Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Motar Kungiyar Kwallon Kafar Bayelsa United Ta Yi Hatsari
Published: January 24, 2026 at 6:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Motar Kungiyar Kwallon Kafar Bayelsa United Ta Yi Hatsari
Published: January 24, 2026 at 6:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Motar Kungiyar Kwallon Kafar Bayelsa United Ta Yi HatsariPublished: January 24, 2026 at 6:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Motar bas ɗin ƙungiyar kwallon kafa ta Bayelsa United ta yi mummunan hatsari a kan hanyar Abuja, yayin da take kan hanyar ta zuwa jihar Kano domin buga wasan mako na 22 na Nigeria Premier Football League (NPFL) da ƙungiyar Barau FC. Rahotanni sun nuna cewa ɗaya daga cikin tayoyin motar ta balle yayin da…

Ci Gaba Da Karatu “Motar Kungiyar Kwallon Kafar Bayelsa United Ta Yi Hatsari” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Najeriya Da Amurka Sun Amince Su Haɗa Kai Don Inganta ’Yancin Addini Da ƙarfafa Tsaro A Nijeriya
Published: January 24, 2026 at 11:19 AM | By: Bala Hassan

Posted on January 24, 2026 By Bala Hassan No Comments on Najeriya Da Amurka Sun Amince Su Haɗa Kai Don Inganta ’Yancin Addini Da ƙarfafa Tsaro A Nijeriya
Published: January 24, 2026 at 11:19 AM | By: Bala Hassan
Najeriya Da Amurka Sun Amince Su Haɗa Kai Don Inganta ’Yancin Addini Da ƙarfafa Tsaro A NijeriyaPublished: January 24, 2026 at 11:19 AM | By: Bala Hassan

Gwamnatin Tarayya Najeriya da Amurka sun amince su haɗa kai don inganta ’yancin addini da ƙarfafa tsaro a Nijeriya Gwamnatocin Tarayya da ta Amurka sun cimma matsaya kan cewa daga yanzu za su haɗa gwiwa don inganta ’yancin yin addini tare da ƙarfafa tsaro a duk faɗin Nijeriya. Yarjejeniyar ta biyo bayan taron farko na…

Ci Gaba Da Karatu “Najeriya Da Amurka Sun Amince Su Haɗa Kai Don Inganta ’Yancin Addini Da ƙarfafa Tsaro A Nijeriya” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Wakilan Rasha Da Ukraine Sun Tattauna A Abu Dhabi Ranar Juma’a
Published: January 24, 2026 at 8:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wakilan Rasha Da Ukraine Sun Tattauna A Abu Dhabi Ranar Juma’a
Published: January 24, 2026 at 8:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Wakilan Rasha Da Ukraine Sun Tattauna A Abu Dhabi Ranar Juma’aPublished: January 24, 2026 at 8:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wakilan Rasha da Ukraine sun gana jiya Jumma’a a Abu Dhabi, domin shawarwari kan batu mafi sarkakiya watau muhalli ko yankin kasa. Kuma babu alamun samun daidaito yayinda wani harin da Rashar ta kai wa ukraine ya jefa kasar cikin duhu fiye da ako wani lokaci tunda aka fara wannan yaki kusan shekaru hudu yanzu….

Ci Gaba Da Karatu “Wakilan Rasha Da Ukraine Sun Tattauna A Abu Dhabi Ranar Juma’a” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Kwankwaso Yayi Kakkausar Lafazi Bayan Ficewar Abba Kabir Yusuf Daga NNPP
Published: January 24, 2026 at 5:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kwankwaso Yayi Kakkausar Lafazi Bayan Ficewar Abba Kabir Yusuf Daga NNPP
Published: January 24, 2026 at 5:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kwankwaso Yayi Kakkausar Lafazi Bayan Ficewar Abba Kabir Yusuf Daga NNPPPublished: January 24, 2026 at 5:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NNPP kuma jagoran Kwankwasiyya, Rabiu Musa Kwankwaso, ya sake jaddada tsayuwar sa kan akidun sa na siyasa, yana mai cewa ba zai sayar da ƙa’idojinsa domin amfanin kansa ba. Kwankwaso ya bayana hakan ne a daidai lokacin da rahotanni ke cewa Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, tare…

Ci Gaba Da Karatu “Kwankwaso Yayi Kakkausar Lafazi Bayan Ficewar Abba Kabir Yusuf Daga NNPP” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Siyasa

Gwamnatin Kasar Nijar Ta Kame Babban Dan Jarida
Published: January 24, 2026 at 5:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 24, 2026

Posted on January 24, 2026January 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Kasar Nijar Ta Kame Babban Dan Jarida
Published: January 24, 2026 at 5:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 24, 2026
Gwamnatin Kasar Nijar Ta Kame Babban Dan JaridaPublished: January 24, 2026 at 5:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 24, 2026

Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta tsare wakilin sashen Hausa na gidan rediyon Deutsche Welle (DW), Gazali Abdou Tasawa, inda aka kai shi gidan kaso. Rahotanni sun bayyana cewa matakin ya biyo bayan amsa kiran da ofishin mai gabatar da ƙara na babbar kotun birnin Yamai ya yi masa a ranar Juma’a, domin ya yi bayani kan…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Kasar Nijar Ta Kame Babban Dan Jarida” »

Afrika, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Kasar Uganda Ta Tsare ‘Yan Jam’iyyun Adawa Dubu Biyu
Published: January 23, 2026 at 8:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Uganda Ta Tsare ‘Yan Jam’iyyun Adawa Dubu Biyu
Published: January 23, 2026 at 8:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Uganda Ta Tsare ‘Yan Jam’iyyun  Adawa Dubu BiyuPublished: January 23, 2026 at 8:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Chief Muhoozi Kainerugaba, shugaban dakarun sojojin Uganda, kuma da ga shugaba Yoweri Museveni, ya ce hukumomin kasar suna tsare da magoya bayan jam’iyyun adawa 2000, tare da hallaka 30, kuma suna farautar wasu, biyo bayan zaben shugaban kasa da ake kalubalantar nasarar Yoweri Musaveni. Yoweri Museveni, ya rike ragamar mulkin kasar har kusan tsawon shekaru…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Uganda Ta Tsare ‘Yan Jam’iyyun Adawa Dubu Biyu” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Kwamitin Aikin Hajjin Najeriya Ya Shigar Da Korafi
Published: January 22, 2026 at 11:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 22, 2026

Posted on January 22, 2026January 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kwamitin Aikin Hajjin Najeriya Ya Shigar Da Korafi
Published: January 22, 2026 at 11:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 22, 2026
Kwamitin Aikin Hajjin Najeriya Ya Shigar Da KorafiPublished: January 22, 2026 at 11:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 22, 2026

Kwamitin Gudanarwar Hukumar Hajji ta Najeriya Ya Shigar da Ƙorafi ga Tinubu, Ya Nemi A Sauke Shugaban Hukumar Bisa Zargin Cin Hanci da Rashawa Mambobin kwamitin gudanarwa na Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) sun rubuta wa Shugaban Ƙasa Bola Tinubu wasiƙa, suna neman a sauke shugaban hukumar, Farfesa Abdullahi Saleh Usman (Pakistan),…

Ci Gaba Da Karatu “Kwamitin Aikin Hajjin Najeriya Ya Shigar Da Korafi” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

CAF Ta Dakatar Da Kocin Senegal Pape Thiaw
Published: January 19, 2026 at 7:23 PM | By: Bala Hassan | Updated: January 19, 2026

Posted on January 19, 2026January 19, 2026 By Bala Hassan No Comments on CAF Ta Dakatar Da Kocin Senegal Pape Thiaw
Published: January 19, 2026 at 7:23 PM | By: Bala Hassan | Updated: January 19, 2026
CAF Ta Dakatar Da Kocin Senegal Pape ThiawPublished: January 19, 2026 at 7:23 PM | By: Bala Hassan | Updated: January 19, 2026

Hukumar Kwallon Kafa ta Afirka (CAF) ta dakatar da kocin Senegal Pape Thiaw bayan ya yi abin da bai dace ba a wasan karshe na AFCON 2025 tsakanin Senegal da Morocco masu masaukin baki. Kwamitin ladabtarwa na CAF ya sami Thiaw da laifin karya dokokin gasar bayan ya umarci ‘yan wasansa da su fice daga…

Ci Gaba Da Karatu “CAF Ta Dakatar Da Kocin Senegal Pape Thiaw” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Wasanni

Wata Tankar Mai Ta Kife A Apapa Legas
Published: January 19, 2026 at 11:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wata Tankar Mai Ta Kife A Apapa Legas
Published: January 19, 2026 at 11:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Wata Tankar Mai Ta Kife A Apapa LegasPublished: January 19, 2026 at 11:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jama’a sun yi tururuwa suna dibar ganimar man dizel yayin da tankar mai ta faɗi a Legas Tanka mai ɗauke da dizal ta kife a gadar Tincan Liverpool da ke yankin Apapa a jihar Legas, inda wasu mazauna unguwa da masu wucewa suka rika kwashe man da ya zube. Lamarin ya faru da safiyar yau…

Ci Gaba Da Karatu “Wata Tankar Mai Ta Kife A Apapa Legas” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Kasar Sham Ta Sanar Da Tsagaita Wuta Tsakaninta Da Kungiyar Kurdawa
Published: January 19, 2026 at 9:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Sham Ta Sanar Da Tsagaita Wuta Tsakaninta Da Kungiyar Kurdawa
Published: January 19, 2026 at 9:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Sham Ta Sanar Da Tsagaita Wuta Tsakaninta Da Kungiyar KurdawaPublished: January 19, 2026 at 9:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar lahadi gwamnatin kasar Sham ta bada sanarwar shirin tsagaita wuta a tsakaninta da dakarun kungiyar SDF ta Kurdawa, a bayan da ta kwace ikon kusan dukkan kasar tare da murkushe dakarun SDF da suka shafe fiye da shekaru 10 suna rike da yankin arewa maso gabashin kasar. A farkon watan nan ne rikici ya…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Sham Ta Sanar Da Tsagaita Wuta Tsakaninta Da Kungiyar Kurdawa” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Posts pagination

Previous 1 … 20 21 22 … 32 Next

Sabbin Labarai

  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro
  • Gombe Ta Haɗa Kai Da UNICEF Don Kare Yara Daga Tamowa Tun Kafin Haihuwa

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • An Binne Gawar Tsohon Shugaban Sashen Hausa Na VOA, Leo Keyen Afrika
  • ‘Yan Kasashen Afirka Da Dama Suna Fafatawa Da Rasha A Yaki Da Ukraine Afrika
  • Zaben Fidda Gwani Ya Gudana Lafiya A Jihar Gombe Afrika
  • Shugaba Trump Yayi Barazanar Tarwatsa Cibiyar Makamashin Iran Amurka
  • Tsohon Minista Ngige Ya Shiga Komar EFCC Najeriya
  • Shugaban Amurka Donald Trump Yace Amurka Zata Kai Babban Farmaki Iran Afrika
  • Shirin Safe 0500 UTC Yau Asabar 11.15.2025 Rediyo
  • Sabuwar Sakatariyar Ƙungiyar Gwamnonin Arewa Za Ta Ƙarfafa Ayyukan Ci Gaban Yankin Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.