Malami: Gwamnatin APC Ta Gaza – “Yan-Kasa Kuwa Na Da Katin Zabe”
Rashin sanin makamar aiki, sakaci da kasawar gwamnatin APC ya kai Najeriya halin da take ciki a yanzu, musamman Arewacin kasar. Kasawar gwamnatin tayi yawa wanda har an kai ga gwamnatocin jihohin yankin rufe makarantun gwamnati. Wanda hakan babbar koma baya ne ga bangaren ilimi. Arewa na cikin mawuyacin hali musamman a bangaren tsaro, noma,…
Ci Gaba Da Karatu “Malami: Gwamnatin APC Ta Gaza – “Yan-Kasa Kuwa Na Da Katin Zabe”” »

