zasu fafata a tsakaninsu ga yadda jadawalin ya kasance bisa jerin rukuni 12.

  • Rukunin A:
  • Mexico
  • Afirka ta Kudu
  • Koriya ta Kudu
  • Duk Ƙasar da ta fito a wasan cike gurbi na Uefa rukunin D
  • Rukunin B:
  • Canada
  • Qatar
  • Switzerland
  • Duk Ƙasar da  ta fito a wasan cike gurbi na Uefa rukunin A
  • Rukunin C:
  • Brazil
  • Moroko
  • Scotland
  • Haiti
  • Rukunin D:
  • Amurka
  • Paraguay
  • Australia
  • Duk Ƙasar da  ta fito a wasan cike gurbi na
  • Uefa rukunin C
  • Rukunin E:
  • Germany
  • Ivory Coast
  • Ecuador
  • Curacao
  • Rukunin F:
  • Netherlands
  • Japan
  • Tunisia
  • Duk Ƙasar da  ta fito a wasan cike gurbi na Uefa rukunin B
  • Rukunin G:
  • Belgium
  • Egypt
  • Iran
  • New Zealand
  • Rukunin H:
  • Spain
  • Saudi Arabia
  • Uruguay
  • Cape Verde
  • Rukunin I:
  • France
  • Senegal
  • Norway
  • Duk Ƙasar da ta fito a wasan cike gurbi na Fifa rukunin 2
  • Rukunin J:
  • Argentina
  • Algeria
  • Austria
  • Jordan
  • Rukunin K:
  • Portugal
  • Uzbekistan
  • Colombia
  • Duk Ƙasar da ta fito a wasan cike gurbi na Fifa rukunin 1
  • Rukunin L:
  • England
  • Croatia
  • Panama
  • Ghana

Inda mai masaukin baki ƙasar Mexico zasu bude gasar tsakanisu da ƙasar Afirka ta Kudu, ranar 11 ga watan Yuni 2026, a Azteca Stadium – iconic.

Sauran Ƙasashen suke neman shigowa cikin gasar, wadda sai sun buga wasan cike gurbi su be kamar haka.

Italiya, Wales, Bosnia-Herzegovina, Arewacin Ireland

Ukraine, Poland, Albaniya, Sweden

Turkiyya, Slovakiya, Kosovo, Romaniya

Denmark, Czech Republic, Republic of Ireland, North Macedonia

DR Congo, Jamaica, New Caledonia
Iraqi, Bolivia, Suriname

Wasanni

Post navigation

Previous Post: Oliseh, Ya Ba Eric Chelle, Shawara Da Ya Zamo Mai Tsauri AFCON 2025.
Next Post: ‘Yan Sanda Sun Kama Masu Garkuwar da Mutane a Jihar Gombe

Karin Labarai Masu Alaka

Janet Ce Gwarzuwar ‘Yar Wasan Mako NWFL Wasanni
Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai Wasanni
FIFA Na Shirin Fadada Babban Na’urar VAR A Gasar Cin Kofin Duniya 2026. Wasanni
Real Madrid: Ta Kori Xabi Alonso Bayan Rashin Nasara A Wasan Kofin Sfaniya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Wasan Hamayya (Istanbul Derby) Fenerbahçe Da Galatasaray 1-1 Labarai
Sarkin Gombe Ya Ziyarci Gwamna Inuwa Yahaya Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya
  • Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin Gumel
  • Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin Aiki
  • Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe
  • ‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kasashen Cambvodia Da Thailand Sun Kulla Yarjejeniyar Tsagaita Wuta Tsaro
  • An Zargi Babban Mai Gabatar Da Kara A Kotun Duniya Ta ICC Afrika
  • Makarantun Allo Zasu Yi Gogayya Da Na Boko Labarai
  • An Zargi Shugaba Trump Da Kalaman Da Basu Dace Ba Afrika
  • ‘Yan Bindiga Sun Kashe Fiye Da Mutane 15 A Kasar Australiya Labarai
  • Mutane Biyu Sun Mutu A Yayin Zaben Shugabannin Gundumomin APC A Jihar Ondo Najeriya
  • Kotun Amurka Tana Tuhumar Wani Dan Jarida Amurka
  • Dakarun Zaman Lafiya Na Majalisar Dinkin Duniya Sun Rasa Rayukan Su Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.