Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Kasashe Biyar Zasu Tura Sojoji Domin Ayyukan Wanzar Da Zaman Lafiya A Gaza
Published: February 20, 2026 at 1:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasashe Biyar Zasu Tura Sojoji Domin Ayyukan Wanzar Da Zaman Lafiya A Gaza
Published: February 20, 2026 at 1:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasashe Biyar Zasu Tura Sojoji Domin Ayyukan Wanzar Da Zaman Lafiya A GazaPublished: February 20, 2026 at 1:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ahalinda ake ciki kuma, kasashe biyar sun amince zasu tura sojoji domin ayyukan kiyaye zaman lafiya a Gaza, kamar yadda kwamandan rundunar manjo janar Jeff Jeffers na sojin Amurka ya fada a lokacin taron kwamitin wanzar da zaman lafiya, da shugaban Amurka Donald Trump ya kafa. Kasashe biyar na farko da suka amince za su…

Ci Gaba Da Karatu “Kasashe Biyar Zasu Tura Sojoji Domin Ayyukan Wanzar Da Zaman Lafiya A Gaza” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Sauran Duniya, Tsaro

Zamfara: Sai Mun Hada Kai Don Kawo Karshen Ta’addanci
Published: February 18, 2026 at 3:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Zamfara: Sai Mun Hada Kai Don Kawo Karshen Ta’addanci
Published: February 18, 2026 at 3:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Zamfara: Sai Mun Hada Kai Don Kawo Karshen Ta’addanciPublished: February 18, 2026 at 3:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Zamfara a Najeriya ta ƙaddamar da sabbin motocin yaƙi masu sulke (Armoured Personnel Carriers APCs) tare da gabatar da ingantaccen tsarin jiragen sama marasa matuƙi na sa-ido (Unmanned Aerial Systems – UAS), a wani muhimmin mataki na ƙarfafa tsaro da kare rayuka da dukiyoyin al’umma. Gwamnan jihar, Dauda Lawal, ne ya jagoranci sayo…

Ci Gaba Da Karatu “Zamfara: Sai Mun Hada Kai Don Kawo Karshen Ta’addanci” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Tsaro

Musulmai A Kasashen Duniya Da Dama Sunfara Azumin Ramadan
Published: February 18, 2026 at 4:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Musulmai A Kasashen Duniya Da Dama Sunfara Azumin Ramadan
Published: February 18, 2026 at 4:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Musulmai A Kasashen Duniya Da Dama Sunfara Azumin RamadanPublished: February 18, 2026 at 4:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Musulmi a kasashe da dama a fadin duniya sun tashi da azumi na watan Ramadhan. Kasar Saudiyya ta sanar da ganin jinjirin watan azumi a jiya Talata, inda hukumomi suka umarci musulmin kasar da su tashi da azumi a yau Laraba. Haka suma kasashen Kuwait, Yemen, Qatar, Bahrain, Kuwait da Palestine da Nigeria da niger…

Ci Gaba Da Karatu “Musulmai A Kasashen Duniya Da Dama Sunfara Azumin Ramadan” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Sauran Duniya

An Fara Azumin Watan Ramadan A Najeriya Da Sassan Duniya 
Published: February 18, 2026 at 3:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Fara Azumin Watan Ramadan A Najeriya Da Sassan Duniya 
Published: February 18, 2026 at 3:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Fara Azumin Watan Ramadan A Najeriya Da Sassan Duniya Published: February 18, 2026 at 3:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

An Fara Azumin Watan Ramadana Na Bana a Najeriya Da Sassan Duniya A Larabar nan 18 ga watan Febrairu 2026 a ka fara azumin watan Ramadana a Najeriya, Saudiyya da kasashen musulmi da dama. Wannan ya biyo bayan ganin jinjirin watan Ramadana yayin da watan Sha’aban yayi kwana 29. Wannan Shekarar Shehun Borno Alhaji Garbai…

Ci Gaba Da Karatu “An Fara Azumin Watan Ramadan A Najeriya Da Sassan Duniya ” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Rediyo, Sauran Duniya

An Ga Watan Ramadan A Najeriya Da Nijar
Published: February 17, 2026 at 8:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Ga Watan Ramadan A Najeriya Da Nijar
Published: February 17, 2026 at 8:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Ga Watan Ramadan A Najeriya Da NijarPublished: February 17, 2026 at 8:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

YANZU-YANZU: Sanarwar Ganin Watan Ramadana Daga Fadar Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar III. Itama jamhuriyar Nijar Ta Bada sanarwar ganin jinjirin watan inda Zasu Fara Azumin Ramadan gobe Laraba.

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Kasar Saudiya Ta Sanar Da Ganin Watan Azumi
Published: February 17, 2026 at 3:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Saudiya Ta Sanar Da Ganin Watan Azumi
Published: February 17, 2026 at 3:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Saudiya Ta Sanar Da Ganin Watan AzumiPublished: February 17, 2026 at 3:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An ga watan Azumi a ƙasar Saudiyya An ga watan Azumi a ƙasar Saudiyya wanda hakan ke nuni da cewa za a fara Azumi a gobe Laraba. Yanzu dai, za a jira zuwa anjima domin duba watan a Najeriya kafin samun sanarwa daga Fadar Mai alfarma Sarkin Musulmi.

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Nishadi

Gwamnatin Bola Tinubu Ta Raba Taraktoci Dubu Biyu Domin Inganta Noma
Published: February 17, 2026 at 2:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Bola Tinubu Ta Raba Taraktoci Dubu Biyu Domin Inganta Noma
Published: February 17, 2026 at 2:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Bola Tinubu Ta Raba Taraktoci Dubu Biyu Domin Inganta NomaPublished: February 17, 2026 at 2:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da wasu sabbin taraktocin noma guda 2,000 domin bunkasa aikin noma na zamani a fadin kasar tare da nufin noma sama da hekta miliyan 1.5 a duk shekara. Ministan Noma da Samar da Abinci, Abubakar Kyari, ne ya bayyana hakan yayin bikin kaddamar da shirin a ranar Litinin a Abuja, inda…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Bola Tinubu Ta Raba Taraktoci Dubu Biyu Domin Inganta Noma” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i

Jagoran Addinin Kirista A Kaduna Ya Rabawa Fiye Da Musulmai Dubu Kayan Abincin Azumi
Published: February 17, 2026 at 12:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jagoran Addinin Kirista A Kaduna Ya Rabawa Fiye Da Musulmai Dubu Kayan Abincin Azumi
Published: February 17, 2026 at 12:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jagoran Addinin Kirista A Kaduna Ya Rabawa Fiye Da Musulmai Dubu Kayan Abincin AzumiPublished: February 17, 2026 at 12:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gabanin shigowar watan azumin Ramadan, Church of Christ Evangelical and Life Intervention Ministry da ke Sabon Tasha a Kaduna ta raba kayan abinci ga Musulmi sama da 1,000, makarantun Islamiyya na Tsangaya da kuma wasu ‘yan gudun hijira (IDPs), a wani mataki da ke ƙara ƙarfafa zaman lafiya da fahimtar juna tsakanin mabiya addinai daban-daban….

Ci Gaba Da Karatu “Jagoran Addinin Kirista A Kaduna Ya Rabawa Fiye Da Musulmai Dubu Kayan Abincin Azumi” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi

Iran Da Amurka Zasu Kulla Yarjejeniyar Nukiliya
Published: February 16, 2026 at 4:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Da Amurka Zasu Kulla Yarjejeniyar Nukiliya
Published: February 16, 2026 at 4:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Da Amurka Zasu Kulla Yarjejeniyar NukiliyaPublished: February 16, 2026 at 4:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Iran na neman kulla yarjejeniya kan makaman nukiliya da Amurka, wadda zata samar da amfani ga tattalin arzikin duka kasashen biyu, a cewar wani jami’in jakadancin Iran a ranar Lahadi. Wannan ya biyo kwanaki kafin zaman tattaunawa ta biyu tsakanin Washington da Tehran. A farkon wannan watan ne Iran da Amurka suka sabunta sake…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Da Amurka Zasu Kulla Yarjejeniyar Nukiliya” »

Amurka, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Tsaro

Channels TV: Ta Yi Rashin Hazikin Dan Jarida Mr Khani
Published: February 15, 2026 at 8:53 AM | By: Bala Hassan | Updated: February 15, 2026

Posted on February 15, 2026February 15, 2026 By Bala Hassan No Comments on Channels TV: Ta Yi Rashin Hazikin Dan Jarida Mr Khani
Published: February 15, 2026 at 8:53 AM | By: Bala Hassan | Updated: February 15, 2026
Channels TV: Ta Yi Rashin Hazikin Dan Jarida Mr KhaniPublished: February 15, 2026 at 8:53 AM | By: Bala Hassan | Updated: February 15, 2026

Daya daga cikin ‘Yan Jarida 13 da sukayi hatsarin Mota a Bauchi ya Rasuwa Allah ya karbi rayuwar daya daga cikin ‘Yan Jarida  da sukayi hatsarin Mota a Jihar Bauchi da ke Arewa maso gabas a Najeriya mai suna Khani Ben. Khani Ben ma’aikacin ne a gidan talabijin na Channels TV ya shahara ta wajan…

Ci Gaba Da Karatu “Channels TV: Ta Yi Rashin Hazikin Dan Jarida Mr Khani” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Posts pagination

Previous 1 … 18 19 20 … 32 Next

Sabbin Labarai

  • NDLEA Ta Kama Dan Kasuwa Da Ke Yunkurin Safarar Hodar Iblis
  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Babban Hafsan Sojan Libya Ya Mutu A Wani Hatsarin Jirgin Saman Turkiyya Afrika
  • Shirin Safe 0500 UTC Yau Talata 11.18.2025 Rediyo
  • Gwamnatin Amurka Na Kokarin Watsi Da Tsohuwar Dokar Jones Labarai
  • An Kashe Mutane 169 A Wani Harin Sudan Ta Kudu Afrika
  • An Kama Maharan Bom Din Maiduguri Tsaro
  • CAN: Da Alamu Daliban St. Mery Na Cikin Koshin Lafiya Najeriya
  • Magoya Bayan Tijjaniyya Zasu Kauracewa Zabe Saboda Kama Sheikh Sani Khalifa Afrika
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.