Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Inuwa Ya Bukaci A Kara Zuba Jari A Ilimin Sana’o’i Domin Samar Wa Matasa Aikin Yi Afrika
  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya Afrika
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91 Afrika
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu Afrika
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika

Ruwan Sama Yayi Ajalin Mutane 70 A Nairobi
Published: March 14, 2026 at 7:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mutane 62 ne, ciki har da yara 8, suka rasa rayukan su sakamakon ruwan sama mai karfi da ya haddasa ambaliyar ruwa a Nairobi, babban birnin kasar Kenya, da kuma wasu yankunan a karshen makon jiya, a cewar ‘yan sanda a ranar Asabar.

Mafi munin abun ya afku a babban birnin na Nairobi inda mutane 33 suka rasu a cewar ‘yan sanda bayyana adadin mutanen da suka rasa rayukan su a shafin sada zumunta na X.

Fiye da magidanta 2000, sun rasa matsuguni, yayin da ake ci gaba da tafka ruwan sama a yankuna da dama.

Ma’aikatan bada agaji sun fara zakulo gawarwakin mutane daga ruwa a sassa daban daban na birnin Nairobi tun Asabar din da ta gabata, bayan da ambaliyar ruwa cikin dare ya tafi da motoci da dama, ya kuma kawo tsaiko ga zirga-zirgar jiragen sama a filin jirgin sama mafi girma a gabashin Afirka.

Afrika, Labarai

Post navigation

Previous Post: Shugaban Amurka Yayi Watsi Da Tattaunawar Kawo Karshen Yaki Da Iran
Next Post: Rwanda Zata Janye Dakaru Daga Mozambique

Karin Labarai Masu Alaka

Tinubu Zai Gabatar Da Jawabi ga Shugabannin Duniya A Taron UNGA Afrika
Amurka Ta Kulla Yarjejeniya Da Kasashe Hudu Domin Inganta Kiwon Lafiya Labarai
Mataimakin Shugaban Kasa Ya Sauka A Jihar Kwara Labarai
Wani Jirgin Sama Ya Karya Dokar Hana Zirga Zirga Amurka
PDP Ta Tsayar da Goodluck Jonathan Takarar Shugaban Kasa Afrika
ADC Ta Kaucewa INEC Ta Gudanar Da Babban Taro Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Inuwa Ya Bukaci A Kara Zuba Jari A Ilimin Sana’o’i Domin Samar Wa Matasa Aikin Yi
  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shugaba Tinubu Ya Gabatar da Kasafin Kuɗin 2026 Najeriya
  • Sarkin Musulmi Ya Ziyarci Shugaba Bola Tinubu Afrika
  • Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi Afrika
  • EFCC Ta Tsare Tsohon Minista Abubakar Malami Tsaro
  • Kasashen Amurka,Israela Da Iran Sun Amince Da Dakatar Da Yaki Afrika
  • An Kashe Mutum 2 Da Suka Ba ‘Yan-Matan (GGCSS Maga) Kariya! Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ansamu Girgizar Kasa A Kasar Taiwan Labarai
  • Mataimakin Shugaban Kasa Ya Sauka A Jihar Kwara Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.