Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Yusuf Aliyu Harande

Jihohin Arewaci Sun Kafa Asusun Yaki Da Ta’addanci
Published: December 1, 2025 at 8:24 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 1, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Jihohin Arewaci Sun Kafa Asusun Yaki Da Ta’addanci
Published: December 1, 2025 at 8:24 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Jihohin Arewaci Sun Kafa Asusun Yaki Da Ta’addanciPublished: December 1, 2025 at 8:24 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Gwamnonin Arewacin Najeriya, sun kaddamar da Asusun tsaro a yankin, Inda kowacce jiha za ta ba da Biliyan ɗaya duk wata. Gwamnonin jihohin Arewacin Najeriya tare da sarakunan gargajiya sun sanar da kafa Asusun tsaro na yankin Arewa, wanda kowace jiha da kananan hukumomin ta za su riƙa ba da naira biliyan ɗaya a duk…

Ci Gaba Da Karatu “Jihohin Arewaci Sun Kafa Asusun Yaki Da Ta’addanci” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Gwamnonin Arewa “Mun Amince Da Samar Da ‘Yan Sandan Jihohi”
Published: December 1, 2025 at 5:47 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 1, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Gwamnonin Arewa “Mun Amince Da Samar Da ‘Yan Sandan Jihohi”
Published: December 1, 2025 at 5:47 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Gwamnonin Arewa “Mun Amince Da Samar Da ‘Yan Sandan Jihohi”Published: December 1, 2025 at 5:47 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Shugaban Kungiyar Gwamnonin Arewacin Najeriya kuma Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya bukaci cikakken hadin kai da jarumta domin shawo kan matsalolin tsaro da na tattalin arziki da ke kara ta’azzara a Arewacin Najeriya. Da yake jawabi a taron hadin gwiwar Kungiyar Gwamnonin Arewa da Majalisar Sarakunan Gargajiya ta Arewa a Kaduna, Gwamna Inuwa…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnonin Arewa “Mun Amince Da Samar Da ‘Yan Sandan Jihohi”” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Nada Jakadu Da Tinubu Yayi Sako Ne Ga ‘Yan-Arewa
Published: December 1, 2025 at 5:12 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 1, 2025

Posted on December 1, 2025December 1, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Nada Jakadu Da Tinubu Yayi Sako Ne Ga ‘Yan-Arewa
Published: December 1, 2025 at 5:12 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 1, 2025
Nada Jakadu Da Tinubu Yayi Sako Ne Ga ‘Yan-ArewaPublished: December 1, 2025 at 5:12 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 1, 2025

Dr. Usman Isiyaku, mai sharhi akan al’ammuran yau da kullum, shugabanci na gari, ya ayyana wasu kadan daga cikin tsare-tsaren na gwamnatin Tinubu, a kan al’ammurra da suka shafi jagorancin Najeriya. Inda yake cewa “Bisa ga al’adar gwamnatin Bola Ahmad Tinubu, ba wani abun mamaki bane ko sabon abu, don ya nada Yarbawa, a mafi…

Ci Gaba Da Karatu “Nada Jakadu Da Tinubu Yayi Sako Ne Ga ‘Yan-Arewa” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Akwai Bukatar Bin Dokokin Tuki A Kan Hanyoyi
Published: November 30, 2025 at 7:41 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 30, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Akwai Bukatar Bin Dokokin Tuki A Kan Hanyoyi
Published: November 30, 2025 at 7:41 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Akwai Bukatar Bin Dokokin Tuki A Kan HanyoyiPublished: November 30, 2025 at 7:41 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Zamu tabbatar da kawo karshen hadura a lokacin Bukukuwan karshen shekara – inji Jami’an Hukumar kiyaye hadura a Gombe. Hukumar kiyaye hadura ta kasa reshen jihar Gombe ta shirya taron fadakar da jama’a game da illar gudu fiye da kima, tare da tukin ganganci yayin bukukuwan karshen shekara. Kwamandan hukumar kiyaye hadura a jihar Gombe,…

Ci Gaba Da Karatu “Akwai Bukatar Bin Dokokin Tuki A Kan Hanyoyi” »

Labarai

Sabunta Manhajar Ilimi A Duk Matakai Nasara Ce!
Published: November 30, 2025 at 3:34 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 30, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Sabunta Manhajar Ilimi A Duk Matakai Nasara Ce!
Published: November 30, 2025 at 3:34 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Sabunta Manhajar Ilimi A Duk Matakai Nasara Ce!Published: November 30, 2025 at 3:34 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Mataimakin Shugaban jami’ar jihar Gombe Ferfesa Sani Yauta ya kaddamar da littafi mai take Sauye-Sauye a bangaren ilimi da shugabanci. Jami’ar Gombe (GSU) ta gudanar da bikin kaddamar da sabon littafi mai suna “Dynamics of Educational Administration and Planning” wanda Farfesa Sani Ahmed Yauta ya rubuta, a dakin taro na Haruna Kadir Rasheed dake jami’ar….

Ci Gaba Da Karatu “Sabunta Manhajar Ilimi A Duk Matakai Nasara Ce!” »

Najeriya

Samar Da Tsaro A Jihar Kano Ba Sai An Sa Siyasa Ba!
Published: November 30, 2025 at 1:39 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 30, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Samar Da Tsaro A Jihar Kano Ba Sai An Sa Siyasa Ba!
Published: November 30, 2025 at 1:39 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Samar Da Tsaro A Jihar Kano Ba Sai An Sa Siyasa Ba!Published: November 30, 2025 at 1:39 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Yayin da aka fara musayar yawu tsakanin gwamnatin jihar Kano da tsohon gwamna Abdullhi Umar Ganduje, da kuma mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya Sanata Barau Jibrin, game da batun tsaro a jihar. Inda gwamnatin Abba Kabir Yusuf, ke ganin cewar gwamnatin da ta shude ce ta kai su inda suke a yanzu, a bangare daya…

Ci Gaba Da Karatu “Samar Da Tsaro A Jihar Kano Ba Sai An Sa Siyasa Ba!” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

Gwamnatin Soji A Nijar Ta Hana Fitar Da Albarkatun Kasa
Published: November 29, 2025 at 8:41 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 29, 2025

Posted on November 29, 2025November 29, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Gwamnatin Soji A Nijar Ta Hana Fitar Da Albarkatun Kasa
Published: November 29, 2025 at 8:41 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 29, 2025
Gwamnatin Soji A Nijar Ta Hana Fitar Da Albarkatun KasaPublished: November 29, 2025 at 8:41 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 29, 2025

Kamfanin Orano ya sanar cewa hukumomn Nijar sun fara aiyukan fitar da ton ton na Uranium daga garin Arlit zuwa waje ba tare da sanar da shi ba. Matakin da kamfanin na Faransa ya ce ya saba wa umurnin kotun bankin duniya, wace ta bukaci bangarorin su jira ta kammala shari’ar da ke gabanta. Kawo…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Soji A Nijar Ta Hana Fitar Da Albarkatun Kasa” »

Afrika

Gasar Cin Kofin Nahiyar Afrika A Wannan Makon
Published: November 29, 2025 at 3:36 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 29, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Gasar Cin Kofin Nahiyar Afrika A Wannan Makon
Published: November 29, 2025 at 3:36 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Gasar Cin Kofin Nahiyar Afrika A Wannan MakonPublished: November 29, 2025 at 3:36 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Kasar Morocco na shirye shiryen karbar bakoncin gasar kwallon kafa na Nahiyar Afrika, da zai wakana a kasar, daga ranar 21 ga watan Disamba 2025,  ya zuwa 18 ga watan Janairun  2026. Wassani 54 ne, za’a buga, inda 36 daga cikin su, a zagaye na farko. Kasar Morroco dai, ta karbi bakoncin gasar a 1988…

Ci Gaba Da Karatu “Gasar Cin Kofin Nahiyar Afrika A Wannan Makon” »

Wasanni

Malami: “Da Gwamnatin Tarayya Na Daukar Shawara Da Ba’a Kai Inda Ake Ba”
Published: November 28, 2025 at 9:12 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 28, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Malami: “Da Gwamnatin Tarayya Na Daukar Shawara Da Ba’a Kai Inda Ake Ba”
Published: November 28, 2025 at 9:12 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Malami: “Da Gwamnatin Tarayya Na Daukar Shawara Da Ba’a Kai Inda Ake Ba”Published: November 28, 2025 at 9:12 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Har sai gwamnatin tarayyar Najeriya da gwamnonin jihohi sun yarda da cewar akwai matsaloli a bangaren tsaro a kasar, da kuma neman taimakon masana wajen magance matsalar. Idan kuwa ba a dauki wannan matakin ba, to babu shakka za’a cigaba da dulmiya rayuwar al’ummah cikin mawuyacin hali. Tsohon Ministan Abubakar Malami, ya kara da cewar…

Ci Gaba Da Karatu “Malami: “Da Gwamnatin Tarayya Na Daukar Shawara Da Ba’a Kai Inda Ake Ba”” »

Najeriya

Sunayen Jakadu: Kungiyar CISLAC Ta Nemi A Janye Sunan Mr. Ayodele Oke
Published: November 28, 2025 at 2:14 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 28, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Sunayen Jakadu: Kungiyar CISLAC Ta Nemi A Janye Sunan Mr. Ayodele Oke
Published: November 28, 2025 at 2:14 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Sunayen Jakadu: Kungiyar CISLAC Ta Nemi A Janye Sunan Mr. Ayodele OkePublished: November 28, 2025 at 2:14 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Kungiyar CISLAC guda cikin kungiyoyin rajin shugabanci na gari a Najeriya, ta bukaci gwamnatin kasar ta janye sunan Mr. Ayodele Oke daga jerin sunayen mutanen data mikawa majalisar dattawan kasar, domin ta amince a nada su jakadun kasashen ketare. A jiya laraba ne, shugaba Tinubu ya mikawa majalisar sunan Alhaji Aminu Dalhatu daga jihar Jigawa…

Ci Gaba Da Karatu “Sunayen Jakadu: Kungiyar CISLAC Ta Nemi A Janye Sunan Mr. Ayodele Oke” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Posts pagination

Previous 1 … 5 6 7 … 13 Next

Sabbin Labarai

  • ‘Yan Uwa Musulmi A Jihar Gombe Sunyi Allah Wadai Da Kisan Ayatollah Khomeini
  • An Samu Kaburbura Biyu Dauke Da Gawarwaki 173 A Kasar Kwango
  • Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi
  • Karancin Iskar Gas Kalubale Ne Ga Wutar Lantarki
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Wani Bayahude Ya Harbe Bafalatsine Dan Shekaru 16 Tsaro
  • Trump Da Bin Salman Da Wasu Kasashe Za Su Sa Hannu A Rikicin Sudan Labarai
  • Kasar Namibiya Tayi Watsi Da Yarjejeniya Tsakanin Ta Da Kamfanin Total Labarai
  • FIFA Na Shirin Fadada Babban Na’urar VAR A Gasar Cin Kofin Duniya 2026. Wasanni
  • Alkalan Wasannin Kwallon Kafa A Ghana Zasu Samu Inshora Wasanni
  • Ambaliyar Ruwa Ya Tilastawa Dubban Jama’a Rasa Muhallensu A Morocco Afrika
  • Abba Kabir: Zamu Samar da Jirage Marasa Matuka A Kano Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Tattalin Arzikin Kasar Botswana Zai Farfado Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.