Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Najeriya Da Kasar Saudiya Sun Kulla Yarjejeniyar Tsaro
Published: December 9, 2025 at 5:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 9, 2025

Posted on December 9, 2025December 9, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Najeriya Da Kasar Saudiya Sun Kulla Yarjejeniyar Tsaro
Published: December 9, 2025 at 5:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 9, 2025
Najeriya Da Kasar Saudiya Sun Kulla Yarjejeniyar TsaroPublished: December 9, 2025 at 5:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 9, 2025

Najeriya da kasar Saudi Arabia sun kulla yarjejeniya ta shekaru biyar domin ƙarfafa haɗin gwiwar tsaro da dangantakar soja tsakanin kasashen biyu. A cewar wata sanarwa daga ofishin sakataran yaɗa labaran ministan tsaron kasar, Ahmed Dan Wudil, yarjejeniyar za ta haɗa da musayar bayanan leken asiri, horas da soji, ƙera kayan tsaro, da haɗin gwiwa…

Ci Gaba Da Karatu “Najeriya Da Kasar Saudiya Sun Kulla Yarjejeniyar Tsaro” »

Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Gwamna Fubara Ya Koma Jam’iyar APC
Published: December 9, 2025 at 5:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 9, 2025

Posted on December 9, 2025December 9, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamna Fubara Ya Koma Jam’iyar APC
Published: December 9, 2025 at 5:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 9, 2025
Gwamna Fubara Ya Koma Jam’iyar APCPublished: December 9, 2025 at 5:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 9, 2025

Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya sanar da sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya, Gwamna Fubara dai ya sanar da sauya sheƙar ne yayin wani taron masu ruwa da tsaki a gidan gwamnati da ke birnin fatakwal na jihar Rivers. Wannan dai na zuwa ne ƙasa da mako guda bayan da ƴan…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamna Fubara Ya Koma Jam’iyar APC” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Siyasa

Shugaba Tinubu Ya Gana Da Wasu Gwamnoni Shida
Published: December 8, 2025 at 5:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 8, 2025

Posted on December 8, 2025December 8, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Ya Gana Da Wasu Gwamnoni Shida
Published: December 8, 2025 at 5:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 8, 2025
Shugaba Tinubu Ya Gana Da Wasu Gwamnoni ShidaPublished: December 8, 2025 at 5:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 8, 2025

Mashawarcin shugaban kasar kan harkokin yada labarai da tsare tsare, Bayo Onanuga, ne ya sanar da hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar, inda ya ce Gwamnonin sun kunshi na Sakkwato Ahmad Aliyu, Ondo, Lucky Aiyedatiwa, sai Gwamnan Jigawa Umar Namadi. Sauran sune Gwamnan Kebbi, Dakta Nasir Idris, Kogi, Ahmed Usman Ododo da kuma…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Gana Da Wasu Gwamnoni Shida” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

“Hotuna” An Sako Daliban Makarantar St. Mary’s Su 100
Published: December 8, 2025 at 4:49 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 8, 2025

Posted on December 8, 2025December 8, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on “Hotuna” An Sako Daliban Makarantar St. Mary’s Su 100
Published: December 8, 2025 at 4:49 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 8, 2025
“Hotuna” An Sako Daliban Makarantar St. Mary’s Su 100Published: December 8, 2025 at 4:49 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 8, 2025

Da yammanan ne dai aka iso da wasu daga cikin dalibai da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su tun a makon da ya gabata. Yan zu haka gwaman jihar Neja Alh. Umar Muhammad Bago, ya tarbi yaran. Zamu kawo muku karin bayani.

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

An Murkushe Wani Yunkurin Juyin Mulki A Jamhuriyar Benin
Published: December 7, 2025 at 3:20 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 7, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on An Murkushe Wani Yunkurin Juyin Mulki A Jamhuriyar Benin
Published: December 7, 2025 at 3:20 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
An Murkushe Wani Yunkurin Juyin Mulki A Jamhuriyar BeninPublished: December 7, 2025 at 3:20 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Gwamnatin Jamhuriyar Benin ta ce dakarun sojojinta sun murkushe wani yunkurin juyin mulki, a bayan da wasu sojoji suka fito cikin tashar telebijin ta ƙasar suna iƙirarin kwace mulki. Wannan yunkurin juyin mulki na baya bayan nan a yankin Afirka ta Yamma, inda sojoji suka kwace mulki a makwabtan Benin, watau Nijar da Burkina Faso,…

Ci Gaba Da Karatu “An Murkushe Wani Yunkurin Juyin Mulki A Jamhuriyar Benin” »

Afrika, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Gwamnatin Kasar Benin Ta Nemi ‘Yan Kasa Su Kwantar Da Hankali
Published: December 7, 2025 at 11:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 7, 2025

Posted on December 7, 2025December 7, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Kasar Benin Ta Nemi ‘Yan Kasa Su Kwantar Da Hankali
Published: December 7, 2025 at 11:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 7, 2025
Gwamnatin Kasar Benin Ta Nemi ‘Yan Kasa Su Kwantar Da HankaliPublished: December 7, 2025 at 11:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 7, 2025

Gwamnati ta tabbatar Talon yana cikin aminci bayan ɗan tashe-tashen hankali mai kama da yunkurin juyin mulki. Fadar Shugaban Ƙasar Janhuriyar Binin ta tabbatar a ranar Lahadi cewa Shugaba Patrice Talon yana cikin koshin lafiya, bayan wani ƙaramin rukuni na sojoji ya yi ikirarin cewa ya hambarar da shi daga mulki. Sanarwar ta bayyana ikirarin…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Kasar Benin Ta Nemi ‘Yan Kasa Su Kwantar Da Hankali” »

Afrika, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Rivers: ‘Yan Majalisa 16 Sun Canza Sheka Zuwa APC
Published: December 5, 2025 at 10:56 AM | By: Bala Hassan | Updated: December 5, 2025

Posted on December 5, 2025December 5, 2025 By Bala Hassan No Comments on Rivers: ‘Yan Majalisa 16 Sun Canza Sheka Zuwa APC
Published: December 5, 2025 at 10:56 AM | By: Bala Hassan | Updated: December 5, 2025
Rivers: ‘Yan Majalisa 16 Sun Canza Sheka Zuwa APCPublished: December 5, 2025 at 10:56 AM | By: Bala Hassan | Updated: December 5, 2025

A jihar Rivers ‘Yan Majalisar Dokokin Jihar su 16 Sun Koma Jam’iyyar APC Mambobin majalisar guda 16 sun sanar da ficewar su daga jam’iyyar PDP zuwa APC. Kakakin majalisar dokokin jihar, Martins Amaewhule, ne ya bayyana sauya shekar a zaman majalisar da aka gudanar a yau Juma’a. Amaewhule ya kuma tabbatar da cewa shi ma…

Ci Gaba Da Karatu “Rivers: ‘Yan Majalisa 16 Sun Canza Sheka Zuwa APC” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Musa: “Da Yaddar Allah Zamu Ga Bayan Ta’addanci A Najeriya”
Published: December 5, 2025 at 5:18 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 5, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Musa: “Da Yaddar Allah Zamu Ga Bayan Ta’addanci A Najeriya”
Published: December 5, 2025 at 5:18 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Musa: “Da Yaddar Allah Zamu Ga Bayan Ta’addanci A Najeriya”Published: December 5, 2025 at 5:18 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Jajircewa da muka nuna a baya ita ta sa Shugaba Bola Ahmad Tinubu, ya sake dauko ni don na ja ragamar ma’aikatar tsaro ta kasa. Tsarin aikin mu shine, ba nuna banbanci na addini ko kabilanci, haka kuma ba sani ba sabo wajen gabatar da aiki. Mu duka ‘yan Najeriya ne sai mun hada hannu…

Ci Gaba Da Karatu “Musa: “Da Yaddar Allah Zamu Ga Bayan Ta’addanci A Najeriya”” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Ribadu: Najeriya Ce Kasa Daya Tilo Da Ke Tabbatar Da Demokraɗiyya A Sahel
Published: December 4, 2025 at 8:58 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 4, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Ribadu: Najeriya Ce Kasa Daya Tilo Da Ke Tabbatar Da Demokraɗiyya A Sahel
Published: December 4, 2025 at 8:58 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Ribadu: Najeriya Ce Kasa Daya Tilo Da Ke Tabbatar Da Demokraɗiyya A SahelPublished: December 4, 2025 at 8:58 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Mai bawa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (NSA), Nuhu Ribadu, ya gargadi cewa dole ne a kare tsarin dimokraɗiyyar Najeriya, kasancewarta kasa daya tilo da take aiwatar da demokraɗiyya a duk yankin Sahel, inda rikice rikicen siyasa da juyin mulki suka yi kamari. Ribadu ya yi wannan jawabi ne a Abuja, a wani taron…

Ci Gaba Da Karatu “Ribadu: Najeriya Ce Kasa Daya Tilo Da Ke Tabbatar Da Demokraɗiyya A Sahel” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Shugaba Tinubu Ya Rantsar Da Christ Musa Ministan Tsaro
Published: December 4, 2025 at 4:45 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 4, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Shugaba Tinubu Ya Rantsar Da Christ Musa Ministan Tsaro
Published: December 4, 2025 at 4:45 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Shugaba Tinubu Ya Rantsar Da Christ Musa Ministan TsaroPublished: December 4, 2025 at 4:45 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Sabon Ministan tsaron Najeriya ya sha rantsuwar kama aiki. An rantsar da tsohon babban hafsan tsaron ne a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja a yau Alhamis, kwana ɗaya bayan da Majalisar Dattawa ta wanke shi, bayan shafe kusan sa’o’i biyar suna yi masa tambayoyi yayin tantance shi.

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Posts pagination

Previous 1 … 6 7 8 … 10 Next

Sabbin Labarai

  • Zaman Lafiya Yafara Dawowa A Sudan
  • Shugaban Kasar Uganda Yana Kokarin Mayar Da Mulkin Kasar Na Gado
  • Jam’iyar APC A Najeriya Ta Kaddamar Da Bada Shaidar Zama Dan Jam’iyyar Ta Na’ura Mai Kwakwalwa
  • Najeriya Ta Dauki Hayan Amurkawa Don Kyautata Alaka Da Trump Game Da Kisan Kiristoci
  • Gwamnatin Tarayya Ta Cimma Yarjejeniya Da Kungiyar Malaman Jami’oi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • ‘Yan-Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Daliban St. Mary! Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Takaddama Ta Barke Tsakanin Lebanon Da Isra’ila Akan Bakin Iyaka Labarai
  • Kasar Iceland Ta Kauracewa Bikin Gasar Wakokin Shekara Mai Zuwa Labarai
  • Sanyin Hunturu Yayi Ajalin ‘Yan Cirani A Morocco Afrika
  • Shugaban Koriya Ta Arewa Ya Gabatar Da Gwajin Makami Mai Linzami Afrika
  • Da Alamu Ronaldo Zai Buga Dukkan Wasanni Da Gasar Kofin Duniya A 2026 Wasanni
  • Ana Cigaba Da Kai Kayan Agaji Kasar Morocco Sakamakon Tsananin Hunturu Afrika
  • Umar Aliyu, Shugaban Magoya Bayan Wikki Tourist
    Jagorancin Wikki Tourist FC Na Samun Yabo Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.