Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Allah Ya Yi Wa Sheikh Dahiru Bauchi Rasuwa
Published: November 27, 2025 at 9:55 AM | By: Bala Hassan | Updated: November 27, 2025

Posted on November 27, 2025November 27, 2025 By Bala Hassan No Comments on Allah Ya Yi Wa Sheikh Dahiru Bauchi Rasuwa
Published: November 27, 2025 at 9:55 AM | By: Bala Hassan | Updated: November 27, 2025
Allah Ya Yi Wa Sheikh Dahiru Bauchi RasuwaPublished: November 27, 2025 at 9:55 AM | By: Bala Hassan | Updated: November 27, 2025

A daren jiya Laraba jikin malam yayi zafi, kuma da safiyar yau Alhamis, Allah yayi wa fitaccen Malamin addinin Musulunci Sheikh Dahiru Usman Bauchi rasuwa. Sheikh Dahiru Bauchi ya rasune yana da shekaru 102 bayan gajeruwar rashin lafiya. Ɗan margayi, Sayyadi Ali Dahiru Usman Bauchi ne, ya sanar da rasuwar malamin. Ya ce sun karɓi wannan ƙaddara…

Ci Gaba Da Karatu “Allah Ya Yi Wa Sheikh Dahiru Bauchi Rasuwa” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

‘Yan-Ta’adda Sun Kara Sace Mutane A Jihar Naija!
Published: November 27, 2025 at 1:44 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 27, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on ‘Yan-Ta’adda Sun Kara Sace Mutane A Jihar Naija!
Published: November 27, 2025 at 1:44 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
‘Yan-Ta’adda Sun Kara Sace Mutane A Jihar Naija!Published: November 27, 2025 at 1:44 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

A yayinda ake ci gaba da jimami da kuma neman yadda za’a samu kubutar da sauran Daliban Makarantar St. Mary a jihar Nejan Najeriya da ‘yan bindiga suka kwashe a Makon jiya. Yanzu haka kuma wasu ‘yan fashin Dajin sun kai wani sabon hari a yankin Shiroro tare da yin awon gaba da wasu Mutane….

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan-Ta’adda Sun Kara Sace Mutane A Jihar Naija!” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Sojojin Da Suka Kifar Da Farar Hula A Guinea-Bissau Sun Sanar Da Cewa!
Published: November 27, 2025 at 1:32 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 27, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Sojojin Da Suka Kifar Da Farar Hula A Guinea-Bissau Sun Sanar Da Cewa!
Published: November 27, 2025 at 1:32 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Sojojin Da Suka Kifar Da Farar Hula A Guinea-Bissau Sun Sanar Da Cewa!Published: November 27, 2025 at 1:32 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Wani gungun hafsoshin soja a kasar Guinea-Bissau sun ce sun kwace mulki jiya Laraba, kwana guda kafin hukumar zaben kasar ta bada sakamakon zaben shugaban kasar da aka yi cikin wannan mako. A cikin wata sanarwar da kakakinsu Diniz N’Tchama ya karanta a Telebijin na kasa, sojojin sun ce sun kawar da shugaba Umaro Sissoco…

Ci Gaba Da Karatu “Sojojin Da Suka Kifar Da Farar Hula A Guinea-Bissau Sun Sanar Da Cewa!” »

Afrika

Shugaba Tinubu Ya Ayyana Dokar-Ta-Baci A Fannin Tsaro
Published: November 27, 2025 at 1:24 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 27, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Shugaba Tinubu Ya Ayyana Dokar-Ta-Baci A Fannin Tsaro
Published: November 27, 2025 at 1:24 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Shugaba Tinubu Ya Ayyana Dokar-Ta-Baci A Fannin TsaroPublished: November 27, 2025 at 1:24 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Shugaba Bola Ahmed Tinubu na Najeriya ya ayyana dokar-ta-baci a bangaren tsaro a fadin kasar, ya umurci rundunar soja da ta ‘yan sanda da su gaggauta daukar dubban sabbin kurata domin shawo kan tashe-tashen hankula a kasar. Shugaba Tinubu yace za a dauki sabbin ‘yan sanda dubu 20, abinda zai kara yawansu zuwa dubu 50,…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Ayyana Dokar-Ta-Baci A Fannin Tsaro” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Sojoji Sun Yi Juyin Mulki A Guinea Bissau
Published: November 26, 2025 at 4:12 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 26, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Sojoji Sun Yi Juyin Mulki A Guinea Bissau
Published: November 26, 2025 at 4:12 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Sojoji Sun Yi Juyin Mulki A Guinea BissauPublished: November 26, 2025 at 4:12 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Wasu hafsoshin soja a kasar Guinea Bissau wadda ta saba fama da juye-juyen mulki, sun bada sanarwar cewa sun kwace ikon mulkin kasar a bayan zaben shugaban kasar da aka fara gardama a kai tun kafin a sanar da sakamakon sa. Gidan rediyon Faransa na RFI ya ce sanarwar ta biyo bayan karar harbe-harbe da…

Ci Gaba Da Karatu “Sojoji Sun Yi Juyin Mulki A Guinea Bissau” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Amurka Ta Gabatarwa Sassan Dake Yakar Juna A Sudan da Shirin Tsagaita Wuta
Published: November 26, 2025 at 4:04 PM | By: Nafisa Ahmad

Posted on November 26, 2025 By Nafisa Ahmad No Comments on Amurka Ta Gabatarwa Sassan Dake Yakar Juna A Sudan da Shirin Tsagaita Wuta
Published: November 26, 2025 at 4:04 PM | By: Nafisa Ahmad
Amurka Ta Gabatarwa Sassan Dake Yakar Juna A Sudan da Shirin Tsagaita WutaPublished: November 26, 2025 at 4:04 PM | By: Nafisa Ahmad

Wakilin Amurka, Massad Boulos, ya ce Amurka ta gabatarwa da sassan dake yakar juna a kasar Sudan wani shiri na kulla tsagaita wuta, amma kuma babu daya daga cikin bangarorin da ya bayyana amincewarsa da shirin ya zuwa yanzu. Boulos yace duk da cewa babu wanda ya nuna rashin yarda da abubuwan dake kumshe a…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Ta Gabatarwa Sassan Dake Yakar Juna A Sudan da Shirin Tsagaita Wuta” »

Afrika

Ukraine Ta Bayyana Goyon Bayanta Ga Tsarin Cimma Yarjejeniya
Published: November 26, 2025 at 3:55 PM | By: Nafisa Ahmad

Posted on November 26, 2025 By Nafisa Ahmad No Comments on Ukraine Ta Bayyana Goyon Bayanta Ga Tsarin Cimma Yarjejeniya
Published: November 26, 2025 at 3:55 PM | By: Nafisa Ahmad
Ukraine Ta Bayyana Goyon Bayanta Ga Tsarin Cimma YarjejeniyaPublished: November 26, 2025 at 3:55 PM | By: Nafisa Ahmad

A yau talata Ukraine ta bayyana goyon bayanta ga tsarin cimma yarjejeniyar zaman lafiya da kasar Rasha, amma ta ce tilas sai an warware wasu muhimman batutuwan da suke kumshe cikin shirin a tattaunawa tsakanin shugaba Volodymyr Zelensky da shugaba Donald Trump na Amurka. Wannan sako daga bitnin Kiev  na nuni da cewa matsin diflomasiyyar…

Ci Gaba Da Karatu “Ukraine Ta Bayyana Goyon Bayanta Ga Tsarin Cimma Yarjejeniya” »

Sauran Duniya

Tsohon Shugaban Brazil Bolsanaro Zai Tafi Gidan Yari
Published: November 26, 2025 at 3:54 PM | By: Nafisa Ahmad

Posted on November 26, 2025 By Nafisa Ahmad No Comments on Tsohon Shugaban Brazil Bolsanaro Zai Tafi Gidan Yari
Published: November 26, 2025 at 3:54 PM | By: Nafisa Ahmad
Tsohon Shugaban Brazil Bolsanaro Zai Tafi Gidan YariPublished: November 26, 2025 at 3:54 PM | By: Nafisa Ahmad

Dazu da maraicen nan agogon Najeriya kotun koli ta kasar Brazil ta kammala bin bahasin shari’ar da aka yi ma tsohon shugaba Jair Bolsanaro game da yunkurin yin juyin mulki, abinda ya share fagen tasa keyarsa zuwa kurkuku domin ya fara zaman shekaru 27 da aka yanke masa a shari;ar. Kotun, wadda ta ki yarda…

Ci Gaba Da Karatu “Tsohon Shugaban Brazil Bolsanaro Zai Tafi Gidan Yari” »

Labarai

Gangamin Wayar Da Kai Don Kawo Karshen Cin Zarafin Jinsi A Jihar Gombe
Published: November 25, 2025 at 9:26 PM | By: Bala Hassan | Updated: November 26, 2025

Posted on November 25, 2025November 26, 2025 By Bala Hassan No Comments on Gangamin Wayar Da Kai Don Kawo Karshen Cin Zarafin Jinsi A Jihar Gombe
Published: November 25, 2025 at 9:26 PM | By: Bala Hassan | Updated: November 26, 2025
Gangamin Wayar Da Kai Don Kawo Karshen Cin Zarafin Jinsi A Jihar GombePublished: November 25, 2025 at 9:26 PM | By: Bala Hassan | Updated: November 26, 2025

Uwargidan Gwamnan jihar Gombe, Hajiya Asma’u Inuwa Yahaya, ce ta kaddamar da gangamin kwanaki goma sha shidan domin fafutukar kawo karshen cin zarafin jinsi a cikin al’umma. An gudanar da taron kaddamarwar a Filin wasa na Pantami Gombe, inda taken wannan shekarar ya kasance: “Mu hadu guri ɗaya don kawo ƙarshen cin zarafin mata da…

Ci Gaba Da Karatu “Gangamin Wayar Da Kai Don Kawo Karshen Cin Zarafin Jinsi A Jihar Gombe” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Za’a Fuskanci Bala’in Yunwa A Najeriya
Published: November 25, 2025 at 8:38 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 25, 2025

Posted on November 25, 2025November 25, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Za’a Fuskanci Bala’in Yunwa A Najeriya
Published: November 25, 2025 at 8:38 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 25, 2025
Za’a Fuskanci Bala’in Yunwa A NajeriyaPublished: November 25, 2025 at 8:38 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 25, 2025

Hukumar abinci ta Majalisar Dinkin Duniya (MDD) ta ce hare-haren ‘yan bindiga a yankin Arewacin Najeriya zai haddasa bala’in rashin abinci da ya fi na ko’ina muni a Nahiyar Afirka a cikin shekara mai zuwa. A wani rahoton da hukumar ta wallafa yau Talata, ta yi kiyasin cewa mutane kimanin miliyan 35 zasu iya fuskantar…

Ci Gaba Da Karatu “Za’a Fuskanci Bala’in Yunwa A Najeriya” »

Labarai, Najeriya

Posts pagination

Previous 1 … 13 14 15 … 19 Next

Sabbin Labarai

  • Anyi Jefe-Jefe Yayin Rangadin Messi, A Indiya
  • Gwamna Abba Kabir Ya Hana Yunkurin Kafa Sabuwar Hisba A Kano
  • Gidauniya: An Fara Tiyatar ‘Hernia’ Da ‘Hydrocele’ Kyauta A Jihar Katsina
  • Amurka Ta Daina Bawa Israila Bayanan Sirri
  • Kasashen Cambvodia Da Thailand Sun Kulla Yarjejeniyar Tsagaita Wuta

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Tsananta Hukunci Ga Masu Fyade Kan Takaita Cin Zarafin Yara Labarai
  • Bahagon Mancha Ya Buge Bahagon Maitakwasara Da Wasun Su! Nishadi
  • Bana Ba Harka Ga ‘Yan-Wasan Kwallon Kafar Najeriya Wasanni
  • ‘Yan Ta’adda Sun Hallaka Malaman Makaranta A Tilabery Afrika
  • Oliseh, Ya Ba Eric Chelle, Shawara Da Ya Zamo Mai Tsauri AFCON 2025. Wasanni
  • Madrid, Arsenal Da Chelsea Sun Fara Zaurancen Dan-Wasa Kenan Yildiz Wasanni
  • ‘Yan Kungiyar Boko Haram Sun Yi Awon Gaba Da Mata 13 A Borno Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shugaba Tinubu Ya Rantsar Da Christ Musa Ministan Tsaro Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.