Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Inuwa Ya Bukaci A Kara Zuba Jari A Ilimin Sana’o’i Domin Samar Wa Matasa Aikin Yi Afrika
  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya Afrika
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91 Afrika
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu Afrika
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika

An Gargadi Kasar Canada Game Da Tura Sojoji Lebanon
Published: March 17, 2026 at 4:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasashen Canada, da Faransa, da Jamus, da Italiya, jiya Litinin sukayi kira cewa tilas Isra’ila ta kaucewa “matakin tura sojoji cikin Lebanon,” saboda zai haifarda mummunar sakamako kan zamantakewa, kamar yadda suka fada a cikin wata sanarwa ta hadin guiwa da suka fitar.

An jefa Lebnnon cikin yakin na gabas ta tsakiya ne ranar 2 ga watan Maris, bayan da kungiyar Hezbollah da take samun goyon baya daga Iran ta kaiwa Isra’ila hari.

Kungiyar tace ta dauki matakin ne da nufin daukar fansar kashe shugaban addinin Iran Ayatollahi Ali Khameni, wanda aka kashe a ranar farko na fara yakin da Amurka da Isra’ila suka kaddamar kan Iran.

A martanin da Isr’ila ta dauka ya halaka mutane fiye da 880, ya tilastawa mutane milyan daya barin mullahan su, yayinda mutane dubu dari da talatin suke zaune a sansanoni, kamar yadda hukumomi a Lebanon suka fada. Isra’ila tace wadannan mutane da aka raba da mullahansu a Lebanon, ba za su koma gidajen su ba, har sai ta sami tabbacin al’umarta suna zaune lafiya.

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Kasashen Yankin Gulf Sun Bukaci Amurka Takawo Karshen Iran
Next Post: Ankara Kai Wani Harin Bom Birnin Maiduguri

Karin Labarai Masu Alaka

Tinubu Na Kokarin Rage Tsadar Sufuri Ta Hanyar Shirin CNG Afrika
Jihar Gombe Ta Saka Hannu Kan Yarjejeniya Da Kamfanonin Tunisiya Kimiya
Hukumar NAPTIP Ta Kubutar Da Yara 11 Daga Hannun Masu Safara Mutane Labarai
Rundunar Sojin Najeriya Ta Dakile Harin ‘Yan Ta’adda A Jihar Borno Labarai
CNG Ta Farfado Da Jarin Masu Adaidaita Sahu A Kaduna Afrika
Mabiya Addinin Kirista Da ‘Yan Bindiga Suka Sace Sun Kubuta Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Inuwa Ya Bukaci A Kara Zuba Jari A Ilimin Sana’o’i Domin Samar Wa Matasa Aikin Yi
  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Farashin Mai Ya Ragu A Kasuwar Duniya Amurka
  • Ana Gudanar Da Zanga-Zangar Adawa Da Gwamnati A Kasar Tunisiya Siyasa
  • Hukumar NDLEA Ta Lalata Gonakin Wiwi A Ekiti Afrika
  • Fiye Da Mutane 10 Sun Mutu A Hatsarin Hanyar Kano Labarai
  • Jihar Gombe Tayi Fice A Bangaren Inganta Lafiya Matakin Farko Najeriya
  • ECOWAS Da AU Sun Nuna Damuwa Kan Juyin Mulki A Guinea-Bissau Afrika
  • Mun Kwato Kimanin Naira Biliyan 40 Na Badakala A Tsawon Shekara Daya Labarai
  • Iran Ta Bukaci Duniya Ta Shirya Domin Fuskantar Tsadan Mai Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.