Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Najeriya

Anyi Asarar Biliyoyin Naira A Gobarar Kasuwar Singa
Published: February 16, 2026 at 10:11 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Anyi Asarar Biliyoyin Naira A Gobarar Kasuwar Singa
Published: February 16, 2026 at 10:11 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Anyi Asarar Biliyoyin Naira A Gobarar Kasuwar SingaPublished: February 16, 2026 at 10:11 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Babbar kasuwar hada hadar kayayyakin abinci ta Singa dake Kanon Nigeria ta gamu da ibtila’in gobara a daren ranar Asabar, inda ta rika ci har zuwa wayewar garin ranar Lahadi, kafin a shawo kan ta. Gobarar ta jawo asarar daruruwan miliyoyin Naira. Wutar ta fara ne daga wani wuri da ake kira Gidan Gilas, inda…

Ci Gaba Da Karatu “Anyi Asarar Biliyoyin Naira A Gobarar Kasuwar Singa” »

Labarai, Najeriya

Kasar Saudiya Zatayi Gwajin Noman Dabino A Kano
Published: February 15, 2026 at 1:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Saudiya Zatayi Gwajin Noman Dabino A Kano
Published: February 15, 2026 at 1:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Saudiya Zatayi Gwajin Noman Dabino A KanoPublished: February 15, 2026 at 1:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ma’aikatar Muhalli ta Tarayyar Najeriya ta zaɓi jihar Kano domin aiwatar da shirin gwajin Bunƙasa Dabino da King Salman Humanitarian Aid and Relief Centre (KSrelief) ta gabatar. Kwamishinan Muhalli da Sauyin Yanayi na jihar Kano, Dakta Dahir M. Hashim, ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar a Kano bayan karɓar baƙuncin…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Saudiya Zatayi Gwajin Noman Dabino A Kano” »

Labarai, Najeriya, Sana'o'i

Usman Maiyama Ne Gwarzon Kamun Kifin Argungu Bana
Published: February 14, 2026 at 6:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Usman Maiyama Ne Gwarzon Kamun Kifin Argungu Bana
Published: February 14, 2026 at 6:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Usman Maiyama Ne Gwarzon Kamun Kifin Argungu BanaPublished: February 14, 2026 at 6:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Abubakar Usman Maiyama ya zama gwarzon bikin kamun kifi na Argungu cikin masunta 40,000 Abubakar Usman Maiyama daga jihar Kebbi ya zama gwarzon bana a bikin Argungu Fishing Festival, bayan da ya kama kifi mai nauyin kilogiram 59. Majiyoyi sun ruwaito cewa sama da masu kamun kifi 40,000 ne suka shiga kogin domin fafatawa, amma…

Ci Gaba Da Karatu “Usman Maiyama Ne Gwarzon Kamun Kifin Argungu Bana” »

Labarai, Najeriya, Wasanni

INEC: Akwai Yiwuwar Dage Zaben 2027 Saboda Azumi
Published: February 14, 2026 at 4:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on INEC: Akwai Yiwuwar Dage Zaben 2027 Saboda Azumi
Published: February 14, 2026 at 4:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
INEC: Akwai Yiwuwar Dage Zaben 2027 Saboda AzumiPublished: February 14, 2026 at 4:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC ta ce tana ci gaba da tuntuba kan jadawalin babban zaɓen 2027, bayan da aka nuna damuwa cewa ranar zaɓen ta yi daidai da watan Ramadan. A wata sanarwa da Kwamishinan Ƙasa kuma Shugaban Kwamitin Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Masu Zaɓe, Mohammed Haruna, ya fitar,…

Ci Gaba Da Karatu “INEC: Akwai Yiwuwar Dage Zaben 2027 Saboda Azumi” »

Labarai, Najeriya, Siyasa

Ganduje Ya Nisanta Kansa Da Batan Dadiyata
Published: February 14, 2026 at 3:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ganduje Ya Nisanta Kansa Da Batan Dadiyata
Published: February 14, 2026 at 3:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ganduje Ya Nisanta Kansa Da Batan DadiyataPublished: February 14, 2026 at 3:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya yi watsi da zargin da tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya yi masa dangane da bacewar Abubakar Idris, wanda aka fi sani da Dadiyata. A wata sanarwa da tsohon Kwamishinan yaɗa labarai da harkokin cikin gida na Kano, Kwamared Muhammad Garba, ya sanya wa hannu, Ganduje…

Ci Gaba Da Karatu “Ganduje Ya Nisanta Kansa Da Batan Dadiyata” »

Labarai, Najeriya, Tsaro

Hukumar Zaben Najeriya Ta Sanar Da Ranar Zaben Shugaban Kasa
Published: February 13, 2026 at 12:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 13, 2026

Posted on February 13, 2026February 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar Zaben Najeriya Ta Sanar Da Ranar Zaben Shugaban Kasa
Published: February 13, 2026 at 12:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 13, 2026
Hukumar Zaben Najeriya Ta Sanar Da Ranar Zaben Shugaban KasaPublished: February 13, 2026 at 12:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 13, 2026

INEC ta tsayar da ranar zaben shugaban ƙasa na 2027 Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta A Najeriya wato (INEC) ta tsayar da ranar 20 ga Fabrairu, 2027, don gudanar da zaben shugaban kasa na shekarar 2027. Shugaban Hukumar Farfesa Joash Amupitan ne ya bayyana sanarwar a taron manema labarai da aka yi a Abuja a…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar Zaben Najeriya Ta Sanar Da Ranar Zaben Shugaban Kasa” »

Labarai, Najeriya, Siyasa

Kamfanin Mai Na NNPC Yasamu Gwaggwabar Riba
Published: February 13, 2026 at 5:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kamfanin Mai Na NNPC Yasamu Gwaggwabar Riba
Published: February 13, 2026 at 5:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kamfanin Mai Na NNPC Yasamu Gwaggwabar RibaPublished: February 13, 2026 at 5:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kamfanin NNPC ya sami ribar dala bilyan 4.26, wanda yayi daidai da Naira trillion 5. da bilyan 760 a bara, kasar wacce tafi galibin kasashen Afirka hakar mai tace tana samun Gangar mai milyan daya da dubu dari shida da ‘yan kai a ko wace rana. Adadin abunda kamfanin ya samu kachokam ya tashi akan…

Ci Gaba Da Karatu “Kamfanin Mai Na NNPC Yasamu Gwaggwabar Riba” »

Labarai, Najeriya

Take Hakkin Dan Adam Zai Haifar Da Juyin Juya Hali A Najeriya
Published: February 13, 2026 at 5:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 13, 2026

Posted on February 13, 2026February 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Take Hakkin Dan Adam Zai Haifar Da Juyin Juya Hali A Najeriya
Published: February 13, 2026 at 5:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 13, 2026
Take Hakkin Dan Adam Zai Haifar Da Juyin Juya Hali A NajeriyaPublished: February 13, 2026 at 5:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 13, 2026

Za Iya Juyin Juya Hali A Najeriya In A Ka Cigaba Da Take Hakkin Dan’adam -Inji Atiku Abubakar Kan Yunkurin Kama Elrufai Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya yi gargadin za a iya samun juyin jiuya hali matukar a ka cigaba da take hakkin jama’a na Dan’adam. Alhaji Atiku Abubakar na magana ne a…

Ci Gaba Da Karatu “Take Hakkin Dan Adam Zai Haifar Da Juyin Juya Hali A Najeriya” »

Najeriya, Siyasa

Gwamnatin Sokoto Tabada Umarnin Biyan Albashin Watan Fabrairu
Published: February 12, 2026 at 4:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 13, 2026

Posted on February 12, 2026February 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Sokoto Tabada Umarnin Biyan Albashin Watan Fabrairu
Published: February 12, 2026 at 4:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 13, 2026
Gwamnatin Sokoto Tabada Umarnin Biyan Albashin Watan FabrairuPublished: February 12, 2026 at 4:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 13, 2026

Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu, ya bayar da umarnin a fara biyan ma’aikatan jihar albashin watan Fabarairu nan take, domin sauƙaƙa musu shirye-shiryen tunkarar watan azumin Ramadan da ke ƙaratowa. Sanarwar hakan ta fito ne a ranar Alhamis ta hannun shugaban sashen yaɗa labarai da hulɗa da jama’a na ofishin gwamnan, Abubakar Bawa, inda ya…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Sokoto Tabada Umarnin Biyan Albashin Watan Fabrairu” »

Labarai, Najeriya, Nishadi

Jihar Gombe Ta Saka Hannu Kan Yarjejeniya Da Kamfanonin Tunisiya
Published: February 12, 2026 at 11:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jihar Gombe Ta Saka Hannu Kan Yarjejeniya Da Kamfanonin Tunisiya
Published: February 12, 2026 at 11:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jihar Gombe Ta Saka Hannu Kan Yarjejeniya Da Kamfanonin TunisiyaPublished: February 12, 2026 at 11:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya ya gana da tawagar masu zuba jari da abokan hulɗar ci gaba a ƙarƙashin ƙungiyar rukunin kamfanonin ƙasar Tunisia Masu fafutukar kawo ci gaba a Afirka (Tunisia Consortium for African Development, TUCAD) don samar da haɗin gwiwa mai muhimmanci da kuma buɗe sabbin damammakin zuba jari a fannoni masu…

Ci Gaba Da Karatu “Jihar Gombe Ta Saka Hannu Kan Yarjejeniya Da Kamfanonin Tunisiya” »

Kimiya, Labarai, Najeriya

Posts pagination

Previous 1 … 43 44 45 … 61 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Tinubu: Sojojin Mu Sun Yi Rawar Gani Don Kare Demokuraɗiyya A Jamhuriyar Binin Labarai
  • An Kashe Mutane 169 A Wani Harin Sudan Ta Kudu Afrika
  • Angano Gawar Wani Dan Myanmar A Arewacin New York Afrika
  • Gwamnatin Jihar Gombe Ta Haramta Sana’ar Bola Jari Tsaro
  • Kasar Amurka Da Rasha Zasu Kawo Karshen Tsagaita Nukiliya Amurka
  • Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi Afrika
  • Messi Da Cristiano Suna Da Tasiri A Gasar Cin Kofin Duniya 2026 Wasanni
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.