Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Amurka

Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi
Published: April 3, 2026 at 9:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi
Published: April 3, 2026 at 9:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon MakamashiPublished: April 3, 2026 at 9:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasashe da dama na neman hanyar da za’a bi su ci gaba da zirga-zirgar dakon makamashi ta mashigin ruwa na Hormuz a jiya Alhamis, bayan da shugaban Amurka Donald Trump ya dau alwashin ci gaba da kaiwa Iran hare-hare masu tsanani, abinda ya jawo farashin mai ya kara tashi, kuma ya kawo matsi ga al’umma….

Ci Gaba Da Karatu “Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Shugaban Amurka Ya Sauke Antoni Janar
Published: April 2, 2026 at 7:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Amurka Ya Sauke Antoni Janar
Published: April 2, 2026 at 7:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Amurka Ya Sauke Antoni JanarPublished: April 2, 2026 at 7:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ya sauke atoni janar ta kasa Pam Bondi daga mukamin ta ranar Alhamis, a cewar wani jami’in fadar White House, biyo bayan tarin takaici ga yadda take gudanar da aikin ta, ciki har da yadda ta tafiyar da bincike kan takardun da suka shafi Jeffrey Espien. Baya ga haka kuma, Trump…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Amurka Ya Sauke Antoni Janar” »

Amurka, Labarai, Siyasa

Shugaba Trump Yace Babu Maganar Kawo Karshen Yakin Amurka Da Iran
Published: April 2, 2026 at 7:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Yace Babu Maganar Kawo Karshen Yakin Amurka Da Iran
Published: April 2, 2026 at 7:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Yace Babu Maganar Kawo Karshen Yakin Amurka Da IranPublished: April 2, 2026 at 7:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Fatan da ake yi na kawo karshen yakin da Amurka da Isra’ila suke tafkawa da Iran ya kau a ranar Alhamis bayan da shugaban Amurka Donald Trump ya dau alwashin ci gaba da kai hare-hare masu tsauri ga Iran. Wannan furuci ya sa farashin man fetur yayi tashin gwaron zabi. Kasuwannin hannayen jari sun fadi,…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Yace Babu Maganar Kawo Karshen Yakin Amurka Da Iran” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Farashin Mai Ya Ragu A Kasuwar Duniya
Published: April 2, 2026 at 1:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farashin Mai Ya Ragu A Kasuwar Duniya
Published: April 2, 2026 at 1:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farashin Mai Ya Ragu A Kasuwar DuniyaPublished: April 2, 2026 at 1:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farashin mai ya ragu a jiya Laraba bayan Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa Amurka za ta kawo ƙarshen yaƙin da take yi da Iran nan ba da jimawa ba. Farashin Man Brent ya faɗi da dala $2.81, wato kashi 2.7%, inda ya tsaya a $101.16 kowace ganga, bayan ya taɓa sauka zuwa $98.35…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Mai Ya Ragu A Kasuwar Duniya” »

Amurka, Labarai, Sana'o'i, Sauran Duniya

Angano Gawar Wani Dan Myanmar A Arewacin New York
Published: April 2, 2026 at 12:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Angano Gawar Wani Dan Myanmar A Arewacin New York
Published: April 2, 2026 at 12:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Angano Gawar Wani Dan Myanmar A Arewacin New YorkPublished: April 2, 2026 at 12:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jami’an yankin arewacin jihar New York sun tabbatar ranar Laraba cewa mutuwar wani ɗan gudun hijira daga Myanmar mai fama da matsalar gani ta kasance kisan kai, bayan ya ɓace na tsawon kwanaki da dama, wanda aka sako shi daga gidan yari zuwa hannun jami’an tsaron kan iyaka na Amurka. An gano gawar Nurul Amin…

Ci Gaba Da Karatu “Angano Gawar Wani Dan Myanmar A Arewacin New York” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya

Amurka Ta Cire Takunkumin Da Ta Kakabawa Shugaban Venezuela
Published: April 2, 2026 at 12:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Ta Cire Takunkumin Da Ta Kakabawa Shugaban Venezuela
Published: April 2, 2026 at 12:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Ta Cire Takunkumin Da Ta Kakabawa Shugaban VenezuelaPublished: April 2, 2026 at 12:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Amurka ta sanar a ranar Laraba cewa ta cire takunkumi da ta kakaba wa shugabar rikon ƙwarya ta Venezuela, Delcy Rodriguez, kamar yadda aka bayyana a shafin Ma’aikatar Kuɗi ta ƙasar. Wannan na zuwa ne kasa da watanni uku bayan sojojin Amurka sun kama tsohon shugaban ƙasar, Nicolas Maduro, a wani samame da suka kai…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Ta Cire Takunkumin Da Ta Kakabawa Shugaban Venezuela” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Shugaban Kasar Iran Yace Kasar Bata Da Kiyayya Tsakaninta Da Amurkawa
Published: April 2, 2026 at 12:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Kasar Iran Yace Kasar Bata Da Kiyayya Tsakaninta Da Amurkawa
Published: April 2, 2026 at 12:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Kasar Iran Yace Kasar Bata Da Kiyayya Tsakaninta Da AmurkawaPublished: April 2, 2026 at 12:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya bayyana a cikin wata wasiƙa da ya aika wa al’ummar Amurka cewa ƙasarsa ba ta da wata ƙiyayya ga talakawan Amurkawa, kamar yadda tashar Press TV ta ruwaito a ranar Laraba. Ya kuma ce a cikin wasiƙar, bayyana Iran a matsayin barazana “bai dace da gaskiyar lamari a tarihance…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Kasar Iran Yace Kasar Bata Da Kiyayya Tsakaninta Da Amurkawa” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Mataimakin Shugaban Kasar Amurka Ya Gana Da Wasu Wakilai
Published: April 2, 2026 at 9:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mataimakin Shugaban Kasar Amurka Ya Gana Da Wasu Wakilai
Published: April 2, 2026 at 9:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Mataimakin Shugaban Kasar Amurka Ya Gana Da Wasu WakilaiPublished: April 2, 2026 at 9:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mataimakin Shugaban Amurka JD Vance ya yi mu’amala da wasu wakilai ta hanyar masu shiga tsakani daga ƙasar Pakistan game da rikicin Iran har zuwa ranar Talata, a cewar wani mutum da ke da masaniya game da lamarin wanda ya shaida wa Reuters. Wannan na nuna yadda rawarsa ke ƙara faɗaɗa wajen ƙoƙarin samar da…

Ci Gaba Da Karatu “Mataimakin Shugaban Kasar Amurka Ya Gana Da Wasu Wakilai” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Amurka Zata Fice Daga Iran Cikin Gaggawa
Published: April 2, 2026 at 6:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Zata Fice Daga Iran Cikin Gaggawa
Published: April 2, 2026 at 6:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Zata Fice Daga Iran Cikin GaggawaPublished: April 2, 2026 at 6:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Amurka za ta “fice daga Iran cikin gaggawa” kuma za ta iya komawa domin kai “hare-hare lokaci zuwa lokaci” idan akwai bukata, a cewar shugaba Donald Trump, wanda ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na Reuters a ranar Laraba, sa’o’i kaɗan kafin ya gabatar da jawabi ga al’ummar ƙasar a daren laraba game da yaƙin. Yayin…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Zata Fice Daga Iran Cikin Gaggawa” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Kasashen Faransa Da Italiya Sun Nuna Rashin Amincewa Da Matakan Sojoji
Published: April 1, 2026 at 5:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasashen Faransa Da Italiya Sun Nuna Rashin Amincewa Da Matakan Sojoji
Published: April 1, 2026 at 5:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasashen Faransa Da Italiya Sun Nuna Rashin Amincewa Da Matakan SojojiPublished: April 1, 2026 at 5:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasashen Faransa da Italiya, sun nuna rashin amincewar su da matakan soji da Amurka da Isra’ila suka dauka, kamar yadda majiyoyi suka fada jiya talata, yayinda shugaban Amurka Donald Trump, ya soki kawayen Amurka dake kungiyar tsaro ta NATO a turai cewa basu taimaka ba a yakin da suka kaddamar a gabas ta tsakiya na…

Ci Gaba Da Karatu “Kasashen Faransa Da Italiya Sun Nuna Rashin Amincewa Da Matakan Sojoji” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 4 5 6 … 29 Next

Sabbin Labarai

  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro
  • Gombe Ta Haɗa Kai Da UNICEF Don Kare Yara Daga Tamowa Tun Kafin Haihuwa

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • CAF Ta Ci Tarar Ƙasar Masar Dala 5,000 AFCON 2025 Wasanni
  • Shugaba Trump Ya Jinjinawa Tinubu Kan Yaƙi Da Ta’addanci A Najeriya Afrika
  • Musulmai A Kasashen Duniya Da Dama Sunfara Azumin Ramadan Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Hukumar ICPC Ta Kwato Makudan Kudade Rediyo
  • An Tsinci Gawar Yarinya A Gombe Najeriya
  • Dakarun Sojin Amurka Sunfara Sauka A Najeriya Amurka
  • Yusuf Gawuna Ya Koma Jam’iyar ADC Afrika
  • Najeriya Da Jamus Sun Kulla Yarjejeniyar Zuba Jari Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.