Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Najeriya

Shugaba Bola Tinubu Ya Saka Hannu A Dokar Zabe
Published: February 18, 2026 at 6:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Bola Tinubu Ya Saka Hannu A Dokar Zabe
Published: February 18, 2026 at 6:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Bola Tinubu Ya Saka Hannu A Dokar ZabePublished: February 18, 2026 at 6:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Tinubu ya sanya hannu kan sabuwar dokar zaɓe Shugaban Kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya sanya hannu kan sabuwar dokar zabe ta shekarar 2022, da aka yi wa garambawul zuwa ta shekarar 2026. Hakan ya biyo bayan amincewar Majalisar Dokoki ta Ƙasa da kudurin dokar a ranar Talata, bayan shafe watanni ana muhawara da…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Bola Tinubu Ya Saka Hannu A Dokar Zabe” »

Najeriya, Siyasa

Gwamnatin Kano Ta Rufe Gidajen Bukukuwa Da Shakatawa
Published: February 18, 2026 at 4:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Kano Ta Rufe Gidajen Bukukuwa Da Shakatawa
Published: February 18, 2026 at 4:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Kano Ta Rufe Gidajen Bukukuwa Da ShakatawaPublished: February 18, 2026 at 4:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano ta bada da umarnin rufe dukkan wuraren bukukuwa wato event centre da na shaƙatawa a fadin jihar. Hakazalika hukumar ta hana kidan DJ da kuma gidajen gala yayin da aka fara azumin watan Ramadan. Jami’in hulɗa da jama’a na hukumar, Abdullahi Sani Sulaiman, ne ya sanar da hakan cikin…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Kano Ta Rufe Gidajen Bukukuwa Da Shakatawa” »

Labarai, Najeriya, Nishadi

Zamfara: Sai Mun Hada Kai Don Kawo Karshen Ta’addanci
Published: February 18, 2026 at 3:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Zamfara: Sai Mun Hada Kai Don Kawo Karshen Ta’addanci
Published: February 18, 2026 at 3:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Zamfara: Sai Mun Hada Kai Don Kawo Karshen Ta’addanciPublished: February 18, 2026 at 3:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Zamfara a Najeriya ta ƙaddamar da sabbin motocin yaƙi masu sulke (Armoured Personnel Carriers APCs) tare da gabatar da ingantaccen tsarin jiragen sama marasa matuƙi na sa-ido (Unmanned Aerial Systems – UAS), a wani muhimmin mataki na ƙarfafa tsaro da kare rayuka da dukiyoyin al’umma. Gwamnan jihar, Dauda Lawal, ne ya jagoranci sayo…

Ci Gaba Da Karatu “Zamfara: Sai Mun Hada Kai Don Kawo Karshen Ta’addanci” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Tsaro

Gwamnatin Gombe Ta Aza Tubalin Gina Sakatariyar Gundumomin Cigaba (LCDAs)
Published: February 18, 2026 at 10:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Gombe Ta Aza Tubalin Gina Sakatariyar Gundumomin Cigaba (LCDAs)
Published: February 18, 2026 at 10:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Gombe Ta Aza Tubalin Gina Sakatariyar Gundumomin Cigaba (LCDAs)Published: February 18, 2026 at 10:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya a ranar Talata, ya karɓi baƙuncin takwaransa na Jihar Yobe, Alhaji Mai Mala Buni, tare da Babban Mataimaki na Musamman ga Shugaban Kasa kan Harkokin Siyasa da Sauran Al’amura, Hon. Ibrahim Kabir Masari, don ƙaddamar da muhimman ayyuka da aza tubalin gina Sakatariyar Gundumomin Ci Gaba (LCDAs) a jihar….

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Gombe Ta Aza Tubalin Gina Sakatariyar Gundumomin Cigaba (LCDAs)” »

Labarai, Najeriya, Siyasa

Kamfanin Dangote Zai Sayo Na’urori Daga Kasar China
Published: February 17, 2026 at 10:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kamfanin Dangote Zai Sayo Na’urori Daga Kasar China
Published: February 17, 2026 at 10:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kamfanin Dangote Zai Sayo Na’urori Daga Kasar ChinaPublished: February 17, 2026 at 10:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kamfanin Dangote ya sanya hanu kan wata yarjejeniyar sayan wasu na’urori daga hanun wani kamfanin kasar China Xuzhou kan kudi dala milyan 400, da zai taimaka wajen hanzarta fadada ayyukan tace mai zuwa ganga milyan 1 da dubu dari 400 a ko wace rana, kamar yadda kamfanin yayi bayani a ranar talata. Ana sa ran…

Ci Gaba Da Karatu “Kamfanin Dangote Zai Sayo Na’urori Daga Kasar China” »

Kimiya, Labarai, Najeriya

Gwamnatin Bola Tinubu Ta Raba Taraktoci Dubu Biyu Domin Inganta Noma
Published: February 17, 2026 at 2:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Bola Tinubu Ta Raba Taraktoci Dubu Biyu Domin Inganta Noma
Published: February 17, 2026 at 2:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Bola Tinubu Ta Raba Taraktoci Dubu Biyu Domin Inganta NomaPublished: February 17, 2026 at 2:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da wasu sabbin taraktocin noma guda 2,000 domin bunkasa aikin noma na zamani a fadin kasar tare da nufin noma sama da hekta miliyan 1.5 a duk shekara. Ministan Noma da Samar da Abinci, Abubakar Kyari, ne ya bayyana hakan yayin bikin kaddamar da shirin a ranar Litinin a Abuja, inda…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Bola Tinubu Ta Raba Taraktoci Dubu Biyu Domin Inganta Noma” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i

Jagoran Addinin Kirista A Kaduna Ya Rabawa Fiye Da Musulmai Dubu Kayan Abincin Azumi
Published: February 17, 2026 at 12:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jagoran Addinin Kirista A Kaduna Ya Rabawa Fiye Da Musulmai Dubu Kayan Abincin Azumi
Published: February 17, 2026 at 12:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jagoran Addinin Kirista A Kaduna Ya Rabawa Fiye Da Musulmai Dubu Kayan Abincin AzumiPublished: February 17, 2026 at 12:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gabanin shigowar watan azumin Ramadan, Church of Christ Evangelical and Life Intervention Ministry da ke Sabon Tasha a Kaduna ta raba kayan abinci ga Musulmi sama da 1,000, makarantun Islamiyya na Tsangaya da kuma wasu ‘yan gudun hijira (IDPs), a wani mataki da ke ƙara ƙarfafa zaman lafiya da fahimtar juna tsakanin mabiya addinai daban-daban….

Ci Gaba Da Karatu “Jagoran Addinin Kirista A Kaduna Ya Rabawa Fiye Da Musulmai Dubu Kayan Abincin Azumi” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi

Dakarun Sojin Amurka Sunfara Sauka A Najeriya
Published: February 17, 2026 at 7:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dakarun Sojin Amurka Sunfara Sauka A Najeriya
Published: February 17, 2026 at 7:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Dakarun Sojin Amurka Sunfara Sauka A NajeriyaPublished: February 17, 2026 at 7:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kimanin sojojin Amurka 100 ne suka isa Najeriya, yayinda hukumomi a Washington suke karfafa matakan yaki da ‘yan bindiga masu ra’ayin jihadi, kamar yadda kakakin sojojin Najeriya ya fada. Amurka ta kaddamar da hare hare kan ‘yan tawayen da suke ikirarin musulunci cikin watan Disamba, yanzu kuma wata ‘yar tawagar sojojin Amurka suna aiki cikin…

Ci Gaba Da Karatu “Dakarun Sojin Amurka Sunfara Sauka A Najeriya” »

Amurka, Najeriya, Tsaro

Rundunar Sojin Najeriya Ta Dakile Harin ‘Yan Ta’adda A Jihar Borno
Published: February 16, 2026 at 5:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rundunar Sojin Najeriya Ta Dakile Harin ‘Yan Ta’adda A Jihar Borno
Published: February 16, 2026 at 5:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rundunar Sojin Najeriya Ta Dakile Harin ‘Yan Ta’adda A Jihar BornoPublished: February 16, 2026 at 5:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar sojin Nigeria ta yi nasarar dakile wasu hare-haren ‘yan ta’adda kan sansanin sojoji biyu a jihar Borno, da yayi sanadiyyar hallaka sojoji a wurin, a cewar rundunar sojin a yau Litinin. Harin da aka kai a karshen mako, ya je kan sansanin soji na Pulka da ke da iyaka da kasar Cameroon da kuma…

Ci Gaba Da Karatu “Rundunar Sojin Najeriya Ta Dakile Harin ‘Yan Ta’adda A Jihar Borno” »

Labarai, Najeriya, Tsaro

‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 30 A Jihar Neja
Published: February 16, 2026 at 10:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 30 A Jihar Neja
Published: February 16, 2026 at 10:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 30 A Jihar NejaPublished: February 16, 2026 at 10:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wasu ‘yan ta’adda dauke da bindigogi a kan babaura sun hallaka a kalla mutane 30, suka kuma kona gidaje da shaguna a wasu hare-hare da suka kai kauyuka uku dake yankin arewa maso yammacin jihar Neja a Nigeria da safiyar ranar Asabar, a cewar mazauna wurin da suka zanta da kamfanin dillancin labarai na Reuters….

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 30 A Jihar Neja” »

Najeriya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 42 43 44 … 61 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • CAF Ta Hukunta Samuel Eto’o AFCON 2025 Labarai
  • Anyi Janazar ‘Yan Shi’a 33 Da Aka Kashe A Masallacin Juma’a Sauran Duniya
  • Hukumar MDD Tace Wadanda Suka Mutu A Harin Sudan Sun Haura 70 Afrika
  • APC: Tinubu Da Shettima Za Su Sake Neman Wa’adi Na Biyu A 2027 Afrika
  • Afirka Ta Kudu Ta Kama ‘Yan ƙasar Kenya Su Bakwai Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ruwan Sama Yayi Ajalin Mutane 70 A Nairobi Afrika
  • Janar Christopher Zai Maye Gurbin Ministan Tsaron Najeriya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Najeriya Ta Taya Super Eagles Murnar Lashe Tagulla A Gasar AFCON Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.