Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Amurka

Shugaba Donald Trump Ya Bayyana Cewa Yana Cikin Masu Zaben Sabon Jagoran Iran
Published: March 6, 2026 at 4:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Donald Trump Ya Bayyana Cewa Yana Cikin Masu Zaben Sabon Jagoran Iran
Published: March 6, 2026 at 4:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Donald Trump Ya Bayyana Cewa Yana Cikin Masu Zaben Sabon Jagoran IranPublished: March 6, 2026 at 4:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump, ya fada Alhamis din nan cewa, yana da hakkin tsoma baki kan wadda Iran zata zaba a zaman shugaban kasarta, yayinda yakin yake kara tsanani, inda jiragen yakin Amurkan dana Isra’il suke ci gaba da kai hare hare a fadin kasar Farisan, su kuma kasashe dake yankin Gilf suke fuskantar sabbin…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Donald Trump Ya Bayyana Cewa Yana Cikin Masu Zaben Sabon Jagoran Iran” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Yaki Tsakanin Amurka, Isra’ila Da Iran Ya Shiga Kwana Na Biyar
Published: March 5, 2026 at 7:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yaki Tsakanin Amurka, Isra’ila Da Iran Ya Shiga Kwana Na Biyar
Published: March 5, 2026 at 7:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Yaki Tsakanin Amurka, Isra’ila Da Iran Ya Shiga Kwana Na BiyarPublished: March 5, 2026 at 7:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Yaki tsakanin Amurka, Isra’ila da Iran ya shiga kwana na biyar. Ana ci gaba da musayar wuta. A jiya Amurka ta nutsar da jirgin ruwan yakin Iran a wajajen kogin Srilanka. Iran kuma na gab da zabar wanda zai maye gurbin Ayatollah Ali Khameni, wanda ake sa ran dan sa Mojtaba ne zai gaje shi….

Ci Gaba Da Karatu “Yaki Tsakanin Amurka, Isra’ila Da Iran Ya Shiga Kwana Na Biyar” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya

Ana Cigaba Da Yaki Tsakanin Amurka Da Isra’ila Da Kasar Iran
Published: March 4, 2026 at 2:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ana Cigaba Da Yaki Tsakanin Amurka Da Isra’ila Da Kasar Iran
Published: March 4, 2026 at 2:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ana Cigaba Da Yaki Tsakanin Amurka Da Isra’ila Da Kasar IranPublished: March 4, 2026 at 2:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ana ci gaba da gwabza yaki, tun bayan da Amurka da Isra’ila suka kai wa kasar Iran hari, inda suka kashe shugaban ta Ayatollah Ali Khameni. Isra’ila na ci gaba da kai hari Tehran, babban birnin Iran da kuma Beirut, babban birnin Lebanon, inda itama Iran ta mai da martani wajen kai hare-hare sansanonin sojin…

Ci Gaba Da Karatu “Ana Cigaba Da Yaki Tsakanin Amurka Da Isra’ila Da Kasar Iran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Rasha Ta Gargadi Amurka Da Isra’ila Kan Harin Iran
Published: March 4, 2026 at 9:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rasha Ta Gargadi Amurka Da Isra’ila Kan Harin Iran
Published: March 4, 2026 at 9:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rasha Ta Gargadi Amurka Da Isra’ila Kan Harin IranPublished: March 4, 2026 at 9:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar talata Rasha take gargadin cewa yakin da Amurka da Isra’ila suka kaddamar kan Iran, zai haifar da abunda suke kokarin su hana, Moscow tace yakin zai zaburadda Iran da kasashen larabawa makwabtanta su nemi mallakar makaman Nukiliya. Shugaban Amurka Donald Trump, ya ambato burin Iran na kera makaman Nukiliya zaman dalili da ya sa…

Ci Gaba Da Karatu “Rasha Ta Gargadi Amurka Da Isra’ila Kan Harin Iran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Amurka Tasakawa Sojin Rwanda Takunkumi
Published: March 3, 2026 at 12:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Tasakawa Sojin Rwanda Takunkumi
Published: March 3, 2026 at 12:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Tasakawa Sojin Rwanda TakunkumiPublished: March 3, 2026 at 12:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Litinin, Amurka ta azawa rudunar sojin Rwanda takunkumi da wasu manyan hafsoshin kasar dangane da irin rawar da suke takawa a yaki da ake yi a gabashin jamhuriyar Demokuradiyyar kwango, kuma ta bukaci su janye daga yankin mai albarkatun ma’adinai ba tare da bata wani lokaci ba. Rwanda dai ta jima tana musanta zargi…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Tasakawa Sojin Rwanda Takunkumi” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Yaki Ta Sararin Samaniya Ya Cigaba Tsakanin Amurka, Isra’ila Da Iran
Published: March 3, 2026 at 4:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yaki Ta Sararin Samaniya Ya Cigaba Tsakanin Amurka, Isra’ila Da Iran
Published: March 3, 2026 at 4:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Yaki Ta Sararin Samaniya Ya Cigaba Tsakanin Amurka, Isra’ila Da IranPublished: March 3, 2026 at 4:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Yaki ta sararin samaniya da Amurka da Isra’ila suke yi kan Iran sun fadada shi ranar Litinin ba tare da sanin yau she zai so karshe ba, inda Isra’ila ta kai hari a Lebanon, a zaman martani ga harin da Hezbollah ta kai mata, sannan Iran tana ci gaba da kai hare hare da makamai…

Ci Gaba Da Karatu “Yaki Ta Sararin Samaniya Ya Cigaba Tsakanin Amurka, Isra’ila Da Iran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Yakin Iran Da Isra’ila Da Amurka Zai Shafi Kasashen Afirka – Masana
Published: March 3, 2026 at 3:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yakin Iran Da Isra’ila Da Amurka Zai Shafi Kasashen Afirka – Masana
Published: March 3, 2026 at 3:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Yakin Iran Da Isra’ila Da Amurka Zai Shafi Kasashen Afirka – MasanaPublished: March 3, 2026 at 3:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ayayin da hankalin duniya ya karkata akan yakin da ya barke tsakanin Amurka da isra’ila da Kuma Kasar Jamhuriyar Musulunci ta Iran masana harkokin diplomasiyya na ci gaba da sharhi akan makomar kasashe irin na Africa akan wannan yaki, Tun bayan kisan jagoran Addini na Kasar ta Iran dama wasu manyan Jami,an Gwamnatin Kasar ciki…

Ci Gaba Da Karatu “Yakin Iran Da Isra’ila Da Amurka Zai Shafi Kasashen Afirka – Masana” »

Afrika, Amurka, Labarai, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Farashin Kasuwar Yawon Bude Ido A Kasuwar Hannayen Jari Ya Fadi
Published: March 2, 2026 at 7:55 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farashin Kasuwar Yawon Bude Ido A Kasuwar Hannayen Jari Ya Fadi
Published: March 2, 2026 at 7:55 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farashin Kasuwar Yawon Bude Ido A Kasuwar Hannayen Jari Ya FadiPublished: March 2, 2026 at 7:55 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farashin kasuwar yawon bude ido a kasuwannin hada hadar hannun jari ya fadi a ranar Litinin, inda yayi asarar dala miliyan dubu 22 da miliyan shida, saboda kawo ya mutsi a tashin jiragen sama masu daukan matafiya da yakin Amurka, Isra’ila da Iran ya haifar a duk fadin duniya. Ya kuma sa an rufe manyan…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Kasuwar Yawon Bude Ido A Kasuwar Hannayen Jari Ya Fadi” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Babu Alamar Tsagaita Wuta A Yaki Da Akeyi Tsakanin Isra’ila Da Amurka
Published: March 2, 2026 at 7:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Babu Alamar Tsagaita Wuta A Yaki Da Akeyi Tsakanin Isra’ila Da Amurka
Published: March 2, 2026 at 7:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Babu Alamar Tsagaita Wuta A Yaki Da Akeyi Tsakanin Isra’ila Da AmurkaPublished: March 2, 2026 at 7:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Yakin da Isar’ila da Amurka suke fafatawa da kasar Iran ya ci gaba ya kara tsamari a ranar Litinin, kuma ba’a ga alamar karshen sa ba. Isra’ila ta kaiwa kasar Lebanon hari, tana mai da martani ga harin da kungiyar Hezbollah suka kai mata. Ita kuwa fadar Tehran ta harba makamai masu linzami da jirage…

Ci Gaba Da Karatu “Babu Alamar Tsagaita Wuta A Yaki Da Akeyi Tsakanin Isra’ila Da Amurka” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Shugaban Amurka Yace Sojojin Amurka Dana Iran Sunyi Taho Mugama
Published: March 2, 2026 at 10:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Amurka Yace Sojojin Amurka Dana Iran Sunyi Taho Mugama
Published: March 2, 2026 at 10:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Amurka Yace Sojojin Amurka Dana Iran Sunyi Taho MugamaPublished: March 2, 2026 at 10:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ya sanar ranar Lahadin cewa, sojojin Ruwan Amurka da sojojin ruwan kasar Iran, sun yi bata kashin, bayan da suka lalata jiragen yakin Iran guda tara ya zuwa yanzu, tare da “bin sauran.” Trump ya bayyana hakan ne a wani sako da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta a yayin…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Amurka Yace Sojojin Amurka Dana Iran Sunyi Taho Mugama” »

Amurka, Labarai, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 14 15 16 … 29 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shugaban Kasar Ghana Ya Soki Manufofin Gwamnatin Amurka Afrika
  • Yobe Ta Sake Jaddada Ƙudirin Rage Mutuwar Yara Afrika
  • An Kaddamar Da Rijistar Zamani Ta Zamowa Mamba A Jam’iyar APC Siyasa
  • Shugaba Donald Trump Yabada Umarnin Hana Jiragen Dakon Mai Shiga Venezuela Amurka
  • China Ta Dawo Da Harajin Magungunan Hana Haihuwa Labarai
  • Sanata Sa’idu Alkali Ya Kaurace Wa Zaben Fidda Gwani Afrika
  • Masar Ta Jibge Jiragen Yaki Marasa Matuka Afrika
  • Ɗan Jaridar Amurka Ya Kalubalanci Gwamnatin Najeriya Kan Rashin Ingantattun Filayen Wasanni Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.