Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Amurka

Iran Ta Tsagaita Kai Hare Hare Makwabta
Published: March 7, 2026 at 7:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Ta Tsagaita Kai Hare Hare Makwabta
Published: March 7, 2026 at 7:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Ta Tsagaita Kai Hare Hare MakwabtaPublished: March 7, 2026 at 7:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Iran ta tsagaita kai hare-hare kan kasashen dake makwabtaka da ita, idan dai ba su suka kai mata hari ba. Fadar gwamnatin Tehran ta aike da sakon bada hakuri ga makwabtan nata game da hare-haren da ta kai musu, a kokarin ta na goge fushin da makwabtan nata na kasashen tekun fasha suka yi kan…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Ta Tsagaita Kai Hare Hare Makwabta” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Shugaban Amurka Ya Ya Bukaci Iran Ta Mika Wuya
Published: March 7, 2026 at 10:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Amurka Ya Ya Bukaci Iran Ta Mika Wuya
Published: March 7, 2026 at 10:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Amurka Ya Ya Bukaci Iran Ta Mika WuyaPublished: March 7, 2026 at 10:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump a ranar jumma’a ya bukaci Iran tayi saranda kawai ba tare da wani sharadi ba, mataki da ka iya ruruta rikicin mako daya bayan da Amurka da Isra’ila suka kaddamar yaki kan kasar, wanda fadin hakan zai sa ayi wahala na kawo karshen fadan cikin sauri. Mr. Trump ya furta hakan…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Amurka Ya Ya Bukaci Iran Ta Mika Wuya” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka Ta Saka Takunkumi Visa Ga Wasu ‘Yan Rwanda
Published: March 7, 2026 at 10:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka Ta Saka Takunkumi Visa Ga Wasu ‘Yan Rwanda
Published: March 7, 2026 at 10:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka Ta Saka Takunkumi Visa Ga Wasu ‘Yan RwandaPublished: March 7, 2026 at 10:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ma’aikatar harkokin wajen Amurka ta aza takunkumi visa kan wasu manyan jami’an gwamnati a Rwanda saboda rawar da suke takawa wajen ruruta rikici a gabashin jamhuriyar demokuradiyyar kwango, kamar yadda ministan harkoin wajen Amurka Marco Rubio ya fada a cikin wata sanarwa.

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya

Harin Iran A Kasar Saudiya Ya Haifar Da Tattaunawa Tsakanin Shugabanni
Published: March 7, 2026 at 4:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Harin Iran A Kasar Saudiya Ya Haifar Da Tattaunawa Tsakanin Shugabanni
Published: March 7, 2026 at 4:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Harin Iran A Kasar Saudiya Ya Haifar Da Tattaunawa Tsakanin ShugabanniPublished: March 7, 2026 at 4:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

PM Britaniya Keir Starmer yayi magana da Yeriman Saudiyya mai jiran gado Mohammed bn Salman, bayanda Iran ta kaiwa saudiyyan hari, yayinda rikici yake kara bazuwa a yankin, kamar yadda fadar gwamnatin Britaniyan ta fada ranar jumma’a. “An tura karin jiragen yaki, da masu saukar ungulu, da kuma jirgin ruwa mai dakon jiragen yaki zuwa…

Ci Gaba Da Karatu “Harin Iran A Kasar Saudiya Ya Haifar Da Tattaunawa Tsakanin Shugabanni” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Hukumomi A Kasar Syri Lanka Suna Kokarin Fidda Jirgin Yakin Iran Daga Kasar
Published: March 6, 2026 at 10:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumomi A Kasar Syri Lanka Suna Kokarin Fidda Jirgin Yakin Iran Daga Kasar
Published: March 6, 2026 at 10:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumomi A Kasar Syri Lanka Suna Kokarin Fidda Jirgin Yakin Iran Daga KasarPublished: March 6, 2026 at 10:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumomi a Sri Lanka sun ce a ranar Jumu’a zasu raka wani jirgin yakin ruwa na Iran zuwa Tasha, kuma zasu kwashe ma’aikatan jirgin su 208 zuwa wani sansani. Wannan ya biyo kwana 2 bayan da jirgin ruwan Amurka ya nutsar da wani jirgin yakin Iran a wajen. Shugaban kasar Sri Lanka, Anura Kumara Dissanayake,…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumomi A Kasar Syri Lanka Suna Kokarin Fidda Jirgin Yakin Iran Daga Kasar” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Shugaba Trump Ya Bukaci Kasar Iran Ta Mika Wuya
Published: March 6, 2026 at 9:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Ya Bukaci Kasar Iran Ta Mika Wuya
Published: March 6, 2026 at 9:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Ya Bukaci Kasar Iran Ta Mika WuyaPublished: March 6, 2026 at 9:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ya bukaci kasar Iran ta mika wuya kai tsaye a ranar Jumu’a, bayan da aka shafe mako daya ana artabun musayar makamai tun bayan da Amurka da Isara’ila suka kaiwa Iran harin ana tsaka da tattaunawar cimma yarjejeniya kan makaman nukiliya na Iran din. Wannan furuci na Trump zai sa sulhun…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Ya Bukaci Kasar Iran Ta Mika Wuya” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

Shugaba Trump Yace Tehran Tana Neman Kulla Alaka Da Washington
Published: March 6, 2026 at 8:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Yace Tehran Tana Neman Kulla Alaka Da Washington
Published: March 6, 2026 at 8:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Yace Tehran Tana Neman Kulla Alaka Da WashingtonPublished: March 6, 2026 at 8:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump, ya fada ranar Alhamis cewa, hukumomi a Tehran suna kiran Washington da nufin su kulla yarjejeniya, a dai dai lokacin da jiragen yakin Amurka da Isra’ila suke ci gaba da luguden wuta kan kasar, ya kara da cewa tilas ne a dauki matakai da za su sassauta matsalar jigilar mai. Yana…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Yace Tehran Tana Neman Kulla Alaka Da Washington” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Amurka Da Tarayyar Turai Sun Fidda Sanarwa
Published: March 6, 2026 at 8:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Da Tarayyar Turai Sun Fidda Sanarwa
Published: March 6, 2026 at 8:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Da Tarayyar Turai Sun Fidda SanarwaPublished: March 6, 2026 at 8:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Amurka da wasu gaggan kasashe, cikin wata sanarwa ta hadin guiwa da suka bayar ranar Alhamis sun bayyana matukar takaicin ganin “ana ci gaba da keta yarjejeniyar tsagaita wuta, har dana baya bayan nan, a gabashin jamhuriyar demokuradiyyar Kwango, daga nan suka yi kira ga dukkan sassa da rikicin ya shafa su sake kudurin kawo…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Da Tarayyar Turai Sun Fidda Sanarwa” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Farashin Danyen Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya
Published: March 6, 2026 at 5:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farashin Danyen Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya
Published: March 6, 2026 at 5:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farashin Danyen Mai Ya Tashi A Kasuwannin DuniyaPublished: March 6, 2026 at 5:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farashin danyen mai ya tashi a kasuwannin duniya a ranar Alhamis, da kashi 3 cikin dari, inda aka yi cinikin gangar mai akan dala 84 da centi 32 na mai da ake kira Brent, yayinda wadda ake kira West Texas ya tashi kan dala 79 da centi 6 da tsakar ranar jiya agogon Amurka, yayinda…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Danyen Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Kasashen Amurka Da China Sun Matsawa Ghana Domin Rage Kudaden Haraji
Published: March 6, 2026 at 4:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasashen Amurka Da China Sun Matsawa Ghana Domin Rage Kudaden Haraji
Published: March 6, 2026 at 4:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasashen Amurka Da China Sun Matsawa Ghana Domin Rage Kudaden HarajiPublished: March 6, 2026 at 4:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

China da Amurka da wasu kasashen daga yammacin duniya sun hada kai na ba safai ba domin matsawa Ghana lamba ta rage karin kudin haraji kan masu hakar zinari da take kudurin dauka da suke ganin zai iya yin rauni ga manyan kamfanonin hakar zinari a duniya, kamar yadda wasu majiyoyi uku da wata wasika…

Ci Gaba Da Karatu “Kasashen Amurka Da China Sun Matsawa Ghana Domin Rage Kudaden Haraji” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya

Posts pagination

Previous 1 … 13 14 15 … 29 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • An Gudanar Da Addu’o’i Na Musamman Don Neman Zaman Lafiya Labarai
  • Shari’ar Ta’addanci: Manyan Jagororin Ansaru Biyu Sun Amsa Laifi A Abuja Afrika
  • An Bukaci Mabiya Addinin Kirista Da Suyi Koyi Da Rayuwar Yesu Najeriya
  • Farfesa Inuwa Ja’afaru Yakarbi Ragamar Shugabancin Jami’ar Kashere Labarai
  • Birtaniya Zata Fara Raba Rigakafin Allurar Cutar Sankara Kimiya
  • An Gargaɗi Mazauna Maiduguri Su Guji Yaɗa Labaran Ƙarya Afrika
  • Shugaba Tinubu Ya Yayi Magana Game Da Kafa ‘Yan Sandan Jihohi Najeriya
  • An Kusa Kawo Karshen Matsalolin Tsaro A Jihar Filato Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.