Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

“Yan Wasan Super Eagles Sun Karbi Alkawarin Da Gwamnati Tayi Musu AFCON 2023
Published: December 23, 2025 at 10:39 AM | By: Bala Hassan

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta cika alkawarin da tayi na bai wa ‘yan wasan Super Eagles Gidajen bayan kammala Gasar AFCON 2023.

‘Yan wasan tawagar Ƙungiyar Kwallon kafar Super Eagles na Najeriya sun karbi Gidajen da Gwamnatin Ƙasar ta yi musu alkawari sakamakon nasarar da suka samu  a Gasar cin kofin Kasashen Afirka na 2023 (AFCON) wacce Ƙasar Côte d’Ivoire ta karbi bakunci.

Inda Super Eagles ta kare a matsayi na biyu an gabatar wa ‘Yan Wasan, takardun mallakar Gidaje da kuma raba musu filaye a Matsayin wani kyautata da kuma karfafa musu gwiwa kamar yadda Gwamnatin Tarayya ta yi alkawarin yin hakan tun wacan shekarar.

Gwamnatin ta gabatar da wannan Kyauta ne kafin Shirye-shiryen Najeriya na gasar AFCON da akeyi bana wadda hakan ya zama kara masu kwarin gwiwa da kuma zaburar da Kungiyar yayin da suke wakiltar Ƙasar a gasar na Nahiyar Ƙasashen afirka 2025, wace ke gudana a ƙasar Moroko.

 

 

 

 

 

 

 

Wannan cika alkawarin gidaje, da Gwamnatin Tarayya ta yi wa ƙwararrun, wani mataki da masu ruwa da tsaki ke ganin zai iya ƙara ƙarfafa wa ‘yan wasa da ke wakiltar ƙasar a gasannin daban-daban na ƙasa da ƙasa.

ƙungiyar Super Eagles a Yau zasu fafata da ƙasar Tanzaniya a wasan ta

Labarai

Post navigation

Previous Post: Akwai Shakku Akan Sanin Wacce Kungiyar Kwallon Kaface Zata Lashe Gasar Kofin Afirka Da Akeyi A Morocco
Next Post: Jirgin Sojojin Ruwa Yayi Gobara A Cross River

Karin Labarai Masu Alaka

Hukumar ‘Yan Sanda Ta Dawo Da Dokar Zirga Zirgar Babura A Jihar Gombe Afrika
Sojin Najeriya Da Amurka Sun Hallaka Jagoran ISIS Afrika
Shugaban Najeriya Tinubu Ya Amince Na Tura Jakadu Labarai
Iran Tana Duba Yiwuwar Cimma Yarjejeniya Da Amurka Afrika
Ana Kokarin Dawo Da Wutan Lantarki A Cuba Afrika
Kasar Ukraine Ta Yabawa Tarayyar Turai Bisa Bata Tallafi Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Mataimakin Shugaban kasar Najeriya Ya Kaddamar Da Taron Zuba Jari A Jihar Jigawa Afrika
  • Tinubu Ya Jaddada Aniyar Rage Tsadar Rayuwa Da Samar da Ayyukan Yi Afrika
  • Liverpool Tayi Rashin Nasara A Wasanni Tara Wasanni
  • Majalisun Najeriya Sun Amince Ta Karin Kasafin Kudi Afrika
  • Alaka Na Cigaba Da Kamari Tsakanin Rwanda Da Barundi Labarai
  • “Hotuna” An Sako Daliban Makarantar St. Mary’s Su 100 Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Jirgin Ruwa Ya Kife A Yammacin Kasar Gambiya Labarai
  • Anyi Asarar Biliyoyin Naira A Gobarar Kasuwar Singa Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.