Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Najeriya Ta Bawa Dan Takarar Guinea-Bissau Mafaka
Published: December 2, 2025 at 2:16 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 2, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Najeriya Ta Bawa Dan Takarar Guinea-Bissau Mafaka
Published: December 2, 2025 at 2:16 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Najeriya Ta Bawa Dan Takarar Guinea-Bissau MafakaPublished: December 2, 2025 at 2:16 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Najeriya ta bada mafaka a ofishin jakadancinta ga wani dan hamayya a Guinea Bissau wanda yayi takarar shugaban kasa, mai suna Fernando Dias, bayan juyin mulkin da sojoji suka yi a kasar. Ma’aikatar harkokin wajen Najeriya ne ta bayyana haka a yau Litinin. Wannan ayyanawar tana zuwa ne a dai dai lokacin da shugabannin kungiyar…

Ci Gaba Da Karatu “Najeriya Ta Bawa Dan Takarar Guinea-Bissau Mafaka” »

Afrika

Wasan Hamayya (Istanbul Derby) Fenerbahçe Da Galatasaray 1-1
Published: December 1, 2025 at 10:22 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 2, 2025

Posted on December 1, 2025December 2, 2025 By Bala Hassan No Comments on Wasan Hamayya (Istanbul Derby) Fenerbahçe Da Galatasaray 1-1
Published: December 1, 2025 at 10:22 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 2, 2025
Wasan Hamayya (Istanbul Derby) Fenerbahçe Da Galatasaray 1-1Published: December 1, 2025 at 10:22 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 2, 2025

A yau Litinin 1 ga watan Disamba 2025 an fafata a Babban wasan Hamayya, Super Lig Istanbul Derby Fenerbahçe Da Galatasaray 1-1 Galatasaray da Fenerbahçe sun raba maki a wasan Istanbul Derby a wasan Victor Osimhen na farko bayan dawowar sa daga jinyan rauni. Victor Osimhen ya shafe mintuna 90 a wasansa na farko bayan…

Ci Gaba Da Karatu “Wasan Hamayya (Istanbul Derby) Fenerbahçe Da Galatasaray 1-1” »

Labarai, Wasanni

Ministan Tsaron Najeriya Badaru Yayi Murabus
Published: December 1, 2025 at 9:47 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 1, 2025

Posted on December 1, 2025December 1, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Ministan Tsaron Najeriya Badaru Yayi Murabus
Published: December 1, 2025 at 9:47 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 1, 2025
Ministan Tsaron Najeriya Badaru Yayi MurabusPublished: December 1, 2025 at 9:47 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 1, 2025

Ministan Tsaron Najeriya, Alh. Mohammed Badaru Abubakar, ya yi murabus daga mukaminsa yau Litinin A cikin wata wasiƙa mai ɗauke da kwanan wata 1 ga Disamba, wadda ya aika wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu, Badaru Abubakar ya bayyana cewa ya ɗauki wannan mataki ne saboda yanayin rashin lafiya. Shugaba Tinubu ya amince da murabus ɗin…

Ci Gaba Da Karatu “Ministan Tsaron Najeriya Badaru Yayi Murabus” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Matatar Man Dangote Zata Wadatar Da Najeriya Da Makota
Published: December 1, 2025 at 9:45 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 1, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Matatar Man Dangote Zata Wadatar Da Najeriya Da Makota
Published: December 1, 2025 at 9:45 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Matatar Man Dangote Zata Wadatar Da Najeriya Da MakotaPublished: December 1, 2025 at 9:45 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

A Najeriya kamfanin tace man fetur na Dangote, ya fada yau Litinin yana iya samarda man fetur lita bilyan daya da rabi ako wani wata. Daga nan ya gayyaci hukumomin kula da samar  da man fetur a kasar su ziyarci kamfanin don su gasgata, bayanda sashen ya wallafa alkaluma da suke nuna cewa, matatar man…

Ci Gaba Da Karatu “Matatar Man Dangote Zata Wadatar Da Najeriya Da Makota” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Jihohin Arewaci Sun Kafa Asusun Yaki Da Ta’addanci
Published: December 1, 2025 at 8:24 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 1, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Jihohin Arewaci Sun Kafa Asusun Yaki Da Ta’addanci
Published: December 1, 2025 at 8:24 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Jihohin Arewaci Sun Kafa Asusun Yaki Da Ta’addanciPublished: December 1, 2025 at 8:24 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Gwamnonin Arewacin Najeriya, sun kaddamar da Asusun tsaro a yankin, Inda kowacce jiha za ta ba da Biliyan ɗaya duk wata. Gwamnonin jihohin Arewacin Najeriya tare da sarakunan gargajiya sun sanar da kafa Asusun tsaro na yankin Arewa, wanda kowace jiha da kananan hukumomin ta za su riƙa ba da naira biliyan ɗaya a duk…

Ci Gaba Da Karatu “Jihohin Arewaci Sun Kafa Asusun Yaki Da Ta’addanci” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Gwamnonin Arewa “Mun Amince Da Samar Da ‘Yan Sandan Jihohi”
Published: December 1, 2025 at 5:47 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 1, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Gwamnonin Arewa “Mun Amince Da Samar Da ‘Yan Sandan Jihohi”
Published: December 1, 2025 at 5:47 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Gwamnonin Arewa “Mun Amince Da Samar Da ‘Yan Sandan Jihohi”Published: December 1, 2025 at 5:47 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Shugaban Kungiyar Gwamnonin Arewacin Najeriya kuma Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya bukaci cikakken hadin kai da jarumta domin shawo kan matsalolin tsaro da na tattalin arziki da ke kara ta’azzara a Arewacin Najeriya. Da yake jawabi a taron hadin gwiwar Kungiyar Gwamnonin Arewa da Majalisar Sarakunan Gargajiya ta Arewa a Kaduna, Gwamna Inuwa…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnonin Arewa “Mun Amince Da Samar Da ‘Yan Sandan Jihohi”” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Nada Jakadu Da Tinubu Yayi Sako Ne Ga ‘Yan-Arewa
Published: December 1, 2025 at 5:12 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 1, 2025

Posted on December 1, 2025December 1, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Nada Jakadu Da Tinubu Yayi Sako Ne Ga ‘Yan-Arewa
Published: December 1, 2025 at 5:12 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 1, 2025
Nada Jakadu Da Tinubu Yayi Sako Ne Ga ‘Yan-ArewaPublished: December 1, 2025 at 5:12 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 1, 2025

Dr. Usman Isiyaku, mai sharhi akan al’ammuran yau da kullum, shugabanci na gari, ya ayyana wasu kadan daga cikin tsare-tsaren na gwamnatin Tinubu, a kan al’ammurra da suka shafi jagorancin Najeriya. Inda yake cewa “Bisa ga al’adar gwamnatin Bola Ahmad Tinubu, ba wani abun mamaki bane ko sabon abu, don ya nada Yarbawa, a mafi…

Ci Gaba Da Karatu “Nada Jakadu Da Tinubu Yayi Sako Ne Ga ‘Yan-Arewa” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

An Kafa Majalisar Kotun Sulhu Ta Kano
Published: December 1, 2025 at 4:00 PM | By: Mahmud Kwari | Updated: December 1, 2025

Posted on December 1, 2025December 1, 2025 By Mahmud Kwari No Comments on An Kafa Majalisar Kotun Sulhu Ta Kano
Published: December 1, 2025 at 4:00 PM | By: Mahmud Kwari | Updated: December 1, 2025
An Kafa Majalisar Kotun Sulhu Ta KanoPublished: December 1, 2025 at 4:00 PM | By: Mahmud Kwari | Updated: December 1, 2025

Hukumar kare hakkin dan Adam ta Najeriya tace kawancen aiki data kulla da Kotun Sulhu ta jihar Kano (Kano Multi-Door Court) yana haifar da sakamako mai kyau, ta fuskar warware matsalolin danne hakkoki a tsakanin al’uma. A taron kaddamar da sabbin mambobin majalisar kula da ayyukan Kotun, shugaban Ofishin shiyyar Kano na hukumar Abdullahi Shehu…

Ci Gaba Da Karatu “An Kafa Majalisar Kotun Sulhu Ta Kano” »

Labarai

Sheikh Ibrahim Sheikh Dahiru Ya Zamo Khalifan Sheikh Dahiru Bauchi
Published: December 1, 2025 at 11:24 AM | By: Bala Hassan | Updated: December 1, 2025

Posted on December 1, 2025December 1, 2025 By Bala Hassan No Comments on Sheikh Ibrahim Sheikh Dahiru Ya Zamo Khalifan Sheikh Dahiru Bauchi
Published: December 1, 2025 at 11:24 AM | By: Bala Hassan | Updated: December 1, 2025

Bayan wafatin Sheikh Dahiru. Tun bayan rasuwan Mashahurin Malamin addinin Musulunci nan kuma daya daga cikin Khalifofin Shehu Ibrahim Inyass, wato Sheikh Dahiru Usman Bauchi Al’ummar Musulmi Daga cikin da wajen Nijeriya sunci gaba da zuwa ta’aziyya. Kuma Babban abinda Al’umma suka fi damuwa dashi shine Yaya Zaayi wannan tafiyar da ya xora Al’ummar Musulmi…

Ci Gaba Da Karatu “Sheikh Ibrahim Sheikh Dahiru Ya Zamo Khalifan Sheikh Dahiru Bauchi” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Kocin Zambia Na Mata Ba Lafiya
Published: December 1, 2025 at 5:57 AM | By: Bala Hassan | Updated: December 1, 2025

Posted on December 1, 2025December 1, 2025 By Bala Hassan No Comments on Kocin Zambia Na Mata Ba Lafiya
Published: December 1, 2025 at 5:57 AM | By: Bala Hassan | Updated: December 1, 2025
Kocin Zambia Na Mata Ba LafiyaPublished: December 1, 2025 at 5:57 AM | By: Bala Hassan | Updated: December 1, 2025

Babban Kocin Zambia ta na fama da Rashin Lafiya, Mataimakinta Zai Karɓi Aiki Hukumar ƙwallon ƙafa ta Zambia (FAZ) ta bayyana rashin lafiyar kocin Copper Queens Nora Häuptle yayin da ƙungiyar ke ƙara himma wajen shirye-shiryen gasar cin kofin ƙasashen Afirka ta mata ta 2026 (WAFCON) a Morocco, in ji rahoton A cikin wata sanarwa…

Ci Gaba Da Karatu “Kocin Zambia Na Mata Ba Lafiya” »

Labarai, Wasanni

Posts pagination

Previous 1 … 11 12 13 … 19 Next

Sabbin Labarai

  • Sakataren Harkokin Wajen Amurka Ya Zargi Kasar Rwanda Da Kokarin Saba ‘Yarjejeniyar Zaman Lafiya
  • Kungiyar ISIS Ta Kashe Sojojin Amurka Biyu
  • Alhassan Yayi Nasarar Kifar Da Wurkilili A Gasar Damben Gargajiya
  • Anyi Jefe-Jefe Yayin Rangadin Messi, A Indiya
  • Gwamna Abba Kabir Ya Hana Yunkurin Kafa Sabuwar Hisba A Kano

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Trump Da Bin Salman Da Wasu Kasashe Za Su Sa Hannu A Rikicin Sudan Labarai
  • CAN: Da Alamu Daliban St. Mery Na Cikin Koshin Lafiya Najeriya
  • Tsananta Hukunci Ga Masu Fyade Kan Takaita Cin Zarafin Yara Labarai
  • Ribadu: Najeriya Ce Kasa Daya Tilo Da Ke Tabbatar Da Demokraɗiyya A Sahel Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamna Fubara: Rashin Kariya daga PDP Ne Ya Tilasta Ni Komawa APC Siyasa
  • Rwanda Tana Keta Yarjejeniyar Zaman Lafiya – Tshisekedi Labarai
  • Tabbas Za’a Gudanar Da Gasar Firimiya Lig Ta Najeriya Wasanni
  • Shirin Dare 2030 UTC Yau Juma’a 11.21.2025 Rediyo
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.