Za A Cigaba Da Tattaunawa Domin Kawo Karshen Yakin Gabas Ta Tsakiya
Da alamun za’a ci gaba da shawarwari domin kawo karshin yakin hadin guiwar Amurka da Isra’ila akan Iran a Pakistan, cikin kwanaki masu zuwa, shugaban Amurka Donald Trump ne ya bayyana haka a ranar talata, bayan da aka kasa cimma matsaya a zaman farko, wanda ya sa Amurka ta killace tashoshin ruwan Iran. Jami’ai daga…
Ci Gaba Da Karatu “Za A Cigaba Da Tattaunawa Domin Kawo Karshen Yakin Gabas Ta Tsakiya” »

