Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Wikki Tourists FC: Ta Yi Sabbin ‘Yan Wasa Uku
Published: January 12, 2026 at 7:51 AM | By: Bala Hassan

Kungiyar Wikki Tourists FC Ta yi sabbin ‘yan wasa Uku!

Kungiyar kwallon kafa ta Wikki Tourists FC da ke Bauchi a Najeriya ta kammala sanya hannu kan ƙarin ‘yan wasa uku domin kara karfe a yayin da ƙungiyar ke shirin fafatawa a zagaye na biyu na kakar wasa ta npfl25/26, kamar yadda jami’in hulda da jama’a na ƙungiyar Nasiru Kobi ya fitar da sanarwa

Shugaban ƙungiyar ta Wikki Tourist Salmanu Abubakar shine ya Jagoranci cimma yarjejeniyar da ‘yan wasan a ofishinsa ranar Lahadi 11/01/2026.

‘Yan wasan sune Abubakar Aliyu da aka fi sani da “Korea” wadda ya taba zama dan wasan Wikki a shekarun baya dan wasan tsakiya ne mai hazaka ya dawo don sake zama tare da Wikki Tourists, daga ƙungiyar Kwallon Kafa ta Nasarawa United.

 

Akwai Obed Ponkap dan wasan gefe mai zafi ya zo daga Barau FC, ƙungiyar ta Wikki tace zai bada gudumawa sosai bangaren tsaro domin yana da kuzari.

Wikki Tourist ta cimma yarjejeniyar da Ibrahim Shuaibu wadda zai ƙara ƙarfin a bangaren gaba.

Ɗan wasan gaba ne mai hazaka ya sanya hannu daga Remo Stars FC.

Daga karshe hukumar gudanawar kungiyar tayi maraba da sabbin ‘yan wasan ta kuma bada tabbacin basu goyan baya domin ci gaban wannan Ƙungiyar ta Wikki Tourist FC Bauchi ta kuma yi alkawarin dawo da ƙungiyar cikin hayyacinta a tsakiyar kakan wasan na bana.

Wasanni

Post navigation

Previous Post: CAF Ta Fara Binciken Rikicin Bayan Wasa Tsakanin Algeria Da Najeriya
Next Post: Hukumomin Kasar China Suna Goyon Bayan Somaliya

Karin Labarai Masu Alaka

Ɗan Jaridar Amurka Ya Kalubalanci Gwamnatin Najeriya Kan Rashin Ingantattun Filayen Wasanni Wasanni
Za’a Bude Gasar Cin Kofin Kwallon Kafa Ta Duniya 2026 Wasanni
Yan Fashi Sun Shiga Gidan Alex Iwobi A Ingila Wasanni
Bana Ba Harka Ga ‘Yan-Wasan Kwallon Kafar Najeriya Wasanni
Kabiru Vice: Najeriya Zata Iya Nasara A Kan Moroko AFCON 2025. Wasanni
Ƙungiyoyin Premier 17 Za Su Rasa ‘Yan Wasa 40 saboda Gasar AFCON 2025, Wasanni

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • An Gudanar Da Addu’o’i Na Musamman Game Da Matsalar Tsaro A Najeriya Najeriya
  • ‘Yan Ta’adda Sun Tarwatsa Wani Kauye A Jihar Sakkwato Tsaro
  • Matatar Man Dangote Ta Kara Yawan Mai Dake Zuwa Kasashen Afirka Afrika
  • Likitoci Masu Neman Kwarewa Zasu Shiga Yakin Aiki Afrika
  • Shari’ar Abubakar Malami Ta Kaura Zuwa Sabon Alkali Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • ‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 33 Bisa Zargin Kai Hari A Jihar Kwara Afrika
  • Majalisar Dokokin Rivers Zata Tsige Fubara Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shirin Safe 0500 UTC Yau Litinin 11.17.2025 Rediyo
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.