Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Amurka

‘Yan Sanda A Tsibirin Bahamas Sun kama Mijin Wata Ba Amurkiya
Published: April 9, 2026 at 9:47 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Sanda A Tsibirin Bahamas Sun kama Mijin Wata Ba Amurkiya
Published: April 9, 2026 at 9:47 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Sanda A Tsibirin Bahamas Sun kama Mijin Wata Ba AmurkiyaPublished: April 9, 2026 at 9:47 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

‘Yan sanda a tarayyar tsibiran Bahamas sun fada dazu cikin daren nan cewa sun kama mijin wata mata ba Amurkiya wadda ta bace daga wani kwalekwale a kasar. Hukumomi sun ce an kama mutumin mai shekaru 59 a tsibirin Abaco, ana yi masa tambayoyi. Wani kakakin rundunar tsaron bakin tekun Bahamas ya fadawa kamfanin dillancin…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Sanda A Tsibirin Bahamas Sun kama Mijin Wata Ba Amurkiya” »

Amurka, Labarai, Tsaro

Wani Alkali A Kotun Amurka Ya Dakatar Da Kudurin Shugaba Trump
Published: April 9, 2026 at 9:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wani Alkali A Kotun Amurka Ya Dakatar Da Kudurin Shugaba Trump
Published: April 9, 2026 at 9:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Wani Alkali A Kotun Amurka Ya Dakatar Da Kudurin Shugaba TrumpPublished: April 9, 2026 at 9:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jiya laraba wani alkali a kotun tarayya ya ja burki ma gwamnatin shugaba Donald Trump a wani yunkurin da take yi na kawo karshen kariya ga ‘yan kasar Ethiopia su fiye da dubu 5, kariyar da ta ba su iznin zama tare da yin aiki a nan Amurka. Wannan hukunci da alkali Brian Murphy na…

Ci Gaba Da Karatu “Wani Alkali A Kotun Amurka Ya Dakatar Da Kudurin Shugaba Trump” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Kasar Iran Zata Kai Hare Haren Ramuwar Gayya Isra’ila
Published: April 9, 2026 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Iran Zata Kai Hare Haren Ramuwar Gayya Isra’ila
Published: April 9, 2026 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Iran Zata Kai Hare Haren Ramuwar Gayya Isra’ilaPublished: April 9, 2026 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Iran ta yi barazanar kai hare-haren ramuwar gayya a kan Isra’ila wadda ta yi luguden wuta babu kaukautawa jiya laraba a kan Lebanon, in da ta kashe daruruwan mutane. Iran ta ce a irin wannan yanayi, babu wata fa’ida ta yin tattanawar kulla yarjejeniyar zaman lafiya ta dindindin da Amurka. Wannan kashedin da ya…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Iran Zata Kai Hare Haren Ramuwar Gayya Isra’ila” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

An Zargi Shugaba Trump Da Kalaman Da Basu Dace Ba
Published: April 9, 2026 at 6:11 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Zargi Shugaba Trump Da Kalaman Da Basu Dace Ba
Published: April 9, 2026 at 6:11 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Zargi Shugaba Trump Da Kalaman Da Basu Dace BaPublished: April 9, 2026 at 6:11 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump na amfani da kalmomin addinin Kirista domin ƙarfafa goyon bayansa kan yaƙin da ake ƙara nuna rashin goyon baya a kansa da Iran, a cewar masana addini da siyasa. An kuma ce shugabannin addinin Kirista masu wa’azi (evangelical) na ƙara yaɗa wannan saƙo daga mimbari, suna bayyana rikicin a matsayin gwagwarmaya…

Ci Gaba Da Karatu “An Zargi Shugaba Trump Da Kalaman Da Basu Dace Ba” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Fargaba Ta Karu Duk Da Tsagaita Wuta Tsakanin Iran Da Amurka
Published: April 8, 2026 at 7:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Fargaba Ta Karu Duk Da Tsagaita Wuta Tsakanin Iran Da Amurka
Published: April 8, 2026 at 7:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Fargaba Ta Karu Duk Da Tsagaita Wuta Tsakanin Iran Da AmurkaPublished: April 8, 2026 at 7:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Fargaba ta ƙaru duk da tsagaita wuta tsakanin Amurka da Iran Natsuwa da aka samu bayan tsagaita wuta tsakanin Amurka da Iran ya sauya zuwa fargaba a ranar Laraba, yayin da rikici ke ci gaba da ƙamari a yankin, inda Israel ta kaddamar da hare-hare mafi girma zuwa yanzu kan Lebanon, sannan Iran ta kai…

Ci Gaba Da Karatu “Fargaba Ta Karu Duk Da Tsagaita Wuta Tsakanin Iran Da Amurka” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Kasashen Amurka,Israela Da Iran Sun Amince Da Dakatar Da Yaki
Published: April 8, 2026 at 7:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasashen Amurka,Israela Da Iran Sun Amince Da Dakatar Da Yaki
Published: April 8, 2026 at 7:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasashen Amurka,Israela Da Iran Sun Amince Da Dakatar Da YakiPublished: April 8, 2026 at 7:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƙasashen Amurka, Israel da Iran sun amince da tsagaita wuta na makonni biyu, an cimma yarjejeniyar ne biyo bayan shiga tsakani da Pakistan ta yi. Ana kuma sa ran jami’an Amurka da na Iran za su gana a ranar Juma’a domin tattauna hanyoyin samar da mafita ta dindindin. Duk da cewa Tehran da Washington sun…

Ci Gaba Da Karatu “Kasashen Amurka,Israela Da Iran Sun Amince Da Dakatar Da Yaki” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Iran Da Amurka Sun Gindayawa Juna Ka’idojin Tsagaita Wuta
Published: April 8, 2026 at 7:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Da Amurka Sun Gindayawa Juna Ka’idojin Tsagaita Wuta
Published: April 8, 2026 at 7:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Da Amurka Sun Gindayawa Juna Ka’idojin Tsagaita WutaPublished: April 8, 2026 at 7:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A halin da ake ciki, ka’idoji guda 10 da Iran ta gabatar na kawo karshebn yaki a tsakaninta da Amurka da Iran, sun biyo bayan wasu ka’idojin ne guda 15 da Amurka ta gabatar mata ta hannun Pakistan da nufin kawo karshen yakin. Sharrudan na Amurka sun hada da tsagaita wuta nan take, da sake…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Da Amurka Sun Gindayawa Juna Ka’idojin Tsagaita Wuta” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Amurka Da Iran Sun Cimma Yarjejeniya Tsagaita Wuta Na Makonni
Published: April 8, 2026 at 7:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Da Iran Sun Cimma Yarjejeniya Tsagaita Wuta Na Makonni
Published: April 8, 2026 at 7:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Da Iran Sun Cimma Yarjejeniya Tsagaita Wuta Na MakonniPublished: April 8, 2026 at 7:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Donald Trump na Amurka, ya yarda da shirin tsagaita wuta na tsawon makonni biyu da kasar Iran, ana saura sa’o’i biyu kafin wa’adin da ya ba hukumomin Tehran na su bude mashigin ruwan Hormuz, ko kuma ya sa sojojinsa su kai munanan hare-hare a kan cibiyoyi da kayayyakin bukatu na fararen hular kasar domin…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Da Iran Sun Cimma Yarjejeniya Tsagaita Wuta Na Makonni” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Farashin Mai Ya Cigaba Da Tashi
Published: April 7, 2026 at 9:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farashin Mai Ya Cigaba Da Tashi
Published: April 7, 2026 at 9:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farashin Mai Ya Cigaba Da TashiPublished: April 7, 2026 at 9:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farashin mai yaci gaba da tashi a yau Talata, yayin da shugaban Amurka Donald Trump ya ci gaba da tsaurara maganar sa kan Iran, inda yayi barazanar daukan mataki mai tsanani idan taki bude mashigin ruwa na Hormuz. Man Brent crude futures ya tashi da kashi 0.5 cikin dari, inda kowacce ganga ta kama kan…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Mai Ya Cigaba Da Tashi” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sana'o'i

Shugaba Trump Yayi Barazanar Tarwatsa Cibiyar Makamashin Iran
Published: April 7, 2026 at 8:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Yayi Barazanar Tarwatsa Cibiyar Makamashin Iran
Published: April 7, 2026 at 8:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Yayi Barazanar Tarwatsa Cibiyar Makamashin IranPublished: April 7, 2026 at 8:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump yayi barazanar tarwatsa duk wata gada da cibiyar makamashi a Iran, abinda zai wuce gona da iri, har wasu kwararru a fannin dokokin soji suke cewa zai iya zama saba dokar yaki. Abinda za’a duba shine ko ya kamata a kai wa wuraren hari, kuma hari ya dace da irin harin…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Yayi Barazanar Tarwatsa Cibiyar Makamashin Iran” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 2 3 4 … 29 Next

Sabbin Labarai

  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro
  • Gombe Ta Haɗa Kai Da UNICEF Don Kare Yara Daga Tamowa Tun Kafin Haihuwa

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • CNG Ta Farfado Da Jarin Masu Adaidaita Sahu A Kaduna Afrika
  • Mayakan Boko Haram Da ISWAP Sun Kai Hari Cikin Dare Afrika
  • Guguwa Mai Karfi Ta Raunata Dubban Mutane A Madagascar Labarai
  • Babangida: Hakika Abiola Ya Lashe Zaben Watan Yuni 1993 Labarai
  • Shugaba Tinubu Ya Yayi Magana Game Da Kafa ‘Yan Sandan Jihohi Najeriya
  • Rikicin Gabas Ta Tsakiya Yanuna Alakar Kasashen Da Najeriya Afrika
  • Kasashen AES Sun Buɗe Gidan Talabijin Na Bai Daya Afrika
  • Zulum Ya Tallafa Wa Mambobin NYSC Da Naira Miliyan 8.2 A Borno Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.