Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Amurka

Shugaba Trump Yayi Barazanar Tarwatsa Cibiyar Makamashin Iran
Published: April 7, 2026 at 8:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Yayi Barazanar Tarwatsa Cibiyar Makamashin Iran
Published: April 7, 2026 at 8:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Yayi Barazanar Tarwatsa Cibiyar Makamashin IranPublished: April 7, 2026 at 8:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump yayi barazanar tarwatsa duk wata gada da cibiyar makamashi a Iran, abinda zai wuce gona da iri, har wasu kwararru a fannin dokokin soji suke cewa zai iya zama saba dokar yaki. Abinda za’a duba shine ko ya kamata a kai wa wuraren hari, kuma hari ya dace da irin harin…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Yayi Barazanar Tarwatsa Cibiyar Makamashin Iran” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Shugaban Amurka Yayi Barazanar Kulle Wani Dan Jarida
Published: April 6, 2026 at 8:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Amurka Yayi Barazanar Kulle Wani Dan Jarida
Published: April 6, 2026 at 8:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Amurka Yayi Barazanar Kulle Wani Dan JaridaPublished: April 6, 2026 at 8:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump yayi barazanar kulle dan jaridar da ya fara yada rahoton cewa Dakaru na neman sojan jirgin Amurka F-15 da Iran ta kado. Trump bai fadi sunan dan jaridar ba, ko kuma kafar yada labaran da yake wa aiki. Ya ce rahoton zai iya sanarwa da Iran me ake ciki, ya saka…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Amurka Yayi Barazanar Kulle Wani Dan Jarida” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Iran Zata Kawo Karshen Yaki Da Isra’ila Da Amurka
Published: April 6, 2026 at 8:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Zata Kawo Karshen Yaki Da Isra’ila Da Amurka
Published: April 6, 2026 at 8:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Zata Kawo Karshen Yaki Da Isra’ila Da AmurkaPublished: April 6, 2026 at 8:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar Litinin Iran tace tana so a kawo karshen yakin da take tafkawa tsakanin ta da Isra’ila da Amurka na dindindin, ta kuma yi watsi da matsin lambar da ake mata na tayi gaggawar bude mashigin ruwa na Hormuz, ƙarƙashin yarjejeniyar tsagaita wuta na wucen gadi, yayin da Amurka da Iran ke duba yadda…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Zata Kawo Karshen Yaki Da Isra’ila Da Amurka” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Shugaba Trump Ya Kara Matsin Lamba Kan Iran
Published: April 6, 2026 at 7:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Ya Kara Matsin Lamba Kan Iran
Published: April 6, 2026 at 7:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Ya Kara Matsin Lamba Kan IranPublished: April 6, 2026 at 7:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ƙara matsin lamba kan Iran a jiya Lahadi, inda ya yi barazanar kai hari kan tashoshin wutar lantarki da gadoji na ƙasar a ranar Talata, idan ba a buɗe mashigar ruwa mai muhimmanci na Hormuz ba. A cikin wani saƙo da ya wallafa a dandalin Truth Social jiya Lahadin Easter,…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Ya Kara Matsin Lamba Kan Iran” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Isra’ila Zata Kai Hari Cibiyar Makamashin Iran
Published: April 5, 2026 at 9:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Isra’ila Zata Kai Hari Cibiyar Makamashin Iran
Published: April 5, 2026 at 9:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Isra’ila Zata Kai Hari Cibiyar Makamashin IranPublished: April 5, 2026 at 9:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Isra’ila tana shirin ta kai hari kan cibiyoyin makamashin Iran, amma tana dakon Amurka ta daga mata hanu tukuna, kamar yadda wani jami’in tsaro na Isra’ila ya fada a ranar Asabar, ya kara da cewa babu mamaki idan ta fara kai hare haren cikin mako mai zuwa. Wannan furucin yana zuwa ne bayan da shugaban…

Ci Gaba Da Karatu “Isra’ila Zata Kai Hari Cibiyar Makamashin Iran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya

Wani Bincike Ya Nuna Cewar Da Wuya Iran Ta Bude Mashigin Hormuz
Published: April 4, 2026 at 8:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 4, 2026

Posted on April 4, 2026April 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wani Bincike Ya Nuna Cewar Da Wuya Iran Ta Bude Mashigin Hormuz
Published: April 4, 2026 at 8:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 4, 2026
Wani Bincike Ya Nuna Cewar Da Wuya Iran Ta Bude Mashigin HormuzPublished: April 4, 2026 at 8:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 4, 2026

Rahotanni daga hukumomin leken asiri na Amurka a baya bayan nan sunce dawuya Iran ta bude mashigin ruwan Hormuz cikin wani dan karamin lokaci ba, domin kama marar babbar hanyar jigilar makamashi ta duniya, itace kadai madafa da Iran take da ita kan Amurka, kamar yadda majiyoyi uku da suke da masanaiya dangane da batun…

Ci Gaba Da Karatu “Wani Bincike Ya Nuna Cewar Da Wuya Iran Ta Bude Mashigin Hormuz” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Iran Ta Harbo Jiragen Yakin Amurka Biyu
Published: April 4, 2026 at 8:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Ta Harbo Jiragen Yakin Amurka Biyu
Published: April 4, 2026 at 8:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Ta Harbo Jiragen Yakin Amurka BiyuPublished: April 4, 2026 at 8:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Iran ta harbo jiragen yakin Amurka guda biyu cikin kasar da kuma a yankin Gulf a jiya jumm’a, kamar yadda jami’an Iran da Amurka suka fada, an ceto matuka jiragen su biyu, amma har yanzu ba gano na ukun su, wadda dakarun Iran suke farautarsa. Lamarin ya nuna kasadar da jiragen yakin Amurka da Isra’ila…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Ta Harbo Jiragen Yakin Amurka Biyu” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Kungiyar Tsaro Ta NATO Tana Fuskantar Kalubale
Published: April 3, 2026 at 9:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kungiyar Tsaro Ta NATO Tana Fuskantar Kalubale
Published: April 3, 2026 at 9:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kungiyar Tsaro Ta NATO Tana Fuskantar KalubalePublished: April 3, 2026 at 9:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kungiyar tsaro ta NATO ta sha fuskantar kalubale a baya baya nan da suka kai ga kusan wargajewarta, kama daga yakin Ukraine, da kuma tankiya da suka hada da matsin lamba da zage zage daga shugaban Amurka Donald Trump, wanda yake tababar ainihin muradunta, kai, ya ma yi barzanar zai kwace yankin Greenland. Amma yakin…

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyar Tsaro Ta NATO Tana Fuskantar Kalubale” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya

An Harbo Jirgin Yakin Amurka A Iran
Published: April 3, 2026 at 9:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Harbo Jirgin Yakin Amurka A Iran
Published: April 3, 2026 at 9:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Harbo Jirgin Yakin Amurka A IranPublished: April 3, 2026 at 9:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An harbo jirgin yakin Amurka a sararin samaniyar Iran, kuma an fara aikin ceto wadda tuni yasa aka gano daya daga cikin matuka jirgin bayan da yayi amfani da laimar tsira, kamar yadda wani jami’in Amurka ya gayawa kamfanin dilancin labarai na Reuters, lamari irinsa na farko da aka sani tun bayan kaddamar da yakin…

Ci Gaba Da Karatu “An Harbo Jirgin Yakin Amurka A Iran” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
Published: April 3, 2026 at 10:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
Published: April 3, 2026 at 10:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin KasarPublished: April 3, 2026 at 10:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sakataren tsaron Amurka, Pete Hegseth ya kori shugaban sojojin kasar Randy George a jiya Alhamis, kamar yadda wasu jami’an tsaro su biyo da wata majiya dake da masaniya kan abun suka shaidawa kamfanin dillancin labarai na Reuters. Hegseth, wanda da ke yada shirye shirye a kafar yada labarai ta Fox News yayi azama wajen sauya…

Ci Gaba Da Karatu “Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 3 4 5 … 29 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Rundunar ‘Yan Sanda Ta Bukaci Al’umma Su Kiyaye Doka Yayin Bikin Takutaha Afrika
  • An Ga Watan Ramadan A Najeriya Da Nijar Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Iran Ta Karyata Tattaunawa Da Washington Afrika
  • Kudin Man Fetur Ya Karu Da Kashi 10 Cikin 100 Afrika
  • Wani Abu Ya Fashe A Ofishin Jakadancin Amurka Dake Kasar Norway Afrika
  • Malami: “Da Gwamnatin Tarayya Na Daukar Shawara Da Ba’a Kai Inda Ake Ba” Najeriya
  • Babban Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya Ya Sauka A Mukaminsa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya Zata Kara Mai Da Take Hakowa Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.