Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Anyi Sallar Rokon Ruwa A Saudiya
Published: February 12, 2026 at 8:47 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Anyi Sallar Rokon Ruwa A Saudiya
Published: February 12, 2026 at 8:47 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Anyi Sallar Rokon Ruwa A SaudiyaPublished: February 12, 2026 at 8:47 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

An gudanar da sallar roƙon ruwa a Saudiyya saboda ƙarancin ruwa da tsananin zafi dake kasar take Fuskanta. A safiyar yau, Alhamis, an gudanar da sallar roƙon ruwa (Salat al-Istisqa) a wurare daban-daban a faɗin ƙasar Saudiyya, bisa umarnin hukumomin addini da gwamnati, domin neman rahamar Allah bayan dogon lokaci ba tare da samun ruwan…

Ci Gaba Da Karatu “Anyi Sallar Rokon Ruwa A Saudiya” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Sauran Duniya

Shugaban Amurka Zai Sake Aika Jirgin Yaki Gabas Ta Tsakiya
Published: February 11, 2026 at 10:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Amurka Zai Sake Aika Jirgin Yaki Gabas Ta Tsakiya
Published: February 11, 2026 at 10:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Amurka Zai Sake Aika Jirgin Yaki Gabas Ta TsakiyaPublished: February 11, 2026 at 10:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce yana tunanin aikewa da jirgin yaki a karo na biyu zuwa gabas ta tsakiya, duk da cewa fadar Washington da fadar gwamnatin Tehran na shirye-shiryen ci gaba da tattaunawa, kan matakan da zasu dakile aukuwar wani sabon rikici. Kasar Oman ce ta samar da muhallin tattaunawa tsakanin Amurka da…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Amurka Zai Sake Aika Jirgin Yaki Gabas Ta Tsakiya” »

Amurka, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Tsaro

Dalibin Jami’a Ya Rasa Ransa A Birnin Dakar Yayin Zanga Zanga
Published: February 11, 2026 at 9:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dalibin Jami’a Ya Rasa Ransa A Birnin Dakar Yayin Zanga Zanga
Published: February 11, 2026 at 9:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Dalibin Jami’a Ya Rasa Ransa A Birnin Dakar Yayin Zanga ZangaPublished: February 11, 2026 at 9:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani dalibi ya rasa ransa a lokacin da daliban wata babbar jami’a dake Dakar, babban birnin kasar Senegal suka gudanar da zanga-zanga kan rashin basu tallafin kudin karatu akan lokaci, a cewar gwamnatin kasar ranar Litinin. Wani hoton bidiyo da kamfanin dillancin labarai na Reuters ya samo ya nuna wuta da hayaki sun mamaye saman…

Ci Gaba Da Karatu “Dalibin Jami’a Ya Rasa Ransa A Birnin Dakar Yayin Zanga Zanga” »

Afrika, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Maikaba Ya Yi Murabus A Matsayinsa Kocin Wikki Tourist FC
Published: February 9, 2026 at 10:22 PM | By: Bala Hassan

Posted on February 9, 2026 By Bala Hassan No Comments on Maikaba Ya Yi Murabus A Matsayinsa Kocin Wikki Tourist FC
Published: February 9, 2026 at 10:22 PM | By: Bala Hassan
Maikaba Ya Yi Murabus A Matsayinsa Kocin Wikki Tourist FCPublished: February 9, 2026 at 10:22 PM | By: Bala Hassan

Abdu Mai Kaba Ya Ajiye Aikin Horas da Wikki Tourist fc Bauchi da ke Arewa maso gabas a Najeriya. Bayan da ƙungiyar kwallon kafa ta Wikki Tourist fc Bauchi ta tashe canjaras da Katsina United 4-4 a wasan mako na 25 cikin gasar Firimiyar lig na Najeriya 25/26. Ƙungiyar ta shiga rudani bisa irin maki…

Ci Gaba Da Karatu “Maikaba Ya Yi Murabus A Matsayinsa Kocin Wikki Tourist FC” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

NEDC : Zata Samar Da Cikekken Kulawa Wa ‘Yan Jaridar Da Sukayi Hatsari A Bauchi
Published: February 7, 2026 at 8:33 AM | By: Bala Hassan | Updated: February 7, 2026

Posted on February 7, 2026February 7, 2026 By Bala Hassan No Comments on NEDC : Zata Samar Da Cikekken Kulawa Wa ‘Yan Jaridar Da Sukayi Hatsari A Bauchi
Published: February 7, 2026 at 8:33 AM | By: Bala Hassan | Updated: February 7, 2026
NEDC : Zata Samar Da Cikekken Kulawa Wa ‘Yan Jaridar Da Sukayi Hatsari A BauchiPublished: February 7, 2026 at 8:33 AM | By: Bala Hassan | Updated: February 7, 2026

Hukumar Kula da Ci Gaban Arewa maso Gabas (NEDC) a tarayyar Najeriya ta nuna matukar tausayawa tare da bayar da cikakken goyon baya ga ‘yan jarida da suka samu raunuka a hatsarin mota yayin da suke bayar da rahoto kan kaddamar da ayyukanta a Jihar Bauchi a ranar Juma’a. Lamarin ya faru ne lokacin da…

Ci Gaba Da Karatu “NEDC : Zata Samar Da Cikekken Kulawa Wa ‘Yan Jaridar Da Sukayi Hatsari A Bauchi” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Gwamnatin Trump Zata Kafa Kasuwar Ma’adanai
Published: February 4, 2026 at 8:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Trump Zata Kafa Kasuwar Ma’adanai
Published: February 4, 2026 at 8:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Trump Zata Kafa Kasuwar Ma’adanaiPublished: February 4, 2026 at 8:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Donald Trump na son samar da kungiya mai muhimmanci ta kasuwancin ma’adanai da ‘yan kawancen ta, wadda zata yi amfani da harajin kudin fito don kula da kayyadaddun farashi mafi kankanta, kuma su samu kariya kan yadda kasar China ke cika kasuwa da kaya don dakilai abokan hamayyar kasuwanci. A ranar Laraba, mataimakin Shugaban…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Trump Zata Kafa Kasuwar Ma’adanai” »

Amurka, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

An Yanke Mishi Hukuncin Kisa Saboda Neman Kudin Aure
Published: February 4, 2026 at 2:23 PM | By: Bala Hassan | Updated: February 5, 2026

Posted on February 4, 2026February 5, 2026 By Bala Hassan No Comments on An Yanke Mishi Hukuncin Kisa Saboda Neman Kudin Aure
Published: February 4, 2026 at 2:23 PM | By: Bala Hassan | Updated: February 5, 2026
An Yanke Mishi Hukuncin Kisa Saboda Neman Kudin AurePublished: February 4, 2026 at 2:23 PM | By: Bala Hassan | Updated: February 5, 2026

Kotu ta yanke hukuncin kisa ga barawon da ya kashe Mai Babur a hanyar Estate a jihar Bauchi dake Arewa maso gabas a Najeriya. Babban Kotun Jihar Bauchi mai lamba hudu, karkashin jagorancin Mai Shari’a Aliyu Baba Usman, ta yanke wa wani mutum mai suna Mamuda Zakariyau hukuncin kisa ta hanyar rataya saboda kashe wani…

Ci Gaba Da Karatu “An Yanke Mishi Hukuncin Kisa Saboda Neman Kudin Aure” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Babban Malamin Musulunci Sheikh Usman Kusfa Zaria Ya Rasu
Published: February 2, 2026 at 8:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 2, 2026

Posted on February 2, 2026February 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Babban Malamin Musulunci Sheikh Usman Kusfa Zaria Ya Rasu
Published: February 2, 2026 at 8:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 2, 2026
Babban Malamin Musulunci Sheikh Usman Kusfa Zaria Ya RasuPublished: February 2, 2026 at 8:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 2, 2026

Allah ya yiwa babban malamin Musulunci kuma shehin darikar Tijjaniya Sheikh Usman Kusfa Zaria rasuwa bayan doguwar jinya ranar lahadi. Sheikh Usman Kusfa Zaria Wanda Yana cikin shehinan Tijjaniyya a Najeriya ya shahara wajen Kawo Sabbin ababe a Wajen karatuttukansa, harma ana mishi lakabi da Sheikh Rigi-rigi Attajazuli. Za’ayi sallar janaza bayan la’asar a garin…

Ci Gaba Da Karatu “Babban Malamin Musulunci Sheikh Usman Kusfa Zaria Ya Rasu” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Harin Da Israela Ta Kai Gaza Yayi Ajalin Mutane 27 Da Yara Uku
Published: January 31, 2026 at 8:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 31, 2026

Posted on January 31, 2026January 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Harin Da Israela Ta Kai Gaza Yayi Ajalin Mutane 27 Da Yara Uku
Published: January 31, 2026 at 8:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 31, 2026
Harin Da Israela Ta Kai Gaza Yayi Ajalin Mutane 27 Da Yara UkuPublished: January 31, 2026 at 8:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 31, 2026

A wani hari mafi tsanani cikin makon nin nan, da Isra’ila ta kai a Gaza a ranar Asabar, ya kashe mutane 27 ciki harda yara uku a farmakin data auna kan ofishin ‘Yan sanda, da gidaje da kuma akan tantuna, kamar yadda jami’n kiwon lafiya a yankin Falasdinu suka fada. Sojojin Isra’ila suka ce sun…

Ci Gaba Da Karatu “Harin Da Israela Ta Kai Gaza Yayi Ajalin Mutane 27 Da Yara Uku” »

Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

CAF Ta Yanke Hukunci Kan Ƙasashen Senegal Da Moroko AFCON 2025
Published: January 29, 2026 at 8:05 AM | By: Bala Hassan

Posted on January 29, 2026 By Bala Hassan No Comments on CAF Ta Yanke Hukunci Kan Ƙasashen Senegal Da Moroko AFCON 2025
Published: January 29, 2026 at 8:05 AM | By: Bala Hassan
CAF Ta Yanke Hukunci Kan Ƙasashen Senegal Da Moroko AFCON 2025Published: January 29, 2026 at 8:05 AM | By: Bala Hassan

Hukumar ladabtarwa ta CAF ta kakabawa hukumar kwallon kafa ta Senegal FSF, da hukumar kwallon ta Moroko takunkumi. Hukumar ladabtarwa ta (“CAF”) ta sanya takunkumi kan Senegal da Moroko da wasu ‘yan wasa da jami’ai game da abubuwan da suka faru a lokacin gasar cin kofin Afirka na CAF na Moroko 2025, wanda ya keta…

Ci Gaba Da Karatu “CAF Ta Yanke Hukunci Kan Ƙasashen Senegal Da Moroko AFCON 2025” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Wasanni

Posts pagination

Previous 1 … 19 20 21 … 32 Next

Sabbin Labarai

  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro
  • Gombe Ta Haɗa Kai Da UNICEF Don Kare Yara Daga Tamowa Tun Kafin Haihuwa

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Haryanzu Abubakar Malami Da Dansa Suna Hannun Hukumar EFCC Labarai
  • Amurka Zatayi Amfani Da Sansanonin Birtaniya Amurka
  • Yau Lahadi Ake Gudanar Da Zabe A Kasar Myanmar Labarai
  • Kamfanin Dangote Zai Sayo Na’urori Daga Kasar China Kimiya
  • Jami’yar ADC A Najeriya Ta Kori Nafiu Bala Afrika
  • Farashin Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya Labarai
  • Uwargidan Shugaban Ƙasar Najeriya Ta Ƙaddamar Muhimman Ayyuka A Jihar Jigawa Afrika
  • Ministan Yaɗa Labarai: Ceto Daliban Neja An Samu Natsuwa A Kasa Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.