Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Najeriya

Rundunar ‘Yan Sanda Sun Ceto Wani Daga Hannun Masu Garkuwa
Published: February 12, 2026 at 8:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rundunar ‘Yan Sanda Sun Ceto Wani Daga Hannun Masu Garkuwa
Published: February 12, 2026 at 8:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rundunar ‘Yan Sanda Sun Ceto Wani Daga Hannun Masu GarkuwaPublished: February 12, 2026 at 8:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ‘Yan Sandan jihar Gombe ta ce ta samu nasarar ceto wani mutum da aka yi garkuwa da shi a kauyen Tingile, yankin Birin Fulani da ke Karamar Hukumar Nafada a jihar Gombe Najeriya. A cikin wata sanarwa da Jami’in Hulda da Jama’a na rundunar, DSP Buhari Abdullahi ya fitar, ya ce lamarin ya faru…

Ci Gaba Da Karatu “Rundunar ‘Yan Sanda Sun Ceto Wani Daga Hannun Masu Garkuwa” »

Najeriya, Tsaro

Hukumomin Tsaron Najeriya Ne Suka Bukaci Amurka Ta Turo Musu Sojoji
Published: February 12, 2026 at 7:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumomin Tsaron Najeriya Ne Suka Bukaci Amurka Ta Turo Musu Sojoji
Published: February 12, 2026 at 7:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumomin Tsaron Najeriya Ne Suka Bukaci Amurka Ta Turo Musu SojojiPublished: February 12, 2026 at 7:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar mayakan Najeriya ta fada ranar laraba cewa, dakarun Amurka da za su iso kasar cikin makon ni masu zuwa ba zasu je fagen daga ba, duk wani al’amari na tsaron kasar yana hanun dakarun Najeriya. Wannan ya biyo bayan kalaman da wani jami’in Amurka yayi ranar talata cewa ma’aikatar tsaron Amurka da ake kira…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumomin Tsaron Najeriya Ne Suka Bukaci Amurka Ta Turo Musu Sojoji” »

Amurka, Labarai, Najeriya, Tsaro

Yan Najeriya na ci gaba da maida martani akan sabuwar dokar zabe da majalisar Dattawan kasar ta Amince dashi
Published: February 12, 2026 at 5:27 AM | By: Mustapha Nasiru Batsari

Posted on February 12, 2026 By Mustapha Nasiru Batsari No Comments on Yan Najeriya na ci gaba da maida martani akan sabuwar dokar zabe da majalisar Dattawan kasar ta Amince dashi
Published: February 12, 2026 at 5:27 AM | By: Mustapha Nasiru Batsari

Yanzu haka dai Yan Najeriya na ci gaba da maida Martani akan dokan zaben Kasar da Majalisar Dattawa ta Amince da ita a ranar talatan nan da tagabata, Sashen tattara sakamakon zaben ne dai yafi Daukar Hankalin Masu ruwa da tsaki a Harkokin Zaben Najeriyar, Tsohon mataimakin Shugaban Najeriya Alh.Atiku Abubakar yace abinda Majalisar dattawan…

Ci Gaba Da Karatu “Yan Najeriya na ci gaba da maida martani akan sabuwar dokar zabe da majalisar Dattawan kasar ta Amince dashi” »

Najeriya

Shugaba Tinubu Ya Nada Shugaban NAHCON
Published: February 11, 2026 at 4:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Ya Nada Shugaban NAHCON
Published: February 11, 2026 at 4:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Ya Nada Shugaban NAHCONPublished: February 11, 2026 at 4:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Tinubu ya nada Amb Isma’il Abba Yusuf a matsayin sabon shugaban hukumar kula da aikin hajji ta Najeriya NAHCON Shugaban kasar Najeriya Bola Tinubu ya nada Ambasada Ismail Abba Yusuf a matsayin sabon Shugaba hukumar kula da aikin hajji ta kasa, NAHCON. Nada shi na bukatar amincewar Majalisar Dattawa kamar yadda dokar NAHCON ta…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Nada Shugaban NAHCON” »

Labarai, Najeriya, Nishadi

Amurka Zata Hana Kwankwaso Shiga Kasar
Published: February 11, 2026 at 1:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Zata Hana Kwankwaso Shiga Kasar
Published: February 11, 2026 at 1:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Zata Hana Kwankwaso Shiga KasarPublished: February 11, 2026 at 1:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wasu ‘yan majalisar dokokin Amurka guda biyar daga jam’iyyar Republican sun gabatar da kudiri a majalisar wakilai ta ƙasar domin tilasta wa sakataren harkokin wajen Amurka gabatar da cikakken rahoto kan matakan da ƙasar ke ɗauka wajen magance zargin tsananta wa addini da kisan gilla da ake cewa na faruwa a Najeriya. Idan kudirin ya…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Zata Hana Kwankwaso Shiga Kasar” »

Amurka, Labarai, Najeriya

Farfesa Inuwa Ja’afaru Yakarbi Ragamar Shugabancin Jami’ar Kashere
Published: February 11, 2026 at 1:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farfesa Inuwa Ja’afaru Yakarbi Ragamar Shugabancin Jami’ar Kashere
Published: February 11, 2026 at 1:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farfesa Inuwa Ja’afaru Yakarbi Ragamar Shugabancin Jami’ar KasherePublished: February 11, 2026 at 1:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farfesa Muhammad Inuwa Ja’afaru ya karɓi ragamar shugabancin jami’ar Tarayya dake Kashere a jihar Gombe dake arewa maso gabashin Najeriya A wani muhimmin sauyi na jagoranci da ke nuna sabon babi a tafiyar Sashin ilimin, cikin saƙon taya murna da fatan alheri, an bayyana cewa ana sa ran sabon Shugaban Jami’ar zai kawo ƙwarewa, hangen…

Ci Gaba Da Karatu “Farfesa Inuwa Ja’afaru Yakarbi Ragamar Shugabancin Jami’ar Kashere” »

Labarai, Najeriya

‘Yan Bindiga Sun Karya Alkawarin Dakatar Da Kai Hare Hare A Najeriya
Published: February 11, 2026 at 9:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Bindiga Sun Karya Alkawarin Dakatar Da Kai Hare Hare A Najeriya
Published: February 11, 2026 at 9:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Bindiga Sun Karya Alkawarin Dakatar Da Kai Hare Hare A NajeriyaPublished: February 11, 2026 at 9:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A lokacin da mazauna garin Doma dake jihar Katsinan Nigeria suka kulla yarjejeniyar sulhu da ‘yan ta’adda a watan Satumbar bara, kowa a kauyen yayi fatan hare-haren ‘yan ta’addar ya zo karshe, kuma manoma zasu samu suyi noma a gonakan su cikin kwanciyar hankali. Da farko abin ya dore, amma ranar 3 ga wannan watan,…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Bindiga Sun Karya Alkawarin Dakatar Da Kai Hare Hare A Najeriya” »

Labarai, Najeriya, Tsaro

Amurka Zata Bawa Sojojin Najeriya Horo
Published: February 11, 2026 at 9:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Zata Bawa Sojojin Najeriya Horo
Published: February 11, 2026 at 9:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Zata Bawa Sojojin Najeriya HoroPublished: February 11, 2026 at 9:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Amurka na shirin aikewa da sojoji 200 zuwa Nigeria domin su horar da sojojin kasar kan yadda zasu yaki ‘yan ta’adda a cewar jami’in Amurka a ranar Talata, makonni bayan shugaba Donald Trump ya sa aka kai hari Najeriya wani wuri da ake cewa maboyar ‘yan ta’adda ne. A makon da ya wuce ne sojojin…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Zata Bawa Sojojin Najeriya Horo” »

Labarai, Najeriya, Tsaro

Majalisar Dottijan Najeriya Ta Amince Da Tura Sakamakon Zabe Ta Na’ura
Published: February 11, 2026 at 6:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Majalisar Dottijan Najeriya Ta Amince Da Tura Sakamakon Zabe Ta Na’ura
Published: February 11, 2026 at 6:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Majalisar Dottijan Najeriya Ta Amince Da Tura Sakamakon Zabe Ta Na’uraPublished: February 11, 2026 at 6:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar talata majalisar dattawan Najeriya ta amince da hukumar zabe ta tura sakamakon zabe nan take ta na’ura, mataki da a baya taki amincewa dashi, bayan da ta fuskanci matsin lamba daga kungiyoyin kwadago, kungiyoyin farar hula, da lauyoyi, wadanda suke kokarin ganin sun hana magudin zabe. A makon jiya wakilan majalisar suka ki amincewa…

Ci Gaba Da Karatu “Majalisar Dottijan Najeriya Ta Amince Da Tura Sakamakon Zabe Ta Na’ura” »

Labarai, Najeriya, Siyasa

Muna Kokarin Kawo Karshen Cin Zarafin Jinsi A Gombe – Uwargidan Gwamna
Published: February 10, 2026 at 7:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 11, 2026

Posted on February 10, 2026February 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Muna Kokarin Kawo Karshen Cin Zarafin Jinsi A Gombe – Uwargidan Gwamna
Published: February 10, 2026 at 7:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 11, 2026
Muna Kokarin Kawo Karshen Cin Zarafin Jinsi A Gombe – Uwargidan GwamnaPublished: February 10, 2026 at 7:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 11, 2026

Uwargidan Gwamnan jihar Gombe, Hajiya Dakta Asma’u Inuwa Yahaya,ta jagoranci wani muhimmin taron wayar da kai da nufin ƙarfafa matakan dakilewa da kuma sauya ɗabi’un zamantakewa domin kawo ƙarshen cin zarafin mata da ‘yan mata. An gudanar da taron ne a Cibiyar Ilimi wato (Education Resource Centre) da ke Tashan Dukku a birnin Gombe, tare…

Ci Gaba Da Karatu “Muna Kokarin Kawo Karshen Cin Zarafin Jinsi A Gombe – Uwargidan Gwamna” »

Labarai, Najeriya

Posts pagination

Previous 1 … 44 45 46 … 61 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shugaba Tinubu Zai Kara Karbo Bashin Dala Miliyan 516 Afrika
  • Gwamnan Jihar Gombe Ya Ƙarfafa Wa Sabbin Masu Ashaka Cement Gwiwar Samar Da Ayyukan Yi Afrika
  • Jam’iyyar ADC Ta Karbi Peter Obi Da Wasu Manyan ‘Yan-Siyasa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • CBN: An Samu Ƙaruwar Masu Cin Bashin Banki Basa Biya Najeriya
  • Netanyahu Yayi Gaggawar Amincewa Da Kasafin Kudin Kasar Afrika
  • Jami’ai Daga Amurka Sunce Yakin Amurka Da Iran Zaizo Karshe Amurka
  • Muna Kokarin Kawo Karshen Cin Zarafin Jinsi A Gombe – Uwargidan Gwamna Labarai
  • CHAN Ta Duba Lafiyar Idanun ‘Yan Jarida A Filato Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.